**ABDALLAH**
Abangaren Yarima Abdallah ko kullum abu kara girmama yake Shiko yaki yarda cewa ya kamu da son wanan yarinya kullum maganarsa bai wuce " Tausayinta kawai nakeji ".
Yau ma dai abuda yasaba yake yi golf , duk lokacin da ya fara tunanita sai saya tafi garden yafara golf wai don kawar da tunanin amma na yau ya citura bugawa yake amma baima san me yakeyi ba.
Fadil cousin brother dinshi ne yaje nemanshi part dinshi aka sanar dashi cewar yana garden. AZaune ya tarar dashi very lost in his own thought .
Dafa kadarshi yyi da sauri ya jiyo ya zuba mai ido dan bema san yashigo gari ba. Gaisawa sukayi irinta friends kamun su fara taba yar hira .
Ganin hankalinshi baya tareda shi yasa shi jefo mai tambayar da shikanshi wani lokacin yana wa kanshi ita .
"Friend anya kuwa kana cikin hayacinka ? I mean i have been talking for a while amma its seems kamar hankalinka baya gurin" ya tamabayeshi with a worried face dan baya kaunar yaga dan uwannashi acikin wani hali .
Ba musu ko ya fara bashi labari tun daga haduwarshi yarinyar har halin daya shiga a yan kwana kinan dan jin amsar dazai bashi .
Ga mamakinshi sai ya ga ya hau dariya harda rike ciki , to kodai Fadil ya dauka haukacewa yayi 😢. Sai da yayi mai isar sa sannan ya tsagaita shiko yarima ya hade rai 😡dan abun ya bata masa rai .
Jiyowa yayi ya kalleshi duk yayi baki ya rame amma duk da haka kyaunshi bai buya ba .
Dafa kafadarshi yayi dan sai ya fara tausaya mai ga dukkan alamu ko bacci ishashe ma baya samu .
"Mutumina kanason kaji problem din dake damunka "ya fada with a low voice .
Kai kawai yarima ya daga mai dan shikam yasan amsar su daya dan ya lura fadil din shima hakan zai ce mai amma ga mamakinsa sai amsar su ta babbanta .
" yarima you are DEEPLY inlove " yayi streching din deeply to show how serious he is .
Tsaki yayi kuma sai yayi shiru dan yayi mamakin amsar fadil din how cqn he fall inlove bayan sau daya ya ganta harda wani DEEPLY " shima yayi emphasising Deeply din .
" Amma u qint serious ko , kasan sau daya fah na taba ganinta so how ca..."
Da sauri ya katseshi ta hanyar daga mai hannu .
"Young man let me remind you of something ko ka manta this say LOVE AT FIRST SIGHT " ya karashe maganar da yar dariya .
Haka dai suka ta fama shi alailai ba love at first sight bane , daa karahe dai Fadil ya dakatar dashi yace shikenan ya hakura amma zai bashi advice .
" Guy lets look for at any cost inhar kafin lokacin baka tabatar kana sonta ba ni i will make her mine " ya kashe mai ido daya sannan ya mike ya nufi hanyar part dinshi .
Da sauri yarima ya mike daya ji batun wai zai zamar da ita tashi ina hauka ma yake kenan .
Binsa ya dinga yi akan ya saurashi amma Fadil yaki sai ma toshe kunenshi dayayi gagam ya gudu pqrt din aranshi yana fadin ai wallahi kadan ma kagani kanasin sonta amma sai denying kake .
Yana shiga dakinshi ya haura kan gado yana murmushi.
" Yarima i must make you go crazy for her nima saina rama wallahi " yayi kwafa .
Wayarsa ya ciro ya latsa number ❤ dinshi bugu daya ta dauka babu ko jan aji shiko abunda ke burgeshi da ita kenan .
Hirarsu ta mosaya suke sha sai shagwaba take mai ita ala dole missing dinshi take kuma barata iya jurewa har tsawon lokacin da zaiyi a nigeria ba .
Shiko uban yan soyyaya duk tagama hargitsa shi sai juyi yake akan gado jinshi yake kamr a sararin samaniya saboda sauki . Bargo ya janyo ya rufe kanshi dashi duka haka bai fasa juyi akan gadon .
Niko danaga haka sum sum na janya legediz benz dita na kashe mai fitila nayi nawan gun .
Bangaren Yarima na koma dagani halin dayake ciki. Ban iske keshi a falo ba nayi shishigin lekawa paint room dinshi dan Mazaunarshi kenan ihar baya fallo.
Chan na hangoshi a tsakiyar wasu manya manyan allunan dayake zane , hotunan macce ne ya zana amma kowane hoto da kallar painting da yayi mai da kuma kalar suturar daban .
Sai dana matsa kusa da shi sanan na gane hoton wacce , ZAITUN ce ako wani Allo da wanda take murmushi sai wanda take kalle kalle.
Kara shigewa zanyi da hango wani hoto naji na taka abu kamar littafi hannu nasa na dauka ga mamakin na sai naga kanan papers sun fado su dinma hotunan tane amma su na alamun na Allahon ne aka wanke .
Lailai wani alamarin dan ban mamaki yake . Tarkacen shi ya fara tattarewa ya nufo hanyar fita nima fitowa nayi da sauri.
A maimakon gado aai ya kwanta a kan couch din dakin ya faura hanunshi akan fuskarshi da alamu bacci yakeji amma ya kasa can dai naga baida niyar bacci gashi bacci yafara kamani😩 na janyo kafafuwa na nayi waje .

YOU ARE READING
💞ZAITUN💞
Historical Fiction"ZAITUN"💞 yarinyace kyaukyauwa ga hankali da nutsuwa sabanin yan uwanta ,ta taso acikin tsana da tsangoma agurin mahaifinta da kishiyar uwarta tun bayan mutuwar maifiyarta .Rayuwa tashigaba dayi har izuwa haduwarya da dan sarkin zazzau wato garinsu...