DUBAI

3.1K 53 3
                                    

✈️ *DUBAI*✈️

*PART ONE*

*HAƘƘIN MALLAKAR*
              👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*


*_9/7/2020_*

*Episode 7*

_________📝 *DUBAI*
Murmushin mugunta yayi ya sunkuya ya dagota yace “nikuma gashi bazan fasa ba idan kin mutu inada isasshen gurin da zanyi miki sutura" dagata yayi cak ya azata a cikin ruwan shima ya shiga ya fara mutsuttsikata tana jan zuciya tana girgiza masa kai shikam ko a jikinsa so yake sai ya tabbatar a cikin sati daya ya cire rainin da tayi masa a kwanyarta.
Yanda yake murza nononta ma kadai abin tausayi ne jansu yake yana murzasu yana lasar samansu.


Sanyawa yayi a bakinsa yana tsotsarsu yana lumshe ido yana zagaye cibiyarta da yatsansa, Habeey dai rufe idonta kawai tayi tana shassheqar kukanta don tasan ba iya qwatar kanta zatayi ba tashan qarfi yakeji.
Janyewa yayi a hankali ya zuba mata idanunsa da suka rine sukayi jajir yace “bantaba ganin karuwar da take tsoron namiji ba, na dauka yarda da kanki ne yasa kika sarayar da komai kika fito neman kudi da gindinki?"


Jan numfashi tayi ta kawar da kanta ya sake mayar da bakinsa saman nipples dinta yaci gaba da tsotseta ta rintse idonta tace “idan ka kasheni sai hankalinka ya kwanta azzalumi macuci" sake cafkar nonon yayi ya sanya sanya yatsansa ya tura cikin vagina dinta da qarfi ta rushe da kuka  shikuma yaci gaba da qwaqularta.
Hannunsa yasa ya saki ruwan ya fice yajata ya kwantar da ita cikin komin wankan ya sanya yatsansa ya buda gabanta ya dora harshensa ya fara lasa a hankali yana turawa yana karkadawa.


Matsa black circle din boobs dinta yakeyi yana tallafosu sosai yana lailayasu yana tandar gabanta yanasa haqoransa yana Dan kartawa a hankali tana janye jikinta tana girgiza masa kai, wannan azabar dame tayi kama bata gama wannan tunanin ba taji ya zuqota, ai batasan santa ta saki qaraba jikinta na rawa tace.
“Taheer zafi kabari banaso" ai kamar ta zugashi ya sake tura harshensa ciki gabadaya yana fuzgar numfashi yana caccakawa.


Duk kukan da takeyi da nishin da takeyi tana janyewa bai hanashi abinda yakeba saima qara masa qaimi takeyi jin gardin ruwan gindinta yakeyi kamar na zuma ya zare bakinsa a hankali ya dagata cak ya fito da ita ya sake cillata gadon yabita ya danne tana tureshi shikuma ya sake sakar mata nauyi ya daga kafarta sama ya danne da hannayensa ya fara zura mata wutsiya ta cije lebe jikinta na karkarwa farko kamar abin arziqi hankali ya fara binta yana gama shigarta ya fuzga da qarfi ta qwalla qara ya sake mayarwa da qarfi sai ya kifa kanta ya fara pompim dinta da sauri yana ihu yana dago mazaunanta  yana sake zungura mata kayan aikinsa yana fizgar nishi yana fadin.


“Ehhhhhhhhhh Babe wayyohhhh Habeey ki...kiyiwa Allah ki aureni wayyohhhh dadi huuuuuuuuu dadinki zai kasheni Habeey dadinki ohhhhhhh ki tsaya iyakar ni danni kadai aka halicceki wayyohhhh dick dina wohhhhhhh ashhhhhhhh ba...be..."
Yanda yake ife ifensa yana qara shigarta yana bata wuta abin ba qaramin gigita duniyar Habeey yakeyi ba azabar da yake gana mata tayi yawa baisan ta sume ba crazy yake bata yana tsotsar nononta.



Sun jima yana caccakarta kafin yayi wani release me zafi ya qanqameta yana sauke numfashi, saita nutsuwarsa yayi ya zare jikinsa daga nata yana fadin “washhhhh babe wlh na kasa qoshi dake yau..." Saurin miqewa yayi yana fadin “ya salam ashe suma kikayi"
Durowa yayi daga gadon yayi kissing vulvar dinta ya nufi freegde ya bude ya dauko ruwa me sanyi ya shafa Mata a fuskarta taja numfashi tare da rungume qirjinta ta sake sauke ajiyar zuciya ta hade qafarta a hankali saboda radadin da gabanta yakeyi ta sake rushewa da kuka ya matso kusa da ita ya dagota.


