chapter 5

95 11 0
                                    

💞ZAITUN💞

*******

Tsurutsuru mukayi kamar maguna, malam isuhu yayan Abba maman su huwaila takira sahoda acewarta abun ya fara isarta .

Adan tsawace ya kara tambayar humaira wanda hankalinta kwatakwata baya gurin.

"Wai badake nakebane iyee kinajina ina magana ko" ya fada yana nunata da yatsa .

Dan zabura tayi harga Allah bataji mai yace mata ba .

Dan zungurarta zaitun tayi murya kasa kasa tace ke kice khalifa batareda tafiskanci  mai zaitun  din take nufi jin ta ambaci  khalifa yasa ta wangale baki tace khalifa .

Dan nazari kawau isuhu yayi kafin ya kuma cewa

"Shikuma dan inane "ya tambaya tareda tsura mata ido.

Aiko kamar jira take da sauri ta bashi amsa .

"Dan gidan Anty maimunane "tafada tana sunne kai kasa .

Washe baki yayi tareda neman gurin zama daman ya dade yanason ya karfafa zumuncinsu ta hanyar hada yayansu dana yan uwanshi.

Wani irin razana Anty huwaila tayi takama kunkuni ita wallahi baa isa ba ai yaryace kjma itake da damar yi mata miji.

Wani wawan kallo kawu ya wulamata tareda mikewa yana fadin .

"Idanshi kin shanyeshi ai mu baki shanyemu bah " ya fada yajuya ya kalli Anty maimu .

"Toh ni zanwuce gidan bappa hliru acen zan kwana gbe idan Allah ya kaimu zakiji sakona "ya fada tareda ficewa yana mana saida safe .

Mikewa mukayi gaba dayan mu  banda Anty lami da Abba . 

Har kofar gida mjka rakasu mukayi musu saida safe .

A zaure muka tsaya jin maganganun su yana tashi ai ita alla dole sai yaje  ya warware wannan auren wecewarmu mukayi bataresa sun lurada shigowar mu ba .

Masarrautar zazzau

********

Kwanaki keta shudewa , yarima ko bawhida aiki sai tinanin  yarinyar da ya hadu da ita a rafi amma yaki yarda da cewa sonta yake.

Bikin yar uwarshi ne yatashi  gimbiya Halima wacce suke uba daya , shirye shirye aketayi gida ya kacame bikin yar auta .

Tunda akasaka ranar bikinta yarima baya zama acikin fada koda cen ma ba zama yakeba bare yanzu gidan hayaniya .

Kusan kullum sai yaje bakin koginan yaje yakaraci shawaginshi kafin yakoma gida daya koma kuwa part dinshi yake shigewa ya kulle.

Biki yayi biki abunka sa bikin sarrauta ansha events anci ansha har an turu amarya kuwa aka kaita dakin mijinta a bauchi jama'are gidan sarkin bauchi dake danshi na biyu ta aura.

Abu kamar wasa kullum yarima da kyar yake bacci ,sannan gashi kullum sai yayi mafarkin wanan yarinya tun yana dauka wasa har abun yazama kamar farilla kullum sai yayi .

*******

Wata ranar asabar yarima na zaune duk jikinshi babu dadi komai yaci bayajin dadinshi bare ya zauna acikinshi.

Kwance yake akan gado yayi ruf da ciki yaji ana dan taba kofar dakinshi , tashi yayi ya nufi kofar kamar maijin bacci ahankali ya taba kofar ya bude  sariin gidane a durkushe ya kwashi gaisuwa .

"Allah yaja da ran yarima Takawa ke bukatar ganinka da gaggawa "yafada uana kara durkushewa.

Da "Toh " ya amsamai ya koma daki , mamakine yacikashi ganin ko musawa baiyi .

Fitarshi badadewa yarima yafiyo acikin shigarshi ta alfarma duk da ramewar dayayi bai hana kyawunshi fitowa ba gawani kwar jini dayakewa duk wanda yakalleshi.

Yarima mutum ne dogo ga faffadan kirji gashinshi na fulani mai laushi akance idonshi round ne ga girma ga kuma fogayen gashin ido a tsaye qayar idonshi brown ne sai ya saje da matsakaicin dogon hancinshi da small pink lips dinshi .

