Chapter 20

1.6K 107 4
                                    

Page 20
Meeral❤

Ruffy ne zaune kan laps dinsa sai wani shafasa take "baby yaushe zamuyi aurene nikam "
Tsayawa yayi da jagwalgwalatan dayake, "baby kibari inasan nayi settling wasu Abubuwa ne den sai muyi aure kinji..
Wani dadi taji yaratsa ta pecking dinsa tayi a cheeks sanan ta mike da hanzari.
Ok  baby yanzun bari naje nayi wanka kasan nafada maka yau birthday din Ashley so I might not make it back tonight.

Dan bata rai yayi tareda riko hannunta "haba baby nace miki inzo muje tare kinki and kinsani bazan iya bacci idan bana kusa da ke ba ya karasa zancen yana wani marairaice mata fuska...

Dawowa tayi kan laps din nasa dan taga yana san ruguza mata plan dinta dan yau tayi shirin zuwa takashe ishi ruwan ta although tana masifan san zayn amma bazata iya zama guri aya ba ba s** ba shiyasaka takira alhajinta so yace su hadu a penthouse dinsa.

Lips dinsa ta hade danata ta basa wani h*t kiss sanan ta janye, tareda tattaro duk wani yaudara datasan tana dashi "baby abunda yasa banasan Kaje gurin nan kasan ina kishinka so banasan mata so kalle mun kai amma namaka alkawari da wuri zan dawo,
Haka dai ta tsattsarasa har ya yarda...

After tafiyan ruffy komawa Yayi kwanta sabida yau sai 10 yakesan fita,  yayi zurfi sosai cikin tunanin Abubuwa da suka shige masa gaba, sosai yake jin chanji atare da shi wanda yarasa menene dalili...

Wayansa dayayi karane yadawo dashi daga tunanin dayake, maamah yagani Yayi appearing a kan wayan da sauri ya dauka wayan dan yarasa mai yasa yake ganin Girman ta da darajanta duk da yanaji aransa baya kaunar miral amma hakan baya nufin zai raina mahaifiyarta dan sosai yake so da gani girmanta..

Salamu alaikum maamah inawuni.
Lapia lau malam zayn, yagida ya aiki da kome dakome
Kara gyara murya tayi cikeda girmamawa,
Wallahi lapia lau maamah ya karfin jiki ya asia.
Alhamdulilah tabasa amasa atakaice sanan tafara magana cikin hikima irin tasu ta manya wani zance nakeji mara dadi gun abokiyar zamanka wanda banji dadinsaba, amma kasancewar nasanka yaro mai nutsuwa mai hankali shiyasa ban dauki zancentaba nace bari nakira Naji tabakinka nasan akwai dalilin yin hakan ..

Kara karkace kai yayi yafara shararo mata shayi. Wlh maamah ba haka bane wata yarinyan kanwan ammine tazo karatu abuja to shine ta sauka nan gurinmu sabida bamuda nisa da makaratan so kinsan halin irin na mata shinefa miral tabi tadaga hankali ta akan itafa bazai iyuba nabata baki na yi rarashin amma kwata kwata taki fahimta na, so shine suka dan samu rikici a dazun, amma insha Allahu nama tufkar hanci hakan bai sake faruwa..

Dan Shiru maamah tayi tana tunanin dalilin da zaisa miral tayi mata karya dan sosai tayarda da maganan zayn din.
Gyaran muryatayi sanann tababbasa baki da hakuri kuma tasake masa nasihohi na su zauna lapia.

Tana kasha wayan yayi wani ajiyan zuciya yana mamakin kansa dayazauna ya shirya wanan karyan, wanka yatashi yashiga yatarar  shirin office yabar gidan..

After maamah ta gama waya da takira miral ma'am...... Yimun Shiru mutuniyar wofi nibansan waya koya miki karyaba miral dan kawai yar uwar mijinki zata zauna da ku sai kibi kitashi hankalinki ehe niban koya miki kin dangin mijin kiba kuma bankoya miki bijiremasaba idan kika kuskura kikakashe auren ki meeeeerral walh nida kene mutuniyar banza mutuniyar wofi,  tainda ta ke shiga bata nan take fita ba, inda miral ba abunda take sai kuka natakaici da bakinciki dan tunda take mahaifiyar ta bata taba mata fada irin wanan ba.. Sosai tasha kuka kaman ranta zaifita....

Bangare maamah kuwa bayan ta kashe wayan fada taitayi har saida asia ta tambayeta dalili. Labartamata abunda yafaru tayi sai mita take,  dan Shiru asia tayi tana dada warware abun a kanta sanan ta kalla maamah.

Maamah zancen Didi fa abundubawane dan zai iya iyuwa shi ya zayn din ne yajefadan ba daidai ba nidai inatunanin akwai kanshin gaskiya amaganan Didi.

MEERAL💗 (completed) Where stories live. Discover now