29&30

732 56 9
                                    

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/I78wUEg6AVDC3LOmKXoFiA

GA LINK NAN ME BUKATAR SHIGAR SAURI TUN DAGA FARKO HAR KARSHE ,IDAN BAZAKI COMMENTS BA KARKI SHIGO PLSS ,SANNAN AKWAI HAZIKAN WRITERS DA YAWA ACIKI DA ZAKU RIKA SAMUN BUKS DINSU,KUMA BANASON SHIGA DA FICE PLSS,

*SHIGAR SAURI*
      Painful love story
            Romance special

Writing by
       *MAMAN MAMY (SHALELE)*

*Wattpad@mumies122*

*Dedicated to my close friend ikra Rukayyat*

*Devoted to identical twins hassan & Husain 80k*

*Small gift to my real fans*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

Page > 29&30

*Muna saida kayan mata da na maza suna da kyau sosai kuma cikin sauki muna turawa koina ga me bukata seya tuntubi wannan number👉🏼 0806 672 6866*

*Flasher30 on wattpad thanks u for ur comments keda aysherdanlami ,maryamuba ,dansani and others nagode*

Muneera tace"Ka zauna ka huta mana kasha hanya"

Ya kalli Muneera ya nata murmushi ya jawo WALEED suka zauna seat daya ya dora hannunsa ya rike kafadarshi yace"Mama na sameku lpy?"

Tace"Lafiya lau dana"tana cikin farinciki,

Yayi murmushi ya kalli Zarah ,Zarah ta dauke idonta dasauri tana dan murmushi ta zukunna tace"Ina wuni"

Yana kallonta yace"Lafiya lau"ya dauke idonsa akanta ya kalli WALEED yace "meke damunka duk ka fada?"

WALEED ya daga kai ya kalli Muneera yayi shiru,

Muneera tace"maybe yana tunanin tafiyarshi kasan autane"

KHALEED yakara rikeshi sosai yace"don't worry urself da zaran ka tafi sede kaga kadawo ba wuya"

WALEED yayi gajeren murmushi ya kyallara ido ya kalli Zarah da take ta kallon daddynsa ya matse lips dinsa

Muneera tace "yanzu ka tashi kai wanka ka ci abinci kayo salla kadan kwanta ka huta"

Yayi murmushi yace "Nagode sosai mama"

Ya mike yana rike da KHALEED har bakin kofa ya jawo trolley daya yacewa WALEED ya dauko dayan suka nufi dakinsu kasancewar dakinsu daya,

Suna shiga dakin yana fess yanata kamshi an sauya zanan gado mekyau iskan AC da fanka nata kadawa ,ya saki murmushi ya ajiye trolley ya karasa bakin mirror ya fara cire riga,

WALEED ya juya ya fita yanata murna yana wani tunani a ransa,

Yana dawowa falo ya samesu  zaune Zarah ta kafa pic din KHALEED da kallo ,

Ya kalli pic din ya kalleta aganinshi ko tana mamakin halittarshi ko kuma tana masa irin kallon da jamaa suke masa duk in suka ganshi,

KHALEED ya tube ya shiga yayi wanka ya fito ya tsane jikinsa ya bude babban trolley dinsa ya dauko kayansa da man shafawarsa da wanda yake shafawa gashin kansa don yakara baki,

SHIGAR SAURI (Completed)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora