💑3💑

33 3 0
                                    


For u lovers of personal person 💞
I love u all💋❣️

Note: not edited

***Su Husnah sun dawo daga Zaria jiya a yadda baba ya fada yau muke da niyyan zuwa in mun tashi daga office.
Five na tashi a aiki Ameer na jira na already. Direct can muka yi yau kam khalifa ya bude Mana gate Wai baba ya ce daga yau in mun zo mu shigar da motan mu ciki. Mu ka shiga khalifa ya Mana shimfidi sannan  shiga ciki suka fito tare da baba muka gaisa  ya koma ciki sai ga taurarin namu sun fito, a gaskia Husnah kullum burge ni take she is always simply dressed. Yadda abun ya faru is too indescribable, Ameer ne ya fara jawabi Nima daga baya nayi nawa words din da ban taba sanin na iya fada ba, there're abnormal ba yaudara a ciki
"Aure ba maganan wasa bane, so ni dai I'll beg u girls da Dan Allah yadda muka fara komai real let's keep it real kawai no fakings"
Abunda na iya fada kenan sai kuma numban Husnah da na karba wacce kawai karbar wayata tayi ta sa min don tunda aka fara maganar Maijidda ce ke amsa Mana wadda hakan ya sa naji gabana ya Fadi kodai Bata gamsu bane? Kar tana da Wanda take so? Haka dai naga Ameer da Maijidda wadda ya ke Kira da Hauwa suka Dan fahimci juna a lokacin ya Bata phone din Wanda da qyar ta karba bayan mun hada Baki mun sanar da ita baba ya amince. har ya tambaye ta labarin school ta ba shi amsa a taqaice, Ni matsalar ma ba'a bani fuskan tambayan bane balle na tambaya. Muka musu sallama ganin magriba ta qarato muka tafi gida. Ameer dai ya samu cikar burin sa don bayan sallar ishaa muna hanyar dawowa gida naga Yana ta waya da Hauwan tashi. A Raina tunani nake in Kira ta ne the earlier the better kawai in ma qusa zata min gara ayi da wuri. Sai da na shiga falon Amma sannan na Kira ta bayan na samu angle Mai kyau na zauna. Sai da na Kira sau biyu aka dauka na jiyo sallamar ta na Kuma amsa bansan meyasa ba yarinyar Nan tana sani nitsuwa
"Ina wuni" na ji ta ce
"Lafia qlau ya gida ya khalifa"
"Lafia Alhamdulillah,ya hanya"
"Hanya lafia. Ya kike?"
"Lafia" ta amsa kawai a taqaice
Nan fa naga in ba dage wa nayi ba ko presenting kaina bazan iya ba
"Husnah, sunana Waleed duk da kin San wannan.ni Dan Bilyaminu Dagash ne mu yan maiduguri . Nayi first and second degrees ina Akan Computer. Nine Dan fari a wurin mahaifiyata Amma na biyu a gidan mu. Ba aure nake hanzarin Yi ba sonki ne yasa naji Ina so nayi aure, da Ina da target amma yanxu ke ce prior target Ina. In har Zaki amince Ina so ki bani chance, Ni Kuma bazan sa kiyi regretting ba in shaa Allahu. Har ga Allah akwai Abu guda daya da mata kuke so ni kumabazan iya ba, Kuna so a fifita ku fiye da kowa da komai a duniya, toh gaskia Ni Ina da iyaye bazan yaudare ki na ce Miki kin fiye min kowa ba. I feel different I act differently when with u,u bring out the best in me. Na yaba da nitsuwar ki, I love ur simplicity and maturity. Don Allah Kar ki ce min a'ah don't disqualify me without trying me"
Shiru dukan mu muka Yi kusan seconds 7 sai na ce
" Please say something"
"Allah ya zaba Mana Mafi alkhairi, Allah ya bamu ikon riqe Amana"
Wani ni'ima na ji ya sauka min bansan sanda the liverios waleed ya dawo ba na fara questions tana bani amsa har take bani labarin Business management take karanta amma accountant ta Yi niyyan zama mun Kai 1hr muna waya kawai Ina Bata labari na itama tana Dan sako min nata. Na tambaye ta labarin mum din su ta taqaita ta da ce min
"Umma ta rasu amma har Yau she lives a cikin gidan mu.tunda umma ta rasu komai ya ja baya a gidan mu, baba Dan kasuwa ne ya samu problem da bank five years back da gidan mu kadai suka barmu,so life is really amazing"
A hankali take maganar hankalin ta a kwance hakan ke bunne Ni.
Amma ta je kitchen ta Koma daki duka tana kallona Ni Kuma sai nishadi nake murmushi nake tayi kawai.
Da qyar ta samu na barta mukayi sai da safe don a lokacin har tara ta kusa Kuma ta ce min tana so ta qarasa dinkin wasu hijabs don ta koyi dinki da yin snacks Kuma sune business dinta a yanxu Kuma suna kawo Mata rufin asiri a yadda ta fada. Naji dadi sosai da na samu mace Mai neman na kanta.
Na shiga dakin Amma mu ka danyi Hira ta tambaye Ni ko Asma'u ce na ce Mata eh tayi min addu'ar alkhairi na ji dadi sosai don na samu uwa Mai son Dan Adam ba abambanci talaka ko Mai kudi. Sai wurin goma da rabi na koma chalet din mu in da na tarar Ameer na karatu.
"Mutumina, Ashe they went bankrupt of recent just five years baban bashin banki ya ci yayi order custom sukayi sizing so bank suka kwace komai sai gidan. I really pity them"
"Gaskia abun tausayi ne Amma ba yadda Allah baya jarraba bawan sa ai. Allah ya taqaita"
"Ameen fa, how far with Husnah? Hauwa told me her name is Asma'u. Na ga kamar she is timid"
Sai da Nan Dan Yi jimm na seconds Ameer ya qara kallo na sannan na bashi amsa
"She's ok, Ni kasan I just love her everything ne" I blushed
Ameer ya danyi murmushi sannan ya cigaba da karatun shi.
Wanka nayi sannan na kwanta

Life Person💞 -Hausa Storyحيث تعيش القصص. اكتشف الآن