💑6💑

33 3 0
                                    


This is for my people from Gombe
💖💖💖

Note:not edited

***Satin mu biyu a asibiti da Papa Yana samun sauqi Alhamdulillah.
Wives din shi kuwa kowa dai ta Sha jinin jikin ta because ko kallon su baya yi abinci ma in yasan su suka kawo baya ci. Swapping muke yi mu kwana. In na wuni toh bazan kwana ba Ameer ne zai kwana Cox muna zuwa office Yau in naje gobe Ameer yaje. Sisters dinmu duk sun taho kaduna da yaran su so suna wuni a asibitin Fanna Kam Yar taurin Kai har kwana taka yi watarana(she's Papa's favorite) suwaiba usually goes to scul sai da yamma take zuwa asibiti. Su Asmah tare suke wuni da sisters dinmu a asibiti Cox akwai wani bishiya anan suke zama har magriba.
Baban su ma Yana zuwa da khalifa bayan kwana biyu.
Papa dai ya Dan Ware saboda ana Hira da shi sosai sai in ya tashi bacci sai a fita a barshi da mutum Daya.

A bangaren rayuwar gidana duk Randa Zan kwana a gida toh Asmah haka take kwana lallaba Ni komai ita take min a very responsible wife #benefits of marrying a first born😜#
Duk abunda ya kamata a min ana min a bani abinci a Baki nayi bacci a cinyar ta a min wanka a shirya Ni. I love Asmah more by the day.
In muka je wuni a asibiti she always communicates ta SMS asking me of activities and directing me on wat to do. Gaskia Asmah mace ce ta gari.
Har Yan gidan mu sun gane Asmah is very caring don in aka tashi cin abinci zaka ji suna cewa
"A'ah Anty Husnah zata kula da komai ai"
Kunya suke Bata sai ta kasa komai Ni Kuma na je kusa da ita na zauna dole tare zamu ci abinci.

Business is good Alhamdulillah
Mutane shiga suke da fita kullum a asibitin Nan gaishe da Papa dangi na nesa da na kusa duk sun zo a cikin sati biyun Nan.
Doc Kallamu ya ce dai za'a sallame mu yau so shi muke jira .
Ai kuwa har dare qarfe 10 sannan aka sallame mu muka dunguma muka wuce yahya road. Sai da muka jira Papa ya kwanta bacci sannan muka tafi gidajen mu. Ranar cewa nayi bazan je office ba washegari. Don sai da muka cinye kusan duka daren Ina nuna wa Asmah irin sonta da missing dinta da nayi gashi kullum kamar qara nitsuwa nake in har na kusance ta sai naji ta qara Akan na da. Sai da mukayi sallan Asuba muka kwanta bacci.
Tashi nayi Naga Bata kusa da Ni wannan Kuma halin ta ne kullum sai ta Riga Ni tashi don sai dai na sauka naji qanshin abinci. Asmah is highly organized.
Bayan na sauka mun yi breakfast chips da meat sauce da custard muka koma sama nayi wanka aka shirya Ni sannan itama ta sa atamfar ta blue Mai flowers red ta sa mayafin ta babba red da takalman ta gold da Jakarta ma gold tayi kyau ba wani makeup. Yahya road muka wuce inda muka tarar Ameer da Jidda har sun iso. A parlor muka samu Papa Hajia na ta lallaba shi Akan ya ci abinci ya ta mata yanga.
"Papa Ina kwana" muka fada kusan tare da Asmah
"Lafia qlau yaran kirki"ya amsa Mana
"Ya qarfin jiki" Nan ma tare muka fada
"Am all fine Alhamdulillah thank God Ina da Yara masu so na" ya fada Yana kallon Hajia
"Allah ya qara lafia" inji Asmah Nima na fada bayan na tsaya kallon shi
Ya amsa Mana da Ameen ya sa Mana Albarka
A falon Amma muka tarad da dukan su Ameer Jidda Khadija Fanna suwaiba Amma da jikokin ta. Muka zauna aka gaggaisa sannan Khadija ta fara
"Anty Husna ya Naga har ya Waleed yayi qiba ne kwana Daya kawai?"
Dariya aka fara kowa na ai dai Kam da Naga ba zata kwaci kanta ba sai smiling kawai take na ce
"Ke matata fa daban ce. Duk inda kike tsammani ta wuce Nan"
Dariya suka ringa mun har Amma na cewa "ai dama Waleed ba shi da kunya fiye da haka ma zai fada" ta na Gama fadan haka ta tashi ta bamu wuri.
Haka muka yi ta Hira Ameer yake fada Mana dama yayai rescheduling flight din su ne amma next week zasu wuce. Haka Fanna da Khadija gobe driver zai maida su inji Papa.
An kusa babban sallah so kawai na yanke shawara a Raina sai anyi sallah da sati zamu tafi namu honey moon din don sallah is just two weeks away yanxu.
Har dare muka Kai a yahya road. Don sai da akayi ishaa Amma ta ce mu raka su bawa Papa haquri. Na so nayi dariya amma na matse. Ni da Ameer ne muka raka su aka bashi Haquri da qyar ya yadda ya haqura don ma mun nace su Hajia harda kuka. Don kowaccen su son shi take kamar zata mutu kishin tsiya ne da su and haka yawanci matan kanuri suke.

Life Person💞 -Hausa StoryWhere stories live. Discover now