*💥💥IZZA TA......💥*
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( *Home of expert and perfect writers)*_Wattpadd@slimzy33_
*SLIMZY✍🏻*
*ALK'ALUMA SHIDA*
*6*
A wahalce ya dago jajayen idanuwansa da suka sauya kala lokaci daya saboda tsananin sha'awar bilkisu dake ratsa ilahirin jikinsa yadda yake wasa da jikinta, ya kara karfafa masa sha'awarta dake yawo a jikinsa a wanan lokacin,kallon yadda hawaye ke ambaliya a idanuwanta yakeyi, gaba daya tayi laushi kallo daya zakai mata kasan a wahale take,gyada kansa yayi ya tallabota jikinsa yana jifanta da wani irin kallo mai dauke da maana kala kala cikin kwayar idonsa zai iya nuna maka tsantsar mugunta da kiyayyarta da yakeyi,hakan yasa ya dake fuskarsa yace mata "muyi a nan ko mu shiga cikin daki"ya tsareta da shanyayyun idanuwansa kirr akanta.
Cikin murya kuka ta soma rokonsa "dan allah kamal ka taimakeni ka ceci rayuwata ka daina aikata zina dani kamal na tuba dan allah kaji?wallahi wanan abun da kakeyi dani allah yana ganinmu kuma shine yayi hani da zina da alfasha amma kake tilastani kullum saimun sabawa mahakiccinmu"bakinta har rawa yakeyi saboda kukan da takeyi ga tsoronsa da takeji tabbas khamal ya kusanceta tasan azabar da zata sha , dik lokacin da zai kwanta da ita,dakyar take iya tashi,
Katse mata tunani yayi ta hanyar daka mata wata irin tsawa "ke billy karki kuskura kice zakimun waazi kinji nafada miki au kinsani kike take sani kenan?koko abinda kikayi kina tunanin befi wanan muni ba a idon duniya?idan bakya bukatar in moreki insha romon da nakesha, zan iya dainawa ni kuma in tona miki asiri a duniya kowa yasan abinda diyar bala dan maliki mai hadarin naira ta aikata".. girgiza kai ta shigayi hawaye na cigaba da zuba a idanuwanta hade da ajiyar zuciya da take saukewa,ji takeyi tamkar ta hadiyi zuciya ta mutu da wanan bakin ciki da kamal yake kunsa mata,
"Ciremun kayan jikinki"ya bata umarni cike da isa,....a sanyaye ta mike tana shirin cirewa wayarta ta soma ruri a cikin jaka da sauri takai hannu zata dauki jakar yace a fusace "ke?mekike shirin yi?nasaki kiyi abu zaki aiwatar da abinda kikai niyya batare da kin tambayeni ba?kin isa?"jikinta na rawa ta saki jakar ta fadi kasa, ta shiga cire kaya jikinta na sassarfa tanayi tana kallonsa shiko ya kafeta da ido ko kiftawa bayayi.....har tayi tsirara...
Kara dialing numberta abdul yayi a karo na biyu amma shiru baa daukaba,wanan yasa shi jefar da wayar gefen katifarsa dama yayi kokarin kiran nata ne yaji ya jikin nata,....runtse idonsa yayi kunnensa na tariyo masa amon sautin muryar kuka mai hade da kuwwa da kururuwar neman taimako a wani lokacin baya wanda yanaji har ya koma ga mahaliccinsa bazai taba mantawa da wanan muryar ba kuma harabada bazai taba daina danasanin wanan abu ba daya faru a can baya ba zai taba yafewa kansa ba harabada,...babban abinda ya jefasa a damuwa be wuce sautin kukan yarinyar nan bilkisu ba wanda yakeyi masa yawo a kunne tamkar ya tabajin kuka mai kama da haka a rayuwarsa,bude jajayen idanuwansa yayi ya shiga girgiza kai cikin tashin hankali,har yaushe zai manta da sautin kuwwar wanan yarinyar ta can baya?dik lokacin da zai zauna shi kadai saita fado masa a rai, babban abinda ya damesa yau shine ganin wanan yar yarinyar yar shekara goma sha takwas a wanan yanayin ga gunjin kuka tanayi tamkar sautin muryar da take yawan fado masa lokaci zuwa lokaci, idanuwansa gaba daya sun sauya kala zuwa launin ja tankar garwashin wuta,mikewa tsaye yayi ya soma kaiwa da komowa cikin dakin ...furzar da iska yayi daga bakinsa ya jingina da bango yana tunanin halin da shi kansa yake ciki, ....menene makomarsa?
Billy tanaji tana gani khamal ya tasata a gaba zuwa cikin bed room dinsa ya zauna gefen gado ya tsaida ita a tsaye yana karewa halittar jikinta kallo lumshe idanuwansa yayi ya budesu hade da sakin murmushin k'eta ya lashe lebensa ya janyota ta fada jikinsa ya soma sarrafa ta....

YOU ARE READING
IZZA TA...
General Fictioninama ace mafarki nakeyi ba a gaske bane wanan mummunan al'amari yake faruwa Dani?inama ace banzo duniyaba da wanan wulakanci da kaskanci da nake fuskanta kalala sakamakon Isa da IZZA TA Wanda ya haifarmun da mummunan sakamako?...kallon takaddar sak...