,1💛💜❤💙🧡
Lamarina
❤💛💚🧡💙®️Zuwairat (ummumaryam)
1⃣
Alhamdulillah. Am Back again
R
Assalamualaikum sisters da hajiyoyina, ina mai Mika godiyata da Allah madaukakin sarki daya sake sadani daku a wannan lokacin, wallahi I thought was done with writing Amma Allah says no. Allah ya sadamu da alkhairi ya cigaba da doramu kan makiyanmu.
This novel is absolutely free if you want to join the group pls contact me ta wannan number 08106102727 abeg WhatsApp only ban da Kira.
Kaman yanda nace it's free tou it's free saidai yanayin Posting din will be different saboda na daya ina da lot's I mean lot's of things to do with my business and projects, sai kuma ban son ciwon wuyana ya dawo so I won't be typing much, Allah kasa mu dace amin Amin nagode sosaiCikin wata katafaren bedroom Wanda yaji komai na duniya Wanda masu kudi ke sakawa a bedroom dinsu daga Wanda na sani har Wanda ban taba gani ba, it contains everything, like every luxury that money can afford, agogon bango is showing karfe tara da yan mintuna amma dakin kaman rana, wani mutum ne Wanda zaiyi 60 years zaune sanye da kayan bacci, he looks very matured and calm, wani Abu ya latsa naga tv ya tsiro ta sama zuwa tsakiyar bedroom din, CNN naga ya saka, bayan kaman minti biyar wayarshi ta danyi k'ara, glasses naga ya dauka ya dora kan face dinshi sanann ya dauki wayar, gani nayi yayi rejecting call din before ya shiga wajen message
"pls stop calling me...i arrived today.. I told you if am at home don't call me... " was abinda naga ya Yayi sending a wata number da baiyi storing ba, nan ya ajiye wayar ya cire glasses ya ajiye, daga kai yayi ya kalli TV din ya sake maida glasses din, mutumin babban mutum ne sosai Don beard dinshi sunyi fari tas amma they're well groomed, sai daukan ido suke, yana nan zaune kaman minti goma watching CNN sai ga wata mata ta fito daga wata daki sanye da kayan bacci, matar is very beautiful kuma zatayi 38 zuwa 40, she looks so astonishing walking majestically as she smiles towards Wanda ke kwance kan gadon, juyawa yayi ya kalleta ya saki murmushi ya dauke kan tare da maidawa kan kallon da yake, sauya tafiya tayi tana tafiya kaman tana cat walking, hamma yayi ya rufe bakinshi fa bayan hannunshi while concentrating on the TV, matar da ta karaso ta zauna scenting so nice knows abinda hamma nan ke nufi, Zagayawa tayi ta hau gado tana cewa
"alajina... I miss you sosai... " ta fad'a tana shiga cikin blanket da Shima legs dinshi ke ciki, juyawa yayi ya kalleta ya saki murmushi yace
"I miss you too..." ya fad'a holding her nose for just a second sanann ya dauke hannunshi ya maida dubanshi ga TV din, matsawa tayi daf dashi tare da zagaya hannunta kan cikinshi, kou motsi baiyi ba ya kurawa TV ido not minding yanda ta shiga jikinshi, he knows what she wants,
"alaji.... " ta kirashi in a voice that is close to nothing,juyawa yayi ya kalleta,
"pls...ka bar kallon nan tukun... Kaji Dani.... You know it's been a while... " ta fad'a rubbing his chest, shuru yayi looking at her face for few seconds itama kura mashi ido tayi biting her lower lips, this is hajiya safina, second wife din former senator, minister alhaji usman Mai gidan kudi like people call him, hamshakin Mai kudi ne, yana da mata uku Kowacce tana da katafaren gidanta daban, safina ce last wife dinshi daga ita bai k'ara wani auren ba as age is not on his side, kou sanda ya auri safina he is 42 ita kuma 18, yanzu sun shekara over 20 years tare, she havr a single daughter dashi while sauran matanshi na da akalla four children each, safina tana da masu nemanta da aure da dama matasa wayamda basu wuce 28 zuwa 30 ba amma parents dinta suka aurar da ita ga wanann mutumin saboda kudinshi, she was shown the bright side of auren Mai kudi like traveling da good luxury that comes with it, but there's more to it, yanda mahaifiyarta ta kwadai ta mata aurenshi yasa tayi biyayya ta aureshi, sai da sukayi shekara hudu tare suka haifi diyarta Mai suna fareeda who is now 16 years, tana school a abroad tare da siblings dinta kaman yanda duk yaranshi suke, yaranshi in sun kai shekara goma sike barin kasar zuwa another country Don karatu, saidai su dinga zuwa gida hutu for few weeks su koma, baru dawowa gida fully har sai Sunyi masters dinsu.
