Chapter 6

1.8K 129 2
                                    

Page 6
Meeral❤
Sanyi gari na safiya dayake takadawa shiyatashe ta daga dadadan baccin da take.. Hannu tsa tana shafa gefen gadon taji ko Asia nanan saurin bude ido tayi tamike saboda rashin jin Asia da tayi Dan tasan indai Asia ta tashi a bacci to tabbas sunkusan late Dan Asia badai san bacciba...

Wanka tashiga tayi sharp sharp.. Saida tafito ne taduba agogo taga bawaaani late sukayiba Dan lokacin 6:30 ne
Maamah da Asia ta hango a kitchen suna making breakfast.. Karasawatayi tagaida maamah Asia kuma tagaisheta.. After sungama fast.. Da sauri ta koma room Dan shiryawa...gown tasaka na wani black  material anmasa kwaliyan red  Dan batamanta cin fusakan da zayn yamataba Kan dressing dinta najiya.... Hijab tadauko talha wanda yakawo  dai dai cikinta red.. Hand bag dinta da dauka black maikwaliyan red.. Mikha red flatshoe tasaka to look complete...light makeup tadanyi sanan tafita...

As usual Asia tafara dropping sanan tanufa zayn enterprise, yau bata tarar da carinaba cos yau she's super early. So elevator tabi Ya kaita top floor inda office dinsuyake......... Files da tayi printing take ta sauri takaimasa so yau da murnan ta tanufa office dinsa Dan bata tunanin yazo.. Without knocking ta kusa kanta ciki.. Wani hooking tayi agun Dan bata taba tsamanin yazo hardawuri hakaba zaune yake Kan kujera yabada full attention ma system dindake gabansa,  grey suit da black button up shirt ne jikinsa his hair was properly combed as always shigo wantane yasa yadago grey eyes dinsa yakafetadasu, shigan nata bakaramin burgesa yayi ba saboda the mash up look good on her amma dayake gogan baaiyamasa bude bakinsa saicewa yayi goddamn what the hell are you wearing angayamiki gidan biki muke huh yakarasa yana buga desk....
masifafen mutum da safiyan Allah nan Kam saidai kaci kanka am not in for your damn games.. Azuciyanta take maganan amma azahiri fuske watayi kaman batajishiba.. Good morning sir here are the files dinda kace nayi printing nasu and wanna kuma schedules dinkane nayau tacire wani paperwork.tadoramasa Kan desk..kanada meeting da Mr Xavier yau da karfe 11:00 I have arrange for it......

Bam taji yabuga desk what d hell do you take for.. Mad?? Ina miki wani maganan kinamun wani chan daban yakuretada gaze mai ba tsoro.... Bawai tsoratane batayi.. ta tsorata amma saitayi Tamaza dantaga Alaman indai tanabiyesa bazaana zama lapiaba.... Gyara muryatayi but sir atunanina ba kaine kakeda right din choosing min abunda zansakaba am here to work for you amma bakana treating Dina kaman wani trash ba takarsa tana forcing anger dinta back..calming her self as much as she can......

Bata ankaraba zai jin mutum tayi very close to her matsawatayi yanabiyu ta harsaida takai karshe wall.. Hannunsa yasaka a wall din dai dai fuskanta.. Covering her view with his well developed muscular body.. Hartana iya jiyo breath dinsa.... Wani mugun tsorone yamamayeta.. Yau ni Meeral nashiga uku maina jawowa kaina lips dinta tagayana kalla as if he was bout to kiss it wani tsorotagaraji Ya zubumata.. Duka  karfinta ta tattaro Dan ta turesa amma ina those muscles behind his clothes weren't just for decoration "Dan ko gizau bayiba... Hannayenta yahade Duka.. Husky voice yayi using waje bata warning "listen young lady am the freaking boss here so inkinsan zamanki anan dolen ki I mean dolen ki you like or not dolenki sai abunda nakeso zakiyi kuma alokacin danakeso.. And mark you komene zakiyi indai acikin building dinanne to dole sai kinema permission dina because am your f***ing boss.. he yalled do you understand?? Ai saboda tsaban tsorobatasan lokacin da takada kai ta amsada stammering voice ba ye--ss s----i--r... Good yafada tare da sa fingers dinsa yana goge mata pink gloss da tasama lips dinta, they look tempting yakarsa yanakallonta some how.. Miral Kam ba abunda yake bata tsoro sai eyes dins datagani  lust was palpable in it.. Let go of my hand you're hurting me tafada da kyar...

