✈️ *DUBAI*✈️
*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)**_8/7/2020_*
*Episode 5*
_________📝 *DUBAI*
Kullum takanyi kuka tare da cizon yatsa na kasancewar mahaifinta a matsayin uba a gareta takanji tsanarsa wqni lkcn harda jin haushin mahaifiyarsu data zaba musu shi a matsayin uba.
Kamotan da akayi taji an rungumeta shine ya dawo da ita hayyacinta yasa hannunsa yana share Mata hawayenta yace “ki daina kuka Luvly rayuwarki abar alfahari ce a gareki nifa idan kika yarda muka haifi baby sai muyi aure...."
Katseshi tayi da sauri ta janye a jikinsa tace “naji tashi kaje" da sauri ya kalleta tace “yess ka tashi ka fita ka turamin kudina account dina"Miqewa yayi yace “okey kawai ya fice ta sake kwanciya ta rungume pillow ta rushe da kuka tace “wannan qazamar rayuwa wacce iri ce mara makoma Allah ka kawomin dauki ka ganar da Mahaifina yabarni na koma qasata.
Su Aysher ne suka shigo ta dubesu Suma ita suke kallo Fandah tace “kiga shegiyar yarinyar nan ta gama kwashe dadinta an cika Mata account dinta amma ta zauna sai kuka takewa mutane" kawar dakai tayi sukace Mata mu muntafi chilling in Zaki ki taso mu tafi" girgiza kai tayi tace “sai kun dawo kwana biyunnan na rasa meye yake damun zuciyata"Tabe baki sukayi suka fice daga dakin suka barta tana karanta wasiqar jaki basu dawo gidan ba sai qarfe shidda na safe kowacce ta shigo mankas da ita sun shawu sun bugu kasancewar dakinta a kulle yake basu shigo dakinta ba suka zube a parlourn.
To itanma bata rintsa ba kwana tayi tana juyi ta rasa tunanin me takeyi idan ta rufe idonta hoton Fuskar Taheer yake dawo mata lkcn data kwada masa mari da kuma lkcn da suke tsotse tsotsensu hakanan sai taji sha'awarsa ta bijiro mata tayita juyi da matse matsen cinyoyi haka ta kwana tana fama sai bayan tayi sallar asuba bacci ya dauketa.Bata farka ba sai biyu na rana tana tashi wanka tayi kawai tayi alwala tayi sallah sannan ta nemi abinci taci sai lkcn hankalinta yakai kan wayarta da tasanya a silent tun jiya da suna tare da Taheer, miqewa tayi ta daukota da sauri ta fara dubawa gabanta ya fadi saboda ganin kiran sa yafi ashirin.
Komawa tayi ta zauna sannan ta kirasa cikin sanyi jiki saboda masifar tsoron tujararsa takeyi, gabanta na faduwa haka taji ya daga wayar da wata wahalalliyar murya yace “ki...kizo gidana Habeey zuciyata zata bug..." Katseshi tayi da sauri tace “subhanallahi dama baka tafi ba?"Bai tsaya bata amsa ba ya kashe wayar ta miqe da sauri cikin sanyi jiki ta dauki wata matsiyaciyar doguwar riga tighten tasa ta gyara gashinta ta sakeshi a baya ta dauki dankunnen gold siriri da sarqarsa tasa ta dauko hand bag dinta da takalmi tasa ta dora wata hula malafa akanta zaka rantse da Allah wata black American ce.
Fitowa tayi sukayi karo da Partrick ta kawar dakai shikuma ya tare Mata hanya yace “ina Zaki haka?" Lumshe idonta tayi tace “Zanje gurin Taheer bashida lfy" da sauri yace “ayyah sorry" ya matsa ya bata hanya ta fice ta samu texi tabashi card din anguwar suka tafi suna zuwa ta sallameshi ta nufi gdan dake masu gadin gidanma sun santa basuyi mata wani yawa ba suka bata hanya ta shige tana tafe duk wata halitta ta jikinta na motsi har takai ga shiga babban parlourn gdan ta fara kalle kalle tana taunar cingam qasqas tana yatsina fuska.
Ji tayi an fincikota ta fada jikinsa ya lumshe ido tare da sakin ajiyar zuciya ya hade bakinsu guri daya yana tsotsar yawun bakinta me qamshi yana qara shigar da ita jikinsa yana shafa mazaunanta.
Janyewa tayi a hankali cikin alamun kasala tace “meye yasa ka kirani gdanka bayan kasan ba tsarinane hakan ba?" Shima miqewa yayi suna facing din juna yace “nima ba tsarina bane kawai na kasa jurewa wulaqanci ki ne tun bayan rabuwarmu qirjina yake ciwo saboda damuwar da kika barni da ita ga wata masiffafiyar sha'awa da take damuna, na kiraki yafi sau ashirin baki dagaba Habeey bansan meye yasa kikeson jana a qasa ba"
Lumshe idonta tayi ta kwantar da kanta a saman curarren faffadan qirjinsa wasu hawaye masu zafi suka qwace mata tayi saurin sharewa amma saida yaji duminsu ya birkitota ya tallefe bayanta da hannunsa yasa harshensa saman kuncinta yana lasar hawayen nata har zuwa saman gashin idonta da salonsa mai tsayawa a zuciya.Zamar da ita yayi ya kwantar da ita saman kujerar yana shafeta tana sauke numfashi ya sake mayar da bakinsa saman nata yana tsotsar harshenta da lips dinta zuwa kunnenta, a hankali ya dora hannunsa saman nononta sukaja numfashi a tare ya bude faffadan wuyan rigarta yasa hannunsa ciki yana shafa kan nononta ta rintse idonta da qarfi saboda numfashinta da taji yana barazanar daukewa.
Kama nipples dinta yayi yana mulmulawa yana kallon kyakkyawar fuskarta tayi saurin sanya hannunta ta saqaloshi tare da tura hannunsa cikin boxes dinsa ta fara lailaya twins dinsa tana shafo Dick dinsa a nutse cikin salonsu na mantar da mutum duniyarsa.Ya saki numfashi tare da zare boxes dinsa ya dagata cak ya cire mata rigar yayi saurin dora bakinsa saman nipples din nata ya fara tsotsarsu ta saki numfashi tare da daukan dayan hannunsa ta tura a ask dinta ya sanya yatsansa ya fara karkadawa ta qanqameshi da sauri tare da cewa “Ohhhhhhhh Sweetheart I love you too ahhhhhhh Taheer zaka kashen...."
Zubewa sukayi yaci gaba da tsotsan chest dinta yana wasa da ask dinta ita kuma tana mulmula dick dinsa, sunata shafe shafensu samada awa guda yana suck ask dinta da bakinsa yana tanda da tsotseta itakuma sai qara tura masa takeyi jin tana niman yin release tasata saurin tureshi jikinta na rawa yayi saurin kama Joystick dinsa ya sanya Mata a bakinta ta lumshe idonta ta fara yi mata shan lollipop tana zagaye circle din penis dinsa da harshenta shikuma yana Up and down a bakinta tana tsukewa tare da tara yawu kamar yana cikin jikinta tana mulmula nipples dinsa jikinsa ya dauki kakkarwa ya saki wata qara tare da danna kanta yayi release a bakinta, zarewa yayi a hankali ya qarasa zubar Mata da sperm din a saman boobs dinta yasa hannunsa ya shafe matashi sannan ya sake sanya bakinsa ya kama boobs din nata yaci gaba da tsotsa tare da budata ya fara sanya mata penis a ask dinta ta qwallah qara saboda zafin da takeji duk sanda zai shigeta, ta rasa meye yasa duk lkcn da Taheer zai shigeta sai taji a jikinta kuma idan yana zungurarta takejin wani rikitaccen dadi kuma ta auna dukkan samarinta shi kadai ne takejin hakan a gurinsa.Ta lura komansa dabanne shi salonsa daban me tsayawa arai dadinsa daban me mantar da zuciya tunanin duk wani da namiji a duniya.
Caccakarta yakeyi da sauri da sauri yana nishi tare da fusqo numfashin dadi itanma tura masa takeyi tana daga masa tana tayashi Up and down din tana dannashi ciki suna kukan dadi in banda ihunsu babu abinda kakeji, dagata yayi ta juya masa ya sake mayarwa ciki yaci gaba da pompim nata.
Saida suka qoshi sukayi hani'an sannan ya zare jikinsa daga nata suka zube a parlourn suna manne da juna suna sauke numfashi ya dagota ya azata a qirjinsa, komai qara kwance masa yake akan yarinyar sonta da qaunarta da kishinta yana azabtar dashi amma taqi bashi hadin kai, a hankali yace “mutum nawa kike mu'amala dasu bayan ni?" Bude idanunta tayi da suke lullumshewa ta sake shigewa jikinsa batason irin wannan tambayoyin nasa fusatata sukeyi.Sake dago kanta yayi yace “ki bani amsa" cikin alamun qosawa tace “uku" da sauri yace “Wht? A kuma suma sex sukeyi dake sunajin wannan dadin da nakeji suna tsotsarki kamar yanda nakeyi kema kinayi musu abinda kikeyimin?"
Batare da damuwar komai ba ta kada masa kai tace “ba sosai nakeyin sex ba course ba kowanne namiji ke iya kashemin sha'awata ba amma ina romance sosai kuma Ina sucking anan ma nafi qwarew...."
Cikin qaraji yace Mata “ya isa haka Habeey Allah ya isa wlh Allah ya isana kin cuceni Habeey meye yasa kowanne kare da jaki zaki rinqa bashi kanki? Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahummah ajirnih fih musibati Habeey kuma suma haka kikeyi musu?"
Kawai saiya tashi zaune jikinsa na wata muguwar karkarwa ya dauki boxes dinsa yasa yace “qarya kikeyi wlh Habeey bazaki rinqa gaurayani da wani dan iskan ba wannan karon bazan roqeki ba kamar yanda na saba koma bazan qara cewa daki ki soni muyi aure ba Amma zan rabaki da duk wani dan iska da kike mu'amala dashi dolenki ki zauna dani is only kuma kiyi rayuwa dani kamar ta miji da mata nifa bance miki zaman dadiro ba aa zama zamuyi kamar zaman aure kuma me yanci zan baki yanci zan baki duk abinda kikeso kuma dolenki ki koma sanya dogayen ruguna da niqaf, wannan fah ba shawara bace wajibi ne"………………*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
YOU ARE READING
DUBAI
Romancelabarin wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.