The color of your skin doesn't matter, what matters is the size of your heart and the strength of soul❤
Page 19Meeral❤
Cike da mamaki yake kallan ta da baccin rai dan bai yi tunanin zata yi hakanba
Cikin wani kakkausan murya yafara magana "what the hell... idanunsa yakulle saboda maganan ma bai san maizaice ba, nuna gurin dayabace yayi yakara kallan ta "I mean what the fucking hell did you think you did you lil bitch,Waist dinta takama tana shirin masifa itama dan takudiri niyyan komene zaifaru sai dai yafaru dan tasani Indai bakine bazai kadataba tunda itama Allah ya tsagamata, dukane kwai bazata lamunta ba dan batason koda kuwa ruwa ne yataba mata lapian jiki, "yes the hell ina nufin hell din dakatara itace wannan na baje maka kolinta, idanunta ta kankance saboda tsaban misifa, "kai nifa zayn bari kaji walh bana tsoran a mutu bare ayi rai walh idan Balai da masifa kake nema gidan kazo Dan nidinan dakake gani rashin mutunchi gaba nabasa ba baya ba,
Bazai taba iyuwa ka kawo karuwanka cikin gidan nan ba kuna isakancinku da akuyanci, sannan kaduba tsaban ido na saboda kai din fitsarare ne kace wani namuku girki, kanta da tanuna da dan yatsa alamun ni dinan, dan kwalinta takara turowa gaba sanan ta kallesa sosai "to wlh baka isaba konace baku isaba Danni ba baiwar Uban wani ba... Ai kan tarufe baki yayo kanta yana zare belt dataga dai alamun sama ta zaiyi bata yi wata wata ba ta diba anakare,Ganin da gaske take gudu ne yasaka yamara mata baya dan ya kudiri niyyan yau sai ya koya mata hankali,
Da karfi dayi banging din door dinta tasaka key , jingina tayi da kofan tana uban haki,. "waiiii yau nasan da yarikeni danaci ubana, amma ai gwara dana masa hakan yasanni ba kanwan lasa bace.....dan dariya tayi dan sosai tabama kanta da kanta dariya,, banging door din taji yanayi, kara danna kofan yayi a tunanita ko ya saka key bazai bude ba,
Wani dabara ne yafadomata so key din ta dauko akan bedside drawer tamayar jikin kofan, komawa kan gado tayi tazauna "sai muga yarda zaka bude"Bazakibude kofan nan ba MEERAL "? Wlh idan nabude nashigo saina babbalaki cikin gidan nan,
Watadariyan rainin hankali tayi , "kace zamu babbala juna dai "wayace maka tsoranka nakeji kwai dai banasan hada jikina dankane, kasan abunka da masu kashin tsiya kar a shafan akuyanci,
wani irin takaicine da bakin ciki ya dirar masa, a Ransa ya ayana in har yariketa yau saidai a Haifa wata dan yayi alkawarin sama mata jikinta, jikinsa harwani karkarwa yake,
Jiyayi anyi hugging dinsa tabaya, ruffy ce wadda tunda abun yafaru takasa koda motsi dan bata taba tunanin iskancin miral ya kai haka ba, amma koma sosai tayi murna dan kuwa rabasu bazai mata whala ba tunda talura miral bazata bata matsalaba dan haka sotake tayi amfanin da wanan daman ta shigesa sosai,Kara kankamesa tayi kaman tana tsoran kar a kwace matashi, kashe murya tayi tafara magana a hankali"honey karabu da ita kasan idan mutum yayi proving maka baida hankali kai sai kara bu dashi ,
Yanzun kazo muje kayi wanka sabida kayanka da suka baci kaga kafun ka gama na dafa maka wani simple food din.
*****************************************Washe gari da wuri ta tashi dalilin wata yunwa da ta adabeta, dan talura yanzun cin abincinta yakaru,
Brushing kwai tayi ko combing hair dinta bata tsaya ba,da messy hair dinta tafita dan brush dinma dan yama dolene yasaka tayi,
Kitchen tanufa bajira, bread ta dauko tayi making quick homemade sandwich, den ta bude fridge ta dauko milkshakes biyu da sauri sauri tabude guda kaman za'a kwace kafa kai tayi saida ta shanye sannan ta hau kan kitchen cabinet na hau ta zauna tafara cin abincinta har wani lumshe ido take..
Babu a house taji muryan ruffy akanta, bude ido tayi ta kalleta tayi wata dariya da a lips kwai ta tsaya sanan ta kalleta " eh babu a house amma ai akwai a gidan husband inda wata karuwa yar kwalta wadda batasan darajar kanta ba sai dai bin mazajen mutane kinga kuwa irin ki irinki basuda bakin fadama matar gida babu a house..
Gadan gadan ruffy Tayi kanta "kan ubancan ni kike kira karuwa walh yau sai na nakasa ki,
Ganin da gaske takene yasaka miral dirowa daga kan cabinet din tare da saurin matsawa kinga karki tabani kishafan najasa da kazanta please I can't stand you wlh kankami kike Bani takarasa maganan tana wani tabe baki tareda rufe hancinta da hannu,Hannu ruffy tacire ta bama miral wani Mari wanda batayi tsamani ba dan a ganinta koda ance ruffy Tamare ta bata maretanba, sosai Marin ya shigeta so without thinking twice ta fidda hannu itama ta kwashe da wasu maruka har biyu kwarara, tadaga hannu zata karamatane taji an damko mata gashinta.
Ahh tasaki wani Karan wahala tare da rike hannun da ya kama mata gashi, how dare you tajiyo muryan zayn,
Kokawan kwacewa take amma shikuma gam ya damke gashinan kaman zai fisgesu akanta...Ruffy maganin haka tafara kukan munafurci taredazuwa tawani rakube abayansa "wlh honey ba abunda namata daga na gaisheta fa shine tafara kirana karuwa yar iska wai ba abunda muka iya aikatawa nida kai sai Zina takarasa zance da wani irin kuka..
Sosai ya kara tsakumar kan nata wanda hakan sai da yasaka wasu siririn hawayen wahala zubo mata.
Listen yafara magana dawani kwararran murya "listen very carefully wlh akan ruffy Wallahi kinji na rantse da Allah I will surely hospitalized you domin idan namiki wani dukan sai an kasa ganeki,
Kisan matsayinki agidannan, kingan karencen dake waje to yafiki daraja agurina,
Wannan da kikeganinta yanuna ruffy to itace yarinyan da nakeso kuma zan aura ta Haifa mun yara so akanta walh duniya zatajimu yakarasa maganan tareda hankada ta kasa tafadi sanan yaja hannun ruffy wadda saida Tayi turning tama gwalo....Sosai taji zafin faduwan da kyar ta tashi takoma dakinta sosai wayanta ta jawo tayi dialing numbern maamah, tanajin tadaga tarusa mata wani uban kuka..
Yasalam MEERAL lapian ki zaki kira kina kuka wani abu Yasamu zayn din maamah ta tambayeta da muryan rashin hankali....
Wlh maamah bazan iya zama da zayn ba cikin kuka ta zayane ma maamah abunda yafaru
Sosai hankalin maamahn yatashi so tana kashewa takira numbern zayn din........
Am sick kinda guys manage this but If time allow me I might post next chappy tonight enjoy!!!
Dont forget to vote, share and commentChuchujay❤i love y'all
YOU ARE READING
MEERAL💗 (completed)
RomanceShe's meeral living together with her mom, and a younger sister, she's working hard to take care of her family due to her being the wall of the fam... miral oath not to let her little bear's(young sis) future to be jeopardy.. He's zayn zaid a power...