37.

257 18 1
                                    

💕💕💕💕💕💕💕
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*

Writing by mrs bb
Mom muhseen.

Wattpad name
Humaira7531.

DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.

*Albishirinku makaranta ina mai farincikin sanar daku cewar nidinnan dai taku,wacce kuke kira da MRS BB KUMA MOM MUHSEEN,nashirya tsaf wajen zazzago maku wani k'ayataccen labari da yafita daban,shidin daban yake da saura salonsa dabanne kunsanni kunsan salon labaraina,amman wannan nashi salon baki bazai iya fadarsaba wannan labrin ya shirya tsaf zaifara zuwar maku bada jima waba, kasshhhh bakuji sunan saba ABOUL-NASSER (INKIYA) ALFAH kokunsan shirye yake tsaf don kayatar daku da fadakardaku sannan ya nishadantar daku karku manta sunan ABOUL-NASEER (INKIYA) ALFAH*

WANNAN PAGE DIN KYAUTA NE GAREKU Y'AN ZAUREN MR'S BB KAUNAR DANA KE MAKU BATADA IYAKA😘💕💕💕🌹🌹

*OHH MY GOD BAN MANTA DAKUBA MASOYANA Y'AN SHATUU KINGDOM INA ALFAHARI DAKU KAMAR YADDA KUKEJI DANI LOV U SOO MUCH* 🌹🌹💕💕💕😘😘😘


Not edited

37.

Jirginmu bai sauka ko inaba sai birnin london,iskar kasar nake shaka inajin wani sanyin dadi yana kwaranya cikin kokon raina,yaudai gani ga london tunda Allah ya halicceni nakeson ta nake fatan naje inda take,banda wani burin daya wuce inganni gaban ka,aba idan naje saudiyya gashi mijina abun alfaharina yacikan wannan burin,shiru nai ina sake lafewa jikinsa muna cikin mota zamu isa gidan daya saka aka kama mana.
Lumshe idona nai inajin wani yanayi atare dani
KO yaushe dayan burin zai cika,wani suka naji kirjina yayi min dana tuna cewar yanzufa matar aurece ni,kenan ina da burin inrabu da mijina inje na auri wani,to shi idan yace yanzu ya yafeni fa taya zan kansance da wanda har yau baya yiman yadda nakeso wajen kwanciya,Allah yagani inada feelings ni kaina nasani tun ina gida,tunanina idan nayi aure komi zaidaidaita aman gashi haryau ni banji dadi da akekira cikin sex ba...........
"My love mun iso."
Firgigi nai nadawo hayyacina ya sunbaci goshina yana dagoni muka fito,kamar ya goyani haka yakeji yana rike da hannuna muka karasa cikin gidan.......bedroom biyu ne sai kitchen da wajen motsajiki,falo mai dauke da kujeru harda frig.

Tun awannan daren dr yafara more amarcinsa,dole zance amarcinsa don kuwa shikadai ya kejin dadinsa,dr kamar wani mahukaci idan yana mu,amalar aure dani......cikin mugunta da cin zalin shiyasa ko kadan bana jin dadin sa,har zullumi nake inga yafara tab'ani........wannan dare nayii kuka nayi kuka har ban san iyakaba,saboda ganin dr kasheni yake sonyi..........wannan wane irin al,amarine sai bayan yagama kuma yazo yana ta ban hkr hakan kuma baihana gobe ko anjima ya sake yimun fiyema da haka,shiyasa ko kibarnan da amarya keyi ni haryau banba,saboda tsabar zullumi da fargaba.

Ahaka mukafara sabuwar rayuwar mu cikin wannan birnin,kullum da inda zamuje yawo siyayya siyi wannan siyi wannan..........duk yangidanmu kowa saida nasiya mashi wani abu,bamu cika wata gudaba muka wuce turkey........tun acan na fuskanci canjin yanayina
Ya wan sha,awata ya karu,sannan banson matsawa koda can dacan naringa lafkemashi kenan inhanashi zuwa ko ina,kamshinsa shine yafi komi burgeni sonsa nake kamar kamarme,don bana iya yin bacci saina akashi ya fesashi.
Banacin normal abinci sai kayan sanyi dana zak'i sune abincina inhar na sake naci wani abu to kuwa saina kwana uku ina kelaya amai komi naci kuwa.......shiyasa tun yana matsaman har ya hkr inyita shan abubuwan dana keso,yanzu ba laifi ina samun gamsuwa tare dashi duk da bakamar yadda nake so ba,duk da kuma irin feelings din danakeji..........saida mukai sati biyar a turkey banso muka tahiba sabkda yanayin wajen yayi man dadi sosai,yace yayi man alkawarin inhar na haihu to kuwa nan zai kawomu yawon shakatawa nida babynah.
Tabbas duk abunda dr yace zaiman to kuwa zaiman din,nayarda dashi baya karya alkawari shiyasa naji dadin maganarsa,ba karamin dadi yajiba da likita ya tabbatar masa inda cikin wata biyu,ranar harda hawayen sa don tsananin murna,shine siyo wancen shine dauki wancen,har murnan sa tabani mamaki na tambayeshi.
"Wai only duk murnan babyn nekamar baka tab'a ganin jarijari bah."
Share kwallahnsa na murna yayi yace"my love bazaki gane irin farincikin danake cikiba,ummi tunda nataso nazama babban mutun kullun burinta bai wuce taga jikanta daga gareniba,kasancewar jalila aurenta uku duk wanda take zama dashi saiyace haihuwa yakeso ita kuma bata haihuwa,shiyasa kullum fata suke nayi aure na haifa asu baby's."
Tausayi yaban sosai nace"insha Allah only zanta haifa maka su har saikace sun isheka,don banda burin yin planning idan duk shekara zan haihu banda damuwa domin kuwa Allah ne yaban, ga wasu can shekaru aruaru nema suke Allah baibasuba to danme ni yaban zan riga nuna damuwa ,karkaji komi only ur love zata ringa haifa maka yara insha Allah."