Idanuwa alhaji ya lumshe as hajiya safina struck his chest with her bare hand in a stylish way, juyawa yayi gareta before you know he is done, kou good minti goma baiyi ba ya koma gefe guda sai nishi yake, the first thing I noticed was the change on the bright face of hajiya safina, juyawa tayi ahankali gareshi tana kallon yanda yake nishi kaman yayi gudun hour guda, she feel Like strangling him sabida yanda yake nishi, this is the most annoying thing of being with an old man, she havr been enduring this for a very long time, da farko it was OK because batasan dadin abun ba, but now she knows it's value, she really wants more of what she's getting but how, how tunda vata isa tace ya saketa ba, kou ta fada aikin banza ne, inda zai saketa da tun last 10 years ya saketa, tana kallo ya Mike ya shiga bathroom, tagumi tayi looking so disturbed, tana nan zaune ya dawo ya kashe TV ya latsa remote ta koma cikin inda ta fito ya kwanta har lokacin hajiya safina tana zaune tana kallonshi, sai da ya gama kwanciya yayi relax sanann ya kalleta yaga yanda take kallonshi yacr
"what?.. " ya tambayeta kaman nothing happens, shuru tayi kaman bazatayi magana ba tace
"no... thing... " ta k'arasa maganar cikin sanyin murya tana sauka daga kan gadon idanuwanshi ya lumshe tare da sakin ajiyan zuciya, wani makeken bathroom dake dauke da kayan wanka na zamani hajiya safina ta shiga ta zauna wani waje sai ta Fara kuka, she can't remember when last she havr an orgasm, wanann balain ya isheta, she remembered mutane ke ganin jin dadinta because duk kasar da take so yau gobe zataje but Sam it's not what it seem, people wont understand what she's going through, kawai zaa ganta cikin zinari da diamond da expensive cars and elegant wears, ita kadai tasan yanda mararta ke mata, she's feeling so Much pain a lower abdomen dinta as kou kadan b'ata samun natsuwa da abinda yake mata, babu Wanda zai gane abinda take cikissai Wanda yasan how it feel not to be satisfied by the person that is supposed to give you satisfaction, tafi minti talatin nan ciki sannan ta samu tayi wanka ta sake wasu kayan baccin daga cikin wayanda ke cikin bathroom din sanann ta koma ciki, cikin blanket ta shiga ta matsa kusa da jikinshi ya bude ido yace
"pls... I want to sleep.." ya fad'a mata cikin maganar masu jin bacci
"nidai... Baka gama.. Ji Dani ba... " ta fad'a getting closer to him,
"pls banson jaraba... " ya fad'a yana janyewa daga gareta, mikewa tayi zaune tana kallonshi tace
"alaji jaraba kuma... "
"eh mana... In ba jaraba ba Meye... " ya fad'a sounding angry
" alaji wata biyu baka garin nan... Ka dawo kuma yanzu just because na tambayi hakkina kace min jaraba... " ta fad'a tana kokarin fashewa da kuka, mikeaa yayi zaune before saying
"I begged you in the name of Allah... Ban son damuwa.... Bai yuwa in je tafiya ij dawo ki hanani sukuni... Remember ba ke kadai gareni ba... Can't you see my age... So kike inyi abinda Bazan iya Mike Kuguna gobe ba?... I don't know why you're always selfish...." yanda yake magana yasa hajiya safina fashewa da kuka sosai,
"haba alaji....wallahi wanann abun da kake min ne yasa har yau ban k'ara samun wata Haihuwa ba... " ta fad'a cikin matsanacin kuka
"you see just Your problem...wato selfishness dinki yasa kou Haihuwa baki tunanin Allah ke badawa ba... In banda abinki ne ke bada Haihuwa?.. " b'ata Bari ya k'arasa ba tace
"nasan ba kai ke bada Haihuwa ba amma komai na da sila.. Am a healthy woman da in har zan samu yanda nakeso nasan zan k'ara Haihuwa.... Amma kullum daka zo in two months baifi mu hadu once, twice highest ba shikenan... How will I get pregnant while husband bai tare Dani a lokacin ovulation dina.... Wallahi you're not fair to me.... Kana shiga hakkina.... Kawai... " b'ata k'arasa ba yace
"don't even go there..." ya fad'a yana sauka daga kan gadon, bakin gadon ya tsaya ya fara cewa.
