This goes to Yan matan arewa
🧕🧕🧕Note: not edited
***Bayan auren mu da sati daya muka tafi maiduguri. Ni da Ameer da Amaren mu. We stopped by a Kano a munjibir park. Mukayi lodging rooms. Sai da nayi wanka sannan na zo na kwanta bacci I am damn sleepy kwana nayi Ina aikin Asmah, daga daga ta sai goyata har kusan 2 muka kwanta bayan munyi nafila. Ina tashi nagan ta a kwance tana karanta wani magazine
Husnah
She looked simple though elegant.
"Habibty" na Kira ta na riqo hanun ta
"Habibi ka tashi" ta fada tana smiling
"Bakiyi bacci ba?"
"Tashi nayi, u looked handsome sleeping"
++Tana fadan haka na tuna first night din mu, in akwai Wanda yake yin kyau in Yana bacci Bai wuce ta ba ai. Sai da mukayi sallah ta Sabin ma'aurata na mata nasihohi muka fuskanci juna cewar we're not perfect dole akwai mistakes amma we'll in shaa Allah overlook d mistakes which are not avoidable. sannan muka ci kajin da na taho da shi Cox Ni I eat full chicken. A hankali na sanar da ita haqqoqin da na Fi so a kare min sannan a kula da lamura na sosai although ta sani Amma na qara jaddada Mata I asked in tana da magana ta ce Allah dai ya bamu haquri da zaman lafia. Sai da na sauke duk wata gajiya ta Akan ta na bi da ita a hankali amma sai da naji Mata ciwo, tana kuka na kaita toilet na Mata wanka da ruwan zafi sosai sannan na dawo na kwantar da ita na lullube ta sannan nayi nawa wankan. A qirji na na kwantar da ita sannan a haka muka Yi bacci Ina shi Mata albarka Ina Bata haquri++Sai da muka yi Hira sosai sannan time din azahar yayi mukayi sallah. Dama munyi samosa a daren jiya duka da cake sai Yau da asuba ta Mana banana pancake. Su muka ci muka Sha drinks din mu. We had fun in our room Cox Ni da Asmah mun zama Abu Daya aldou bama magana dukan mu amma we gist alot we laugh sannan muna Jin dadin kasancewa da juna. Asmah mage ce saboda tana da bala'in son jiki ko yaushe tana jiki na hakan yasa in har ban ji ta ajiki na ba ji nake ban cika ba. Da akayi la'asar na Kira Ameer Akan mu fita Mana mu shaqata ya ce already suna waje. Muka shirya muka fita. A can muka same su kusa da pool. Ah shigar Jidda ta Yau ta sa na gane lallai Ameer is spoiling her wit care tayi kyau kamar ba ita ba
YOU ARE READING
Life Person💞 -Hausa Story
RomanceAllah kadai ya San jiya ya San Yau ya Kuma san gobe. A love story with a simple setting. Each and every swt story has a certain rough instance let's see what happens here. Alhamdulillah