Saudiyya muka sauka kuka riris naringayi wai yau nice gaban ka,aba meyakai wana farinciki arayuwata,nayi anfani da wannan damar nayi roko har adadi ba,duk yan gidanmu saida nayi masu addua sosai,har salma ta na sata addua,hakanan naji natsinci kaina diyiwa mijina addua maitsawo,tare da abunda zan haifa nafi awa uku gaban ka,aba in hawaye ina gaya ma Allah bukatuna.......... *"Ya Allah kaika zab'aman wannan bawan naka matsayin mijina,Allah kafini sanin dalili bazan butulcewa ni'imar kaba ina godiya da hakan, yadda yake sona yah alkah nima kasa mani soyayyarsa. yaAllah kaciremun son wanda kecikin RUHINA ka mayar da mijina agurbin,,,,,na rokeka yah Allah kaciremun sonsa karkabarni dason sa domin yana wahalar dani yana sakani cikin masifa domin mijina shine yadace danayiwa irin wanna son ina rokonka Yah Allah........"*
sai kuka ya kubcemun haka muka gama dawafinmu muka wuce masauki,munyi yawo basosai ba don kuwa ibada mukazo kuma munyita bilhaki da gaskiya,Dr ya kama sayen kayan baby kala kala,saidai nayi dariya yace inbar dariya haushi yakeji,sai ince to nabari Allah dai yafito da babynnan lafiya kowa yahuta.
Hararata yayi yace"waya gaya maki daya ne,su biyune koma ukku."
Zaro ido nai shikuma yana dariya yace"eh insha Allah kuwa karma kisake cewa wani baby daya ,su biyune."
Dole nadaina cewa baby daya ne shi da tsiya biyjne,ai aikin da yakeyi yama fi baby biyu kilan ukune,dariya kurun nakeyi ince haka kuwa.
Akwatuna muka tara na siyayya da jukun kuna,wasu ya aikadasu gida wasu sunanan tare damu.......ana gibe zamu tai dubai wake umi akayiwa Dr kiran gaggawa agida ksancewar a lecturing kwai yakeba babban likitane a wani pravet hospital.
Babu halin yace bazai jeba yakallan fuskarsa babu annuri.
"My love banjo dadin kiran nan ba,bana son matsawa daga kusa dake koda daidai da minty biyarne,kullum jinki nake cikin raina kullin kaunarki aruwa take cikin zuciyata don Allah kikula man da kanki,da badan kinyiwa Maah alkawarin zuwa can ba wallahi da bazan barkiba tare zamutai,nabaki amanar babeis dinmu kiringa shafa mansu kina cewa *you's father great them* insha Allah har kidawo kullum su uku zamuringwaya idan ma nasamu ydda nakeso kafin kidawo zan biyoki kinjiko momyn twins."
Allah sarki sai naji zuciyata takarye hawaye suka zuboman,nayarda da irin soyayyar da Dr yake man,kuma inafatan na kasance dashi har illah masha Allah,domin nima nayi mashi irin kaunar da yake man.
Jirgi daya muka shiga saida ya rakani har dubai,sannan ya hau jirgin Nigeria ina kuka muka rabu sabo turken wawa haka na shiga kiran ummi da layina dana canza kafin na taho.
Daker kiran yashiga ta dauka muryarta garas gashinan inaji tace,
"Assalamu alaikum,
tun dazu nake maka maganar nan karainani ko wallahi karka bari raina yab'aci dakai......wake magana inacan ina sababi ashe waya na daga.
Dariya ta kucce man nace"ummi khairat ce ina filin jirgi wani yazo yadaukan."

"Aaaaaaa diyata dagaske kina airport,kaikaikai aikuwa naji dadi,kai imran mimi ina yaynki halan fushi yayi donme zanyi fada yafita.,to kyaleshiyaje yayitayi ma ga yaynu Areef cen zaifita kice nace yayi maza yaje airport ya dauko man ummulkhar."

Wayar na kashe inajin kirjina yana duka meyasa ummi zata ce shi zaizo yadaukan,nashiga ukuna wallahi banson ganinsa ko kadan banson ganinsa yazanyi ina zansa kaina wayyo Allahna...........

Mrs Bb ce
Mom muhseen😘🌹🌹😂💕 duk nakune masoyana

ABIN CIKIN RUHINAWhere stories live. Discover now