"kar ki kuskura ki sake ki k'arasa abinda kike niyyar cewa... "
"then ka nema Mani mafita... Nasan kai kana da matanka amma ni kai kadai gareni..."shuru yayi ya tsaya yana kallonta, bayan kaman minti biyar ya dawo ya zauna kusa da ita ya dora hannu kan shoulder dinta yana cewa
"my Irish potato... my tomato jos... ki sani age is not on my side... amma let me give you my word... In zan sakr tafiya tare dake zani... Kinga sai kiyi duk yanda kikeso Dani.... And gobe in Allah ya kaimu... Zan baki million uku kiyi shopping na saka ki kukan da nayi ." da sauri tace
"ni banson million uku... Kawai ka k'ara zuwa anjuma.... " b'ata k'arasa ba yayi saurin mikewa tare dacewa
"kaji min jarababba... Wai ana baki kudi kina a k'ara... Da akwai abinda ya Kai kudi dadi ne a duniya... Kou so kike in zauna a gindinki haka nan bna da abunyi sai satisfying dinki... See let me telk you something there's no way da zan dinga working ass dina from country to country just to give all of you better life kizo ki zauna nan kina Mani maganar banza because I can't scratch you the way you want... Lokacin abun ayi shi..." safina dakr kallon yanda yake magana yana raising hannuwa kaman yaki tacr
"then ka sallameni... " AI b'ata k'arasa ba ya dauketa da wani irin Mari,
"Kul... Kul dinki...you know it's never going to happen... Wato gaki dumur dumur bayan iyayenki sun cinyemin kudi zakice in sallameki... Sam babu wannan zancen...ni dake mutu ka ranar..."
"bashin nawa iyayena suka ci da shekara ashirin da yan Kai basu biya ba... How much... " ta fad'a tana dafe da cheek dinta inda ya mareta tana kuka sosai,
"daman haka nan na sauka nan... It's not your fault... " ya fada yana daukan wayoyinshi tare da saka takalma dake gaban gadon ya nufi kofar fita, zama hajiya safina tayi crying out very loud and at the same time regretting her whole life, yanda iyayenta suka nuna mata da akwai jin dadi a auren tsoho Mai kudi, wasu daga cikin manyan yaran shi are her age mates, kou kadan babu maganr kwanciya tsananin shi da wayancan matan tunda a nashi tunanin sun tsufa, abinda yasa yake zuwa wajen safina is because he knows da akwai sauran dadi a jikinta, she look very young compare to her age sannan tana da good body da anyone can die for, in ka ganta tare da yarta baka taba cewa ita ta haifeta, mutane da dama basu San tana da ya ba because basu tare, wayanda suka San yarta are her close family sai kuma close friends dinta, inda tasan haka zata kasance mata da ta gwammace ta gudu daga gida da ta amince ta auri wanann mutumin, gashi da farko she was OK with it and now that she needs it most he can't give it to her the Way she wants It, Babu abinda ke da ciwo kaman when you're on ka rasa Mai quenching desire dinka, tana kallo ya fice daga dakin, pillow ta dauka ta rungume ta cigaba da kuka thinking about her old boy friends da in da ta zabi daya daga cikinsu ta aura da kou kadan b'ata shiga wanann matsalan ba, many people talked alot about her marriage a lokacin because yanda ya tara manyan yara da kuma ya ya haifeta, alhaji usman yayi auren wuri Wanda yasa first daughter dinshi is older than safina, ganin kuka bazai yi mata magani ba yasa ta Mike ta shiga inda pills da take sha yakr ta dauki daya ta sha da ruwa ta dawo ta kwanta, all she wish right now is to have another child, just one additional child, tasan if she's lucky and suna tare always she can havr a child again, she remember kafin ta samu first child dinta sai da dr ya fad'a mashi she needs more time with him as ba lallai ya kasance sanda yake tarayya daita ya zama ovulation period dinta bane, haka ya b'ata special time sai ga ciki, tunda tayi aure b'ata San sex na minti ashirin ba, saidai taji ana fadi a novels kou romance a movies, she's so good in keeping secrets that daidai da rai guda b'ata taba fad'awa halin da take ciki ba because she wants them to see tana da jin dadin ciki da waje but now she can't take it anymore, dole ya zame mata ta samu someone to tell before she dies, da akwai mutanen da take mutunci dasu sosai and they confide in her too, she have to confide in one among them, fa akwai wacce ta aminta daita sosai Wato hajiya naima, itama mijinta Babban mutum ne, also have a child hood friend hajiya hanifa, duk she know she can confide in them amma tuntuni the fear of letting out her secret to the world scares her, her husband is a very powerful person, b'ata son shiga