39&40

675 66 12
                                    

*SHIGAR SAURI*
      Painful love story
            Romance special

Writing by
       *MAMAN MAMY (SHALELE)*

*Wattpad@mumies122*

*Dedicated to my close friend ikra Rukayyat*

*Devoted to identical twins hassan & Husain 80k and u Fatima dimple*

*Small gift to my real fans*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

Page > 39&40

*Muna saida kayan mata da na maza suna da kyau sosai kuma cikin sauki muna turawa koina ga me bukata seya tuntubi wannan number👉🏼 0806 672 6866*

Da marece liss police suka isa bakin dajin sukai parking motar su suka nufi ciki dasauri suka fara binciken Murtala,

Su Murtala na zaune bakin dakinsa tare da abokanshi suna labari  hankalinshi kwance yake ya gama sakankancewa komin jimawa Zarah zata shigo hannu kuma dole ya lashi zumarta,yanzu kuwa ya samu yan matan da yake iskanci dasu batare da sanin iyayensu ba ,

Suna zaunen saiga wata yarinya da kwarya saman kanta Murtala ya daka mata tsawa "kee !!!... ina zakije?"

Ta zabura ta juyo ta dawo wurinshi jikinta na dan rawa tace"Inna ta... aikeni"

Yana kallonta up and down ya lashi lips yace"ajiye shi anan ki shiga ciki"

Ta kalli dakin tana tuno azabar da take sha hannunshi idanunta cike da hawaye ta ajiye kwaryar ta shige ciki,

Ya kalli yaranshi yana wata dariyar iska suma suna dariya suke cewa"a fito lafiya"

Ya tashi yana mika ya bita ciki tana ta raba ido ya fara kwabe kayansa bayan yasa ta cire nata, ta kwabesu ya jawota kan katifarshi ya fara lagudarta da tsotsar duk inda ya masa kafin ya fara yi mata cin kaca, tana matukar jin zafi amma ba batun ihu idanunta a kulle gam,

Polices da su ka gano mazauninsa sukayo dakin murtalan cikin sanda ,abokansa na lura suka arce ,polices suka burma ciki suka samu yanata lalata yar mutane Wanda ya kara tabbatar da maganar Zarah,

Murtala ya saki yarinyar yana kallonsu gumi na tsatsafomasa yace "Su waye daga ina?"

Wani ya fallamishi marin daya sashi yin tsittt yarinyar nata kyarma suka daka mata tsawa ta tashi jikinta na rawa ta wafci kayanta sai a waje ta tsaya sakawa,

Wani ya daka mishi tsawa yace "Tashi kasa sutura daniskan banza shege"

Murtala ya game fuskarshi gam yana wani cika ya jawo kaya ya saka suka sa masa ankwa suka fara hankadashi waje,

Suna fitowa sukaga taron mutane waje harda megari ranshi bace yace"Laifin me yayi ina zaku kaishi?"baiko damu da fitowar yarinya tsirara ba,

Fuskar ogansu daure yace"Muna zarginsa da kisan kai da Hakkewa yanmata"

Megari yace "kisa!!!!?" Cikin firgici,yan gari suka fara kus_kus

Basu tsaya sauraren komi ba suka tasa keyar shi har mota suka shiga suka dauki hanyar birni,

SHIGAR SAURI (Completed)Where stories live. Discover now