💕💕💕💕💕💕💕
🌹
*ABIN CIKIN RUHINA*Writing by mrs bb
Mom muhseen.Wattpad name
Humaira7531.DEDUCATED TO ZAUREN MRS BB.
*sorry for keept waiting,zauren mrs bb sunyi disappointing dina*😢
Not edited.
35&36.
Da farko Raihana bata wuce kwana uku kulum idan tataso school tana gidan salma itace shiga nan itace shigacan,babu inda bata kurdawa acikin gidan,salma tun tana ganin abun bakomi ba tunda tana ganin ai Raihana kawartace ta Amana,duk da wasu halayen itace ta dorata bisan su,to Amman yanzu abun nata gaba yake wata sa,in in tazo saitace zatayiwa Ameer girki ni naje nahuta,to hutunme garan bawani surfe ko nik'a nikeba,aisune dai za,ace kana gajiya aikin gidane kamar ko taushe yan share share da goge goge,saifa sanwar da gyaran dakuna.
Hankalinta ya gaza kwanciya da halin data bullu dashi,gashi bata tafiya har sai yadawo taringa jansa da hira kenan har sai yabiye mata,.
Karshe tace shine xai maidata gida idan suka fita Ameer shida dawowa kuma,saidai nafarka tsakar dare inganshi........wata ranar zan jiyosa yana wanka karfe daya ko biyu,babu kyau zargi amman tabbas ina zarginsu shida ita,kasancewar nasan halinsu suduka,Raihana ba tun yanzu take bin maza ba,........shikuma rauni garai indai kan mace ne nan take tana iya jawo hankalinsa kanta,hatsabibiyace ta kin karawa idan ta saka abu gaba babu ubanda ya isa ya hanata,ba gaban iyayenta takeba hannun kakarta take kuma bata son laifin jikar tata,salma bata da natsuwa cikin kwanakin,da yadda suke da Ameer abun gwanin sha,awa Amman yanzu ko kallon dakinta baiyi balle yace zaishiga,yafi sati uku rabin daya kusanceni.
Abincina yadaina ci killum kuma da sassafe za fita office,bai dawowa sai taltainin dare..........wannan abun ke azabtar da ita duk ta kara lalacewa,tashiga tashin hankali marar misaltuwa,tarasa waye zata kira yayi mata soving wannan problem din...........ta tuna yar uwarta khairat,irin abubuwan dasuka shirya mata itada raihanan,gashinan to yanzu ta juyo kanta.kuka ta fashe dashi tana nadamar abunda tayi,wai itace har gaban malamin tsubbu takai yar uwarta wadda suka sha nono guda suka rayu tare,suke son junansu kamar rai da ajali,Amman tabiye shawarar qawa ta kaita ta baro,ta rabata da wanda takeso itama kuma yar uwar tata bata samai ba.
Wannan kadai ya isheta ishara ga ta bata ma iyayenta rai,Allah bazai barta ba......haka take ta kukanta kamar idonta zai fito.*wannan kenan*
***********
Amarya khairat sun d'age kasashen turai,kafin sutai ya zaga da ita dangi ta gaida iyayensa,da nata duk inda sukaje sai sambarka banda gidan yar uwar dadysa yayar dadysu,ko ruwa wannan comon ba abasu ba ba asake bi takan su ba,shi dr yasan dalili nice ban saniba,shiyasa bamu wani jima ba muka baro gidan koda yaga fuskata ta canja ya kama jana da labarin ban dariya har saida na saki fuskata..........gaskiya babu laifi dr ya iya love saidai bansan meyasa baya nuna man shi kan gadoba,duk yadda nake sha,awar sex to daya tun karoni yafara abunda yake zanji yafita raina,because baya wasanni dani shidai kawai yajishi yashige shine muradinsa,nikuma bana so bansan kuma tayadda zan nuna masa ba,inajin kunya gaskiya gashi da dadewar bala,i tun inashan kukan har nazo na hakura na dai kukan,saboda nidai ban tabajin wani dandano ba ckin harkar,kullum sai bakar azaba gabana yaringa wata irin zafi saina kwana na yini yana zafi.
Na rasa yazanyi Husna kurun muke wannan maganar,don yah meenah bata barina ma ina dauko maganar balle ta fahimceni,maah da Annie kunyarsu nakeji matuka bazan iya dizcousing wannan issue din dasuba,dole nabar abun matsayin kalar tawa rayuwar kenan ni bazan tab'a jin dadin Aureba har abadan.Munje gida sallama yace nayi masu kwana biyu,wayyo dadi jinai kamar yajefani aljannah.......da Abbu yace aa saida yaga ina kuka sannan ya kyaleni.
Inajikin maah bana matsawa ko ina don nayi missing nata sosai,Anty shida tana dubai itada yah jahid,yah meenah ce kurun musha hirar mu tunda har yanzu hutu muke,sai mun dawo daga yawon honeymoon sannan hutun yake karewa.
Dadaddare dakin maah zan kwana ta nata bani labarin abunda yafaru bannan,har tazo kan *ABIN CIKIN RUHINA* tace,
"Umminki nata cewa tunda kika gama makaranta secondary bakijeba har kikai aure,ince maki idan kun samu lokaci keda dr kuje kugaidata,dama kuma Abbi dinsu imran baida lafy kinga idan kuka tai wannan yawon sai ku biya kudubashi,babu dadi tana sonki kina gudunta."

YOU ARE READING
ABIN CIKIN RUHINA
Romancelove story labari kan tsantsagoron soyayya sa hakuri,juriya da cin amana karku bari labari