matsala kou kadan, haka ta dinga sake sakr har bacci ya saceta, da asuba ta tashi ta sake wanka tayi sallah before ta koma ta kwanta, her breakfast is always in bed kaman yanda tsarin gidan yake, she will tell them what she will have for breakfast and they will serve her while she's in bed, many people envy her life but she envy their lives, ba kaman childhood friend dinta hajiya hanifa, ta rigata aure kasancewan tana 14 akayi mata aure, lokacin life was a bit difficult for them amma yanzu alhamdulillah komai yayi daidai despite bazaa saka su cikin masu kudi ba, likewise basu cikin talaka, suna da rufin asirin Allah, yanzu she have eight children da mijinta and her first child is 24, duk sanda taje kaduna tayi visiting dinsu zataga her husband is at home, hakan na mugun burgeta, she wish itama Zata samu hakan, she wish nata tsohon mijin will stay at home like That, another abun shaawa is yanda in ka gansu kaga miji da mata saboda da shekara shida kawai ya girmeta, tasan right now mijin hanifa won't be above 44.A garin kaduna kam hajiya hanifa ce tsaye a cikin kitchen tare da wasu yan mata wayanda daya daga cikinsu bai wuce 21 sai dayan Kuma kaman 19, sanye take cikin kayan alfarma wayanda kudinsu basu kasa da dubu 15 sai yanmatan na sanye da skirt da riga na material, Kowacce da akwai abinda take yi as daya ta dage da yanka albasa daya Kuma tana pounding pepper a turmi sai ita da kanta kuma tana duba tukunya dake kan gas dake faman tiriri, kofar kitchen din aka bude wani matashin yaro ya shigo Wanda in ya yi gudun tsiya ya Kai 24, he is light but not to light, baa ce mashi fari kuma baa ce mashi baki, yana da nice face and Hair cut irin na yaran zamani, sanye yake cikin shadda ba sabuwa VA amma it look neat and expensive in it's own way, dan b'ata face yayi yana cewa
"mama.... Wai mama... Har yanzu... Baku gama ba... Wallahi ni yunwa nake ji...gashi zan makara wajen interview... " ya fad'a face dinshi babu walwala sosai,
"yaya naim....interview din me zakayi..." sister dinshi Mai suna Nabila ta tambayeshi,
"dalla rufemin baki ki maida hankali kan abinda kike... Sai shegen laziness... Kina yanka albasa kaman babu kashi a jikinshi... " ya fad'a yana hade rai, dariya yarinyar tayi tace
"habawa... Wallahi kana samun aiki sai ka biyani duk kudina da kake amsa... " ta fad'a mashi, hajiya hanifa kallonshi tayi tace
"kasan dai babu inda zaka kou... Kou ka fasa master din ne... " ta fad'a mashi tana kallon yanda ya sauya face daga jin kalmanta na farko,
"yanzu mama so kike in zauna gidan nan kou sisi ban dashi... Nidai gaskiya aa...gashi har nayi magana da head teacher din wancan makarantar kuma yace inzo interview fa.... Dan Allah mama kiyi hakuri kou wata guda ne inyi kafin admission dina ya fito... Sam ban son wannan zama babu kou sisi din..." ya fad'a kaman zaiyi mata kuka
"Ina mamakin abinda kake da kudi... Kou dai ka Fara zuwa zance ne..." ta fad'a mashi tana dariya, duk sisters dinshi dariya sukayi, hade rai yayi ya rasa inda zai saka kanshi sabida takaici, bai son raini na second guda, in zaa kashe shi yanzu bai da budurwa kou daya har ya gama university of kaduna, daman bai zauna hostel ba daga gida sai school, so he is not expose to rayuwar yan mata kou wani Abu, he is a decent but stubborn son of his nice mother,
"mama... Ki fad'a masu su daina min dariya... " ya fad'a sounding so pissed off,
"ku daina.." ta fad'a masu atakaice, nan take sukayi tsit kaman ba su ba,
"pls mama in tafi... " ya fad'a kaman zaiyi mata kuka
"aa...kadai San babu abinda mahaifin ka baiyi maka... Kawai tunda ka samu daman k'ara karatunka kayi hakuri kayi sai ka nemi aiki Mai kwari..." sam maganar ta baiyi mashi dadi ba, cikin bacin rai ya juya ya bar kofar kitchen din looking ao angry and pissed off, sam baison aka hanashi aiki ba, yaso kou wata guda ne yayi before ya koma karatu, babu abinda ya rasa na rayuwa in his own way amma bai samun kudi, most of the time sai in ya dauki wayar mom dinshi ya dan ti transfer Din 2k yake samun kudi, rabon shi da 20k tunda ya gama service, he knows his family meant well for him, file dake kan dining ya dauka ya koma dakinshi inda ya fito, katifa ce Wanda mutane uku sai su kwana a kai ne kasa, sai wata katuwar bag Wanda yake saka kayanshi ciki, file din ya ajiye kan table ya dawo ya kwanta kan katifar ya dora hannu bisa kanshi ya cire hulanshi ya wurgar sanann ya rufe face dinshi.Tnx