IZUDDEEN page one(1)

329 12 0
                                    

Bismillahirahmanurrahim
Da sunana Allah zan fara zubutun littafin na na farko Ina fatan Allah ya taimaka min ya bani sa,a ina fata masu karanta wanna littafin za kuji dadin shi kuma zai fadakar ya ilimantar Allah ya taimake mu gabaki daya
Miss Asmiee

I dedicate this page to my mummy
My late father,brothers, sisters ,friends and fan's

Bum!bum!bum! Bugun kofan ake kaman za,a balla izu, izu izu ka bude kofan nan
Baja kina ne IZUDDEEN Niko da gulma na leka dakin da naji ana buga kofan wani saurayi ne me jini a jika kallo daya zaka masa ka gane kyanshi ,yanata daddanna waya kirar iPhone 11promax tsaki yaja ya tashi ya bude kofan da niyan yayi fada wata yar dattijuwan mata ne fara kana ganin ta zaka gane balarabiya ne INA ta faman buga kofan amma Baka bude ba ka razana ni mum am alright OK dad dinka zai yi tafiya kazo kuyi sallama OK let me fresh in up I'll join you in a minute ya koma daki yayi wanka ya fito ya joining dinsu a dining area morning dady yo my boy ykk am fyn hope dai ba wani damuwa no ba komai suka yi breakfast ya tashi zai tafi my boy zauna ina so in mama magana ya koma ya zauna ina son kaje bauchi gidan baba Ibrahim za,a kaika darazo kaga yan uwa suna ta min surutu wai Baka zuwa ziyara if you need anything tell me ya bata rai oh dad is this necessary yes son ya tashi ya barshi yana ta kunkuni

Waye IZUDDEEN

Ahmad Muhammad Ahmad (IZUDDEEN) Dan asalin garin darazo dake jihar bauchi Ba ne ga Alhaj Muhammad Ahmad Attajiri ne na bugawa a jarida Wanda ya mallaki kamfanoni, gidajen mai da sauran su matan shi Hajiya Sana mumtaz diya CE ga sarkin Dubai Wanda dalilin karo karatun shi da yaje ne suka hadu bar suka fara soyayya duk da iyayen shi da NATA basu son aure amma Allah ya Riga da yayi had in shi babu mai raba wa shekaran su daya da Rabi da aure Allah ya azurta su da diya mace amma batayi tsawon rai ba bayan suna da sati Biyu Allah ya amshi abun sa sai da suka dauki tsawon shekara biyar kafin Allah ya kara Azurta su da wani cikin wanan da yaga gata tun yana cikin iyayen ta suka dauko ta don min su raini cikin harta haihu santalelen yaro ta haifi me kama da ita Sak amma ya dauko tsayin mahaifin shi yaro yaci suna Ahmad wato Baban Baban shi Anna kiran shi da IZUDDEEN run bayan haihuwan shi Allah bai kara basu haihuwa ba Alhaj Muhammad ya kaita kasashe da dama amma maganan daya ne ba abinda ya sami mahaifan ta haihuwan ne bai zo ba shima an duba shi duk Abu daya ake fada musu shirya sa duk suka dauki so suka daura ma IZUDDEEN

IZUDDEENWo Geschichten leben. Entdecke jetzt