IZUDDEEN page 3

172 6 5
                                    

Jannah me yake damun ki yau tun safe baki fito bah ,gashi kinsa mun makara  baki zo kin daura dumame bah har Baban ki ya fita  ko karya wa baiyi ba ya tafi kasuwa  mama bana jin dadi ne wallahi cikina ke ciwo  toh Allah kara lafiya  Ameen mama
             Yamma sakaliya
Kawar janna Ku,aiba ta biyo mata su tafi islamiya, ta gaida mama a tsakar gida ta Shiga ciki ta isketa har ta shirya amma tana kwance     Bae  meke damun ki yau baki Shiga school ba    wallahi bae yau cikina ke ciwo  Allah sa ba mutumin bah wallahi shine  muje , ko zaki iya zuwa kuwa  eh ay ya fadama  suka kama hanyan islamiya da isan su aka fara dukan latti har sun kusa isa aji sai Abubakar din ajinsu ya sha gaban su malamai  ai kunsan kunyi latti amma kuka wuce kar kuga kuna ajin sauka wallahi Baku wuce dukan latti bah janna taja tsaki ta wuce Aji daman ta tsani Abubakar din nan ko a aji in tana bada hadda ya ringa isgili kenan jira take dama ya Shiga tarkon ta takoya masa hankali  Ku,iba ta tsaya tana bashi hakuri wai bazai hakura ba wallahi sai ya dake ta har tana ikrarin shi mace bata isa ta raina shi bah wallahi sai ya taka ta Ku,iba ta wuce ta barshi a gun yana masifa  suna zaune a aji ya shigo shida Amir din makaran tan daman suna (A) sukuma su Abubakar suna (B) ne amma in za a karbi hadda hadasu ake yi a aji daya  daga zuwan shi yaga ta kifa kanta a kan benchi ya zuba mata bulala a baya yaga bata dago ba ya sake zuba mata guda uku da ta dago ta shake wuyan shi ta hada shi da jikin allon aji  ta shakure ta ringa maka masa wasu zafafan mari tun yana kokarin kwace wa har ya fara bada hakuri  Amir ko dayaga an shako abokin shi sai ya nemi hayan tsira ya gudu aji daman yasan halin janna saboda anguwan su daya kuma rannan a gaban shi ta daka wani saurayi saida yayi fitsari a jikin shi  Ku,aiba nata faman bata hakuri akan ta sake shi  dakyar ta hakura a hakan ma sai da ka kira malamai tukuna ta sake shi ta dauki jakanta akace Ku,aiba ta rakata gida saboda an San zata iya tsayawa a hanya ta daki wani ko suyi fada da wani shigewa gida tayi tabar Ku,aiba tana mata sai da safe ko amsa was bata yi ba ita ma ta wuce gidan su 

                            Lagos city
Yau izu ya tashi da Bacin rai  ya fito yana kwala ma mai aikin su kira Naomi ,Naomi yes sir ta taho da Sauri ta tsuguna  INA breakfast dina  sir is already on the table sir.  ya ja tsaki ya wuce  parlour ya zauna akan tattausan kujeran da yaye fuskantar TV  ya dauki remote ya kunna supersport a DSTV  yanda ake gwabza wasa tsakanin Barcelona da real Madrid, chan wayan shi tayi kara  be ko kalli Inda wayan take ba sai da ta tsinke aka sake kira ya dauka ya duba sunan DAD ya gani akan screen din wayan ya danyi Jim kafin ya dauka ya kara wayan a kunne yace   "" hello dad  daga dayan bangare aka amsa   hello my boy ykk. Am fyn dady , good ka shirya gobe ne tafiyan ka bauchi an gama preparation na komai zaka tafi da jet dinka  annurin fuskan shi ne ya dauke  rai bace yace ma dad din are you kidding me , am not going to bauchi or what so ever you call it bazan je ba.  dadyn shi ya daka mishi tsawa ,am I your mate da zan yi commanding naka kace baza kayi ba ,Ahmad karka bari raina ya baci you'll see the other side of me fah tam ya kashe waya  izu kuma yayi jifa da wayan shin daidai maman shi ta shigo " ah ah waya tana min boy Nah ya wani tabe fuska kaman baby  mum banda old man di nan ne ya nace wai saina naje gotta nan mtwww!!! Ya ja wani tsaki  ta jawo shi ta kwantar da kanshi a chinyan ta come down my boy is just a matter of 1 week  shike  nan sai ka dawo  ya wani zabura  ya mike nine zan yi one week a gotta  over my death body ,ya fita fuuuuuu ya ja mota ya hau titi  wayan shi ya Ciro ya danna numbern Khalid  ringin Biyu ya dauka  he dude  Khalid akwai matsala ,matsala  kuma abokina kaidin ne me matsala impossible ban taba ji ba kuma bana fatan naji ,let met up in hard rock I'll tell you the detail OK suka katse wayan  ko Minti Biyu beyi da isa ba saiga Khalid ya iso suka Shiga. wuce wa VIP  inda daman is reserve for them ba mai Shiga sai su Suna zama Waiter yazo da menu na abincin yau suka duba suka bashi ya tambayi drink Khalid yace a kawo musu usual abunda suke sha wato Chapman ko lemonade  Khalid ya kalli izuddeen yaga fuskan shi ba walwala  duk da dai daman shi ba ma abocin dariya bane amma in suka hadu yana sake ma Khalid fiska Dan abokin shine tun yarin ta tare sukayi primary, secondary har oxford ma tare suka shiga shi Khalid ya karanta physiotherapy, izu kuma pharmacology duk Inda kaga izuddeen za kaga Khalid                       
Izu tell Me meya faru,  dude bari kawai  old man ne yake son ya bata min rai wai dole sai naje bauchi gun kanin shi and the worst part din ma kuma am going to stay there for a week    hhhhhhhhhhhhh khalid  ya fashe da dariya  izu ya kai mishi irin naushin wasan nan ya kauce  kai bana son iskanci am telling you my problem and your making me a joker  ya mike zai tafi  no no no no my guy am sorry abun ne ya bani dariya wallahi     ya koma ya zauna to yanzu meye solution , gaskiya baba no way out  Kazan dad dinka in yace a yi  to he mean dole sai anyi hakuri kawai zakayi  kaga daga nan ma ka samo mana year bauchi ,ya wani zabura ,God forbid  mata na tazo daga gottan nan  Khalid yadan juya fuska gefe   babah kaimafa........... Izu ya galla mishi harara  suka ci abinci suka fita ko wa ya hau   Motan shi  sai polo club dake ikoyi  suka danyi wasanni suka zauna hutawa da sauran abokan su 
        

   Khalid and izuddeen on graduation day

   Khalid and izuddeen on graduation day

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

      Izuddeen and khalid

             Izuddeen,Khalid and friends

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

             Izuddeen,Khalid and friends

             Izuddeen,Khalid and friends

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
IZUDDEENWhere stories live. Discover now