Ooooopss yafada tare da cika mata hannu yajuya yadafa table in frustration... Miral naganin haka tajuya dasauri zatafi.....
Who give you the fucking permission to exit.. He yalled.. Teeth's dinta tahade dantakaici jitake kaman tarufesa da Duka.. juyowatayi sorry sir zaniya tafiya tafada forcing her anger back...
Yes make my coffee  "
Da sauri tabar office din hartana harde kafa...
Finger dinsa yasaka cikin hair dinsa Holy shit yafurta what comes over me.. Nakusa kwafsawa gaban yarinyan da na tsana da most. Arrrgh lord help me Kan coach yakoma yazauna yadora kansa baya with his eyes close, yasanicewa dabai yanke moment dinnasu nayanzuba ba da yayi abunkunya abunda zaijamasa raini.. All he know shi s*x starve ne amma tunda yake baitaba kwanciya da mace in the name of having s*x ba.sabida he find it gross... Yana aje wanan ne sai future wife dinsa shiyasa karshe watsewansa shine yayiwasa da mace em kiss etcccc shiyake Dan ragemasa damuwansa.. Yanmatansa dayawa want to wobble on him amma duk abunsu baya bari  ayinisanan. Infant su suke binsa Dan yasan duk wani hanya sace zuciya inkikashiga ba mai futar ka kaidin zayn sai Allah..he's hot they can't say no him , "he don't chase them rather they do..
knock knock
Kwankwasa kofan ne yadawo dashi daga tunanin dayake
Yes come in..
Your coffee sir..
Karbayayi tajuya zatafita
Mss bukar did I ask you to leave..
Sorry sir namanta zaniyatafiya. Tafada da wani hatred dake burning cikin idonta..
Not yet young woman yafada tareda sipping coffee din  furzarwa yayi da sauri and what the heck do you think is this.. Nizaki kawoma wanan abun...
Sorry Sir Ai bakafada min yarda kakesan coffee dinkaba tafada tana kallansa cikin kosawa..
Well no sweetener no creamers just a plain black coffee yafada tare da tashi yakoma kan office chair dinsa...
Ok ta juya tafita
Minti 2 saigata dawani coffee din.. This time around bai tankaba yafarasha
Gajiyatayi da tsaywan so tatambayesa zataiya tafiya yace eh.. So tatafi..

Zaune take office dinta tana tunanin incident din dayafaru yanzu.. Tsinemasa kwai take arai Nasan dama zaarina danisakan banza danisakan hofi asararare.. Cikinta taji yana kukan yunwa. Time tadubataga lunch time yayi.. Jakarta tadauka tafita.. Muryaan Farouk ne Ya katseta.. Hey beautiful inazuwa kaman bazata juyaba amma dai saitatsaya yakaraso inazuwa haka miral yafada da frndly tone zandanje nasamu carina mutafi having lunch kuma nagan bata nan so I decided to go alone... Oh come on a beautiful lady like you baikamata taje cin abinci itakadaiba so mind... Kafun yakarasa ma takatsesa Aa nayafe Kam...
Pleaseee. kar ki Watsankasa a ido nayi Niya please yafada yana pouting lips kaman wani baby dariyama abun yaso yabata dantasan  intsaya tana cewa Aa bazataba sai Ya Nace at last kuma taje din... Ok to naji mutafi tace tanatafiya

Yeah yafada irin yayi winning dinan lunch fee on me and karkice no itadai dariyatamasa muje to..yana burgeta sabida yanada kirkisosai bakaman zayn ba.. Parking lodge sukaje motansa sukanufa wanda taga alamun mutum ciki amma bata san wane ba so sunazuwa backseat tashiga... Shikuma yazagaya driver seat.. Kai dalla kazo kashanya mutane tundazu inajiranka kasan Nace maka inajinyunwaba.. Muryan Mr devil taji yadaki kuneneta...
Dariya Farouk yayi naji acici yau issa luncheon of 3.. Miral is here gabansane yajiya fadi haka kwai baisan daliliba juyaaawa yayi suka yada ido wanda yinhakan itama saida natagaban tafadi amma ta dake kaman batasan dashiba..

Bristol palace sukaje Dan idai zasuje cin abinci nanne gun zuwansu.. Duk suka zauna wata waitress tazo tace su bada order n su.. Farouk tafara bama menu yayi ordering chicken Singapore noodles , beef steak, da spinach avocado salad sai fresh orange juice... Gun zayn tajuwa dawani slutty look datake masa ta tambayesa. Yace he will take what Farouk ordered.
Matan tajuya gun miral menu dintabata tsadan dataga abincin nadashi Saida ya tsoratata.. Aranta taayana itadai bazata dau mai tsadanann ba beside bata san embarrassing kanta..
Grilled chicken sandwich, chips, da banana smoothie tace akawo mata dantaga sune masu saukin kudi

Are you sure you're ok with that Farouk yatambayeta.. Yes sure bawani yunwa nakeji sosaiba tafada tana masa smiling. Ok tunda kince haka.... Zayn aransa Kam cewa yayi gulma Dan tunda suke magana baisa musubakiba.....

After sunfara cin abinci ne miral takai sandwich bakizata gutsora taji muryan Farouk miral brief us about self.. Tari tafarayi tadalilin kwarewan datayi.......
.

"Hope y'all like it😁

Don't forget to press that star bawahala please.. Share and comment love y'all
ChuchujayXoxo

MEERAL💗 (completed) Where stories live. Discover now