💥💥 *IZZA TA......* 💥
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( *Home of expert and perfect writers)*_Wattpad@slimzy33_
*SLIMZY✍🏼*
*DAGA ALK'ALUMA SHIDA......*
_free page_
*1*
K'ura masa idanta tae da suka kad'a sukai jajir tamkar gaushin wuta, hatta bak'in idanta nata ya ya dawo kalar jajaja sabida tsabar tashin hankalin datake ciki, kuka wannan bata iyayi sedai idan nan ya dinga zogi tamkar an yayyafamai dakakken yaji, murmushi shi kuma yake cike da k'eta yana tsane ruwan kanshi bayan daya fito daga wanka
"Billy kallon na menene ehhh? Zugi wurin yake miki ko? Mazan kenan asaman kanki yarinya, shine banbancin jan zaki da kuma sauran maza masu kalar lagwani" ya k'arashe maganar cikeda shak'iyanci yana me zama suna fuskantar juna. Wani azababben yawu me asalin yaji ta had'iya tanaso k'wallan nan yae ambaliya koda zata samu damar had'iye wannan d'unk'ulallen dutse daya mulmule ya mak'ale mata a wuyan ta, da k'yar ta iya tattaro kalamanta wurin furta
"Kamal kaji tsoron Allah, ka sani wannan abin dakake sakani yi haramunne, haramtaccene acikin halataccin abubuwan da Allah ya mana halacci dayi, ka sani niba matarka mace, ka tausayawa maraicina kamal, idan har ka zab'i tarawa dani ta wannan hanyar tabbas bakamun adalci ba, idan tarawar dani shine kad'ai matsalar ka ka dena sanyani sab'on Allah, ka aureni kamal, namaka alqawarin zan sadaukar da farin cikina in aureka" Mik'ewa yae yashiga tapa hannayenshi yana shewa yana wata irin hatsabibiyar dariya
"Billy kenan, ke kina ganin da cewar dannaci baya in rasa wacce zan aura se sauran jagwalgwalon thugs? Dama wasu mutanen kirkin ne suka amshi budurcin ki zan iya aurarki kinamun gadi da aikace aikacen gida kafin in auro matar so, amma kai inahhh!!!!!" K'ololon daya tokare mata wuya ne ta had'iya da k'arfin gaske kan tace
"Ba komai kamal, wlhy ka sani Allah yana kallonka, sabida kaga banida gata shine dalilinka na cimun zarafi har haka?" Dariyarsa ya k'ara sakawa me mata mugun ciwo
"Kai Billy bada kanki zakiyi? Kece bakida gata, ke billy Bee cefa, ko kin manta in tunasar dakene?" Wani lokaci cen baya ta tunano lokaci d'aya ta runtse idanta, bud'ewan dazatayi ta ganshi tsirara a kanta
"Yaya ko zaki k'ara munne? Ehhh kindai ganta tsaye kik'am bata gajiya da ragowar thugs" muryanta yanzu kam ya soma rawa alamun zatayi kuka
"Kayi hak'uri kamal, wlhy da zafi abin nan, ko yanzu wurin yanamun azabar zafi daurewa kurun nake" d'age kafad'un sa duka biyu yae alamun keta shafa
"Tashi ki watsa ruwa mu tafi" Da k'yar ta dafa gadon ta mik'e batare datayi magana ba, da d'ingishi ta isa toilet d'in ta jima sosai tana gasa wurin tana zubar da k'walla me ciwo kan daga bisani ta watsa ruwan ta busar da gashinta da hand dryer ta fito, yana zaune harta suturta jikinta tace dashi
"Mu tafi na kimtsa" hannunsa yakai ya daki heeps d'inta cikeda shaqiyanci ya soma rera wak'ar "Na tsundumaa.. Kogin zumaa.. Idan har kika qini zakisa naji kunya, amma in kika soni zana fad'a kogin zuma.." Batace masa komai ba ta d'auki mayafinta ta yafa sannan ta d'auki jaka da wayar ta, rungumota yae ya tsoma bakinsa cikin nata yafi 5mns yana kissing nata cikeda azaba dan kuwa seda lips nata sukai ja suka soma mata zafi kan ya sake su yana nan rungume da ita a tsaye yakai d'an yatsansa ya zagaye lips nata
"Inama ace wasu banzaye baki damar rigana kwasar wannan garab'a sar ba billy? Da tabbas babu abinda ze hanani aurarki, ina mugun sha'awarki wulgawa wannan idan kikai wlhy sena tsirga" kawar da kanta tae gefe zuciyarta tana mata suya kanta janye jikinta daga nashi cikeda kasala da b'acin rai

YOU ARE READING
IZZA TA...
General Fictioninama ace mafarki nakeyi ba a gaske bane wanan mummunan al'amari yake faruwa Dani?inama ace banzo duniyaba da wanan wulakanci da kaskanci da nake fuskanta kalala sakamakon Isa da IZZA TA Wanda ya haifarmun da mummunan sakamako?...kallon takaddar sak...