Tafe yake yana takawa ahankali kamar mai tsoron kasa .

Da isarsa fada part din Takawa ya nemi izini yashiga yanemi gurin ya kashi gaisuwa agurin mahaifin nasa.

Saida ya kare mai kallo sannan yaga tsantsan kamninda sukeyi wanda baitaba lura ba kasancewa ba kasaifai suke haduwa ba sai ya share wata 2 baisu haduba .

Gyaran murya Takawa yayi tareda tsurawa dan nashi ido ya rame dukda bawani haduwa sukea sosai amma ya lura akwai wani abunda ke damunashi . Dan murmushi yayi dayayi nazarin wani abu aranshi yake tunanin yanzu daidai lokacin yayakamata  yasanar dashi  dalilin kirannashi.

"Nakiraka ne domin na sanar maka dakafara shirin bikinka " yafada batareda jin komi ba .

Wani irin razana yayi  tareda saurin dago kanshi ya nandanan idonshi yakada yayi ja .

"Aure kuma wani irnin aure and nidawa "ya jero mai waenan tamboyiyin batareda tunwwa dawa yake magana ba.

"Ikram yar gidan yayata "ya fada batreda ya damu da halin da dan nashi yashiga .

Gabanshine ya fadi jin an ambaci ikram ya tsani yarinyar  saboda rashin kamun kanta gata bata iya shigar kirki ba haka zata saka damamun kaya tashigo fada duk maza suta kllonta sanan yanzu Takawa yace yq aureta .

"Takawa ammaaa......."

Katseshi yayi ta hanyar daga mai hannu sannan ya tashi daga royal chair din shi .

"Like i told u  earlier ba shawararka nake nema ba umarni ne nake baka " daga haka yashigi bedroom dinahi yabarshi agurun.

Wani irin bakin cikin da baccin rai ne suka taso masa ka kara tsanar ikram din dayawa taso masa , adaddafe  ya mike ya nufi bangaren mahaifiyarshi dan yana ganin isan yabari gobe akwai matsala .

Yayi ko saa tana dakin bata fita farfajiyar taba ,  salama yayi taresa shiga cikin dakiin azaune ua sameta tasaka glasses dinta tana karatun Qur'ani

Zama yahi kusa da ita harsaida ta ida sannan ta rufe tajiwa taganshi akance .

"Yau kuma ziyarar ranace "tafada dayar tsokana .

Fuskarshi yajuwada yana kallonta ai sai me gani tayi hawaye nabin kuncinshi arude takarasa indayake ta kamo fuskarshi ta hau tambayrshi dalilin hawayen nashi .

Duk yace sukayi da Takawa ya kwashe ya fada mata  tsuru tayi tana kallonshi bata taba ganin hawaye a idon tilon danata ba tumbayan girmanshi sai yau .

Mikardashi tayi ya zauna sosai  takalleshi taresa goge mai hawayen.

"Now tell me do you have any girl in  your mind " .

Shiru yayi yana nazari to idan yace mata yes wacce ce , wata zuciyar tace mai your dreamgirl if that is so where can he find her ? daya bangaren zuviyarshi tace you can search for her indai tanacikin zaria .

Da sauri kuwa ya daga kai kamar karamain yaro alamun eh.

Hannunta ta kirkiza alamun batason body language.

Baki ya hude yace yes i have kamar zautace  ,  kai tada alamu ok sanan takuma tambayarshi a ina take .da sauri kuwa ya bata amsa .

"Giwa yes a giwa take " yes giwa mana that was where he first meet her and daga ganin alamu basuda nisa from rafin saboda ruwa sukazo diba .

Murmushi tayi tace ya kwanta yayi bashi  she will tackle issue din , murmushin jin dadi yayi ta rufa mai bargo ya kwanta kamar mai iira tuni bacci yayi awon gaba dashi.

As usuall yau ma mafarinka yayi amma na yau yasha bamban da sauran wai har anmusu aure ta tare acikin fada (niko nace muje zuwa ma gani 😀😁😅).

💞ZAITUN💞Where stories live. Discover now