SERIES 8

1.3K 92 13
                                    

♥ω♥°♥ω♥°♥ω♥
¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤
     *PRINCE KHALEED!*  
¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤
             _Continuation_
       _of ƘADDARAR SO!_
♥ω♥°♥ω♥°♥ω♥

         
      

®
*_ABORIGINAL WRITERS ASSOCIATION📚📖_*.
[❄Dance above the surface of the world. Let your thoughts lift you into creativity that is not hampered by opinion.]

      ©
*MISS XERKS✍🏼*

~4 Augst 2019~
       15:00PM

_______________________
'''SACRIFICE TO:'''
*_NUSAIBA Y GIƊAƊO🥰_*
*(UMMU MUHSIN)*
_______________________

         ∇ΩTΣ & ҒΩLLΩШ 4ШΔTTPΔD
            @OUM-RAMADHAN1433

بسم الله الرحمن الرحيم...

*_Daga ranar yau lahadi 4july2019 har zuwa ranar da Allah zai nufa na kammala wannan littafi nawa, sadaukarwarsa ya koma gareki NUSAIBA Y GIƊAƊO, bazan iya tsayawa misalta yanda na ɗaukeki ba ko kuma yanda nakejinki, abu ɗaya kawai dana sani soyayya tana tabbata ga duk wani masoyin littafinka adan haka PRINCE KHALID ya zama mallakinki NUSY COOL rubutu ne kawai na Xerks, kuma insha'Allahu koda banda niyyar typing wuyarta kiyi magana da sona ko babu sona sai nayi shi wlh sai dai in babu DAMA,LOKACI, da kuma LAFIYA domin wa'annan su kaɗai ke hana al'amuran ɗan adam gudana yanda yaso..... cikakkiyar soyayyarki da ƙaunarki suci gaba da wanzuwa cikin zuciya,jini da duk wasu sassa na sada saƙo dake gudana ajikin mijinki,zaman lafiya na har abada ya dawwama tare da aurenki, yaranki kuma yasa su zama mahaddatan qur'ani...lalle ke mai bibiyar novel ɗinnan ce sau da ƙafa tare da cikakkiyar fahimta kuma, na gaisheki sau malala gashin tinkiya XERKS ina wani mugun yinkin nan over trillions wlh😍😍........_*
___________________________________
*Afuwan,Afuwan,Afuwan ya uktisss🙈 da jina shiru da kukayi na kwanaki goma sha uku, wlh nayi busy ne sosai kunsan ɗawainiya ta ɗalibi sai a slow, masu sambaɗo kira ta waya ni har kunyarku ma nike yasin dan nasan na tsaraku iya tsaruwa ba lyeing😂, to ina godia sose gareku da bincikar lafiyata da kuka dinƙa yi daku da masu min magana ta chart da text messeges, na gode bila adad, nasan na duba na wasu na wasu kuma ban sami dama ba ina baku haƙuri wlh sometimes bawai ina chart bane da akwai wani abinda nake shiyasa baku samin reply ko kuma na buɗe saƙonku, ƴan wattpad ma ina baku haƙuri naga saƙwanninku da dama har na kasa ƙirgawa, duk da ban buɗe ba nasan dai zancen na ya lafiyata take ne da kuma Haladun Yaya Aisha, to ina mai farin cikin sanar maku lafiyata lau kaman yanda kuke, Haladu kuma gashi na baku amma da ƙyar fa na janyoshi daga gidan Yaya Aisha yana mata wanke-wanke🤣 dan da cewa yay bai zuwa a ƙyaleku kawai shi sana'arsa yake ya nemawa Rahinat kuɗin magani🤭😂 nace a'a yazo dai ko guntu ne kaman kan sauro a baku😅😅 ......Sankyuuu so much for the true ƙauna Xerks fans.*   

__________________________________

~MASU SHA'AWAR KARATUN NOVELS ƊIN ƘUNGIYARMU KUNA IYA ZIYARTARMU A SHAFIN NAN NA WATTPAD @AboriginalWrtersAsso...BUT PLSS WEN EVA U READ DONT 4GT TO VOTE AND COMENTS.~
_________________________________

_We're You Guyz Come Closer The Whole Page Is For You👌,_
'''ALIYUMOHAMMAD2'''
'''KhaleelZakariyya'''
'''Ohh Boy'''
'''Starboy'''
'''Gida-gida'''
and
'''OMAR SHURAIM'''.

_Yaya Aisha tah maman Unbrn Baby girl ɗinmu kina ina ,dama wlh cezan I LOVE YOU LAFTA², KANTAMA², BANKAƊA² kai ni banma san ya zan ce ba amma dai na san kinsan Ƴar ƙanwarki Xerks na sonki ko☺...akoda yaushe ina roƙon Allah daya saukeki lafiya tare da abinda ke cikinki amin ya Allah._

NO EDIT❌
*SΣRIΣS 8*

••••••Hankalin Khalid inyayi dubu ya gama tashi sai kaiwa yake yana komawa saboda yanda yaga Raihana bata ko motsi wadda duk tinaninsa ke basa Rahinat ce.

PRINCE KHALEED Completed.Where stories live. Discover now