Haduwar jini 1

41 2 0
                                    

"Turkey"
Kwance yake a daya daga cikin lallausar kujerun dake gefen swimming pool din, idonshi a lumshe sanye da bakin Dior glasses wanda ya karawa farar fatarsa kyau.

Dogo ne fari tas kaman balarabe, yanada manyan idano da dogon hanci, yana daukeda pink lips karami wanda yafi kama dana india wanda yakara ma halittarsa kyau, gashin kanshi bakine wuluk yayi curling dinsa yayi kyau sosai.
Allah yamai halitta wanda duk wata ya mace zatayi burin samunshi a matsayin miji, jikinshi irin mai kyau dinnan ne yanada muscles da packs wanda mata suke kusan hauka akanshi.

Wayarsa ce kirar iPhone Xr tafara ringing tareda takatse masa dogon tunani daya shiga, a hankali ya  bude manyan idanunsa ya cire glasses din  ya ajiye akan table din dayake wurin tareda daukar wayartasa.
Sunan daya gani akan screen wayar yasashi yin murmushi har dimples dinsa suka lutsa.

Picking call din yayi tareda sawa ah kunnensa
"Assalama alaiki  Ammina"
"Wa'alaikum mussalam my son"
Matar da aka kira da ammi ta amsa cikin farin cikin jin muryan dannata.
"Good morning ammi"
"Morning suhaib"
How're you?
Am fine ammi (smiling)
Toh masha Allah. Suhaib yakamata kadawo gida dan gaskiya nayi kewarka, nagaji da zaman gidan nan ni kadai, tunda kasan abbanka ba zama sosai yakeyiba, kuma kaki kayi aure balle kasamamun abokiyar hira................. bata karasa maganaba suhaib yayi saurin katseta ta hanya cewa....
     Afwan ammina, dama inada niyan dawowa  cikin week dinnan, nariga nagama abunda yakoni turkey, so inshaa Allah soon zaki ganni....
Toh naji maganan mata kuma fah kayi shiru bakace komai ba, ni nagaji da wanna miskilancin naka, ace ko namiji dan uwanka baka tsayawa kayi dogon surutu dashi ballantana ace ka tinkari wata mace da wani zancen soyayya, gaskiya inbaka canzaba ni zan zabaka matar dazaka aura dakaina........
No ammi baza ayi hakaba, kiyi hakuri kinji ammina namiki alkawari inshaa Allahu idan nadawo bazan kara shekara banyi aureba
  Tohm shknan Allah yadawomun dakai lafiya..
Ameen ameen ammina...
Allah yamaka albarka...
Take care of yourself ohkey..
I will mum.. and you too
I will too my son....bye
Bye.

Sukayi sallama sanna ya katse wayan yatashi ya dauki makollin mutansa da glasses dinsa
Ya shiga motarsa yabata wuta yayi hanyan gidansa...

Love Where stories live. Discover now