28&29

749 35 0
                                    

*SANA'UL HUSNA*
    *1441H/2019M*.






®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION*.✍
{  _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira_.}

        '''🎐G•W•A🎐'''
_*GASKIYA DOKIN K'ARFE•🏇🏻*_



*NA*

*UMMU NABIL*


*_Sadaukarwa ga Miss Xerks🌺_*


~VOTE & FOLLOW 4 Wattpad~@
~GaskiyaWritersAss~.






*NO.28&29*



*__________*📖Soyayya da shaƙuwa ba'a magana,ga wani kyau data ƙara wanda bazai fisaltu ba saboda kular datake samu wurin Deen.

Yau ma kamar kullum bayan ya dawo da dare,Sallah suka idar bayan sun idar ne taɗan kwanta a kafaɗar shi,shafa fuskar ta yayi yace,

"Yadai Babyna!".

Ɗan shagwaɓe fuska tayi tace,"Tun safe banjin daɗin jikina ne wallah".

"Ayya shine baki faɗi min ba,tashi mu zaune ina ke maki ciwo yanzu?".

"Kaina ne".

"Ayya bari muje asibiti tashi na shirya ki".

"Ba fa wani Babban ciwo bane,basai munje asibiti ba zanji sauƙi".

"A'a ban yarda ba,nafiso muje a duba mani lafiyar ki hankali na bazai kwanta ba".

"Kai ma fa idan baka da lafiya ba zuwa asibiti kake ba,kuma ni banson magani wallah yanzu nasan muna zuwa abind za'a bani kenan ko ace za'a min allura"tuni idanun ta sun ciko da hawaye.

"Ayya Kuka fa waye ce maki bani zuwa kuma fa duba ki kawai za'ayi ba wanda yace zaiyi maki allura kinji Maza tashi".

Goge mata hawayen da suka sauka kan fuskar ta yayi ya miƙar da ita zaune ya kama hannun ya zaunar da ita a bakin gado hijab nata ta cire,gaba ɗaya bacci ne yake shirin ɗaukar ta.

Yana gama ciro kayan ya juyo ya kalle ta idon ta ya tabbatar mashi da bacci take ji.

"Ohh Allah Baby karkiyi bacci mana kinji,yanzu zamu je mu dawo ba ba jimawa zamuyi ba kinji".

Zama yayi kusa da ita yana cire mata ƴar ƙaramar rigar datake jikin ta,kan boobs nata ya kalla yaga duk sun miƙe gashi sun ƙara cika kwanta wa tayi jikin shi,.

Take yaju kasala ta ziyar ce shi,gashi bayason basu je asibitin ba saboda hankalin shi bazai kwanta ba.

Saboda gaba ɗaya kayan a waje suke kuma gashi ta kwanta akanshi,cikin kasala yace,

"Ataimaka a tashi mu tafi yanzu zamu dawo Kinji".

Kukan Shagwaɓa ta fara yi mashi ita fa bacci zata yi ta gaji.

"Kaii Baby aike kikayi harda kika gaji,to shikenan barin Kira Dr Saif yazo ya duba ki ko?".

Gyaɗa mashi kai tayi,wayan shi ya ɗauka ya faɗi mashi yana son yazo ya duba Sanah yace mashi sai dai zuwa dare idan ya tashi idan kuma da matsala ya turo wani.

"No babu damuwa muna jiran ka Allah ya kawo ka lafiya".

"To Baby bacci za'ayi ko za'a bani na ɗana don ina buƙata fa"har da kashe mata ido ɗaya.

"Uhun Uhun ni banyar da ba Allah bacci nake fa sosai".

"Nikam ban gane ma baccin yamma nan ba,to ki bari nayi saikiyi baccin kema zaki fi jin ƙarfi a jikin ki kinji?".

SANA'UL HUSNAH          {COMPLETED12/2019}.Où les histoires vivent. Découvrez maintenant