♥️♥️♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️♥️
♥️♥️♥️
♥️♥️
♥️
*_ABDOUL-NASSER_*
_*{ALFAH}*_
WRITING BY
👇🏻
Mom muhseen.
Mrs Bb.
Wattpad name:
Humairah7531.
*_HELLO MASOYA TO DAY I'M BACK,GANI CIKIN WANI SABON SALO KONACE SABON SHASHE KONACE SABUWAR GWAGWARMAYA ACIKIN WANAN TAFIYA,KARKI BARI MUBARKI ABAYA KI MATSO KUSA DON KAR AMANTA DAKE,MOM MUHSEEN CE KUMA MRS BB,KUNSANTA TASANKU ITA GWANACE KUMA HAZIKA AFAGEN NISHADANTAR DAKU DA FADAKAD DAKU,KUNUNA MATA KAUNA TA WANNAN SHASHEN NGD SOSAI DA KAUNARKU GAMU CIKIN ABDOUL-NASSER KOYA TAFIYAR ZATA KAYA?KEDAI KIGYARA ZAMA,DOMIN ALFAH ZAI NISHAD'ANTAR DAKE YAKUMA FADAKAR DAKE_*
*MOM MUHSEEN NAKE KUMA MRS BB,GYARA ZAMA DOMIN YANANAN TAFE*
♥️ *ABDOUL-NASEER(ALFAH)*♥️
*drinker guy*
_mutunne shida baya hudda da kowa,ba ruwansa da kowa abokinsa guda,bai magana bai shiga sabgar kowa,ya tsani mace idan da akwai abunda ya tsana bayan *MATA* suke,sannan babu abunda yake masifar so kamar *MUTUWA* shiyasa yakeyin duk abunda zai saka tayi gaggawar daukarsa._
_Kwatsam!!_
_saiga wata yarinya the most beautiful lady and hot *SOFIYYA* wacce akafi kira da *FIYAH* tashiga rayuwarsa,bata da burin daya wuce ganin ta dawo dashi cikin rayuwa mai kyau.shin meye dalilin shigarsa duk wadannan halayen?baida iyaye ne?shin ko talauci ne yayi mashi illah?wace irin rayuwa yayi abaya har da yatsani abu mafi daraja watau *mace*_
_sai mun nitsa cikin wannan labari mai tsananin tsaya wa garai,karkugaji yanan tafe bada jima waba. Takuce akoda yaushe masonku da son farin cikinku watau *MOM MUHSEEN KUMA MRS BB* saina jiku.
09034722970 its my what's app no.
YOU ARE READING
ABIN CIKIN RUHINA
Romancelove story labari kan tsantsagoron soyayya sa hakuri,juriya da cin amana karku bari labari