Kwanciya tayi a jikinsa tana rera kukanta me ban tausayi tana tausayawa duk wacce qaddara ta zaba mata yawon dandi yanzu da mijinta ne da ya biya sadaki ya aureta bazaiyi mata wannan rashin imanin ba, da mijinta ne bazai kusanceta a wannan yanayin ba, da mijinta ne bazaiyi mata dole ba, taya ma zataso Taheer mutum azzalumi wanda baisan komai ba sai kansa?
Tashi tayi a matuqar galabaice tana kuka mecin rai tana hada hanya ta shiga bathroom din yabita da sauri saboda yanda yaga tana tafiya abin ya bashi tsoro amma yana shiga ta juyo da idanunta da suka dade da komawa jajaye saboda wahalar da Tasha cikin kwana dayan.


Matsowa yayi gabanta yakai hannu zai kamota ta kufce cikin gunjin kuka tace “na tsani azzalumin mutum irinka da baisan haqqin kowa ba sai nasa Taheer na tsaneka na tsaneka na tsaneka...." Bata kai ga rufe bakinta ba ya dauketa da wani gigitaccen mari daya sanyata kifawa akan goshinta.
Matsawa yayi ya fincikota jini ya wanke mata fuska gabadaya ya sakeyin cilli da ita ta fada cikin komin wankan jikinta na rawa ya nufeta ta cafki wuyanta qwanjinsa duk ya miqe building body dinsa ya tashi tsokar jikinsa sai rawa takeyi gashin jikinsa gabadaya ya miqe yace.


“Wlh tallahi baa haifi karuwar da zatake fadamin irin kalaman da kike fadamin ba saboda kinga inasonki wlh azeem kinyi kadan idan kuwa kikace zakici gaba to shakka babu wataran bazaki numfasa ba a gidan nan"
Hankadeshi tayi ta miqe a wahalce tace “saime don ka kasheni saime don dan iska asararre irinka asarar haihuwa ya kasheni azzalumi daqiqi jahili wanda baisan ciwo da darajar ya mace ba...." Wata uwar bal da yayi da ita saida tayi tsalle sau biyu ta fado qasa Tim ya bita ya sake bal da ita tun daga bathroom din har tsakiyar bedroom din ya zare belt din wandonsa ya rinqa jifgarta kamar Allah ya aikosa.


Tana ihu tana zaginsa tana qara maimata masa kalmar da take qara tunzura baqar zuciyarsa fadi takeyi “Allah ya isana Taheer I hate you! I hate you!! I hate you!!!" Shikuma yana qara ware qwanjinsa kamar ana buga masa gangi kalmar I hate you tana qara yi masa kuwwa a kunnensa.
Bai fahimci halin da take ciki ba saida yaji taja wani mugun numfashi sannan ya saki belt din hannunsa shima ya zube a gurin zuciyarsa na tafasa jikinsa na bari, dukan tiles din yayi ya zabura ya miqe ya matsa gabanta ya sake damqar wuyanta yace.


“Bafa zan qyaleki ba saikin canza kalmarki da bakinki wlh ko mutuwa kikayi saikin dawo kince kinasona qarya kikeyi Habeeba zuciyata ke kadai takeso bawai don narasa masu sonaba, wadanda suka fiki asali da da kamala kammalallun Mata dake zaune qarqashin kulawar iyayensu sune suke bina akan nasosu naki sannan ke mara galihu karuwa wacce ta sallamawa kowanne jaki jikinta ki rinqa wahalar dani  nayi miki kyautar kaina da zuciyata kiqi karba duk da gurbatarki na zabeki matsayin uwar yayana amma ki watsamin qasa a qirji ki fasa zuciyata kicemin I hate me Habeey Kin tsaneni fah kikace"



Sakinta yayi ya dauko ruwa me sanyi a freegde ya watsa mata ta sake sauke numfashi cikinta nayi Mata wani irin ciwo ta rushe da kuka tace “na tsaneka Taheer bazan taba sonka ba har abada Allah ya kasheni kafin na bude idona nagan...."
Rufe mata baki yayi ya sake hayewa samanta ya buda qafafunta ya sake sanqama mata joystick dinsa a cikin jikinta da mugunta ya rinqa pompim dinta shima wannan karon saboda ciwon da zuciyarsa takeyi ba dadin abin yakeji ba kawai don ya rasa yanda zaiyi da itane, yana cinta da dukkan qarfinsa yana murza nononta nandanan ta sake sumewa ya zare jikinsa kawai ya koma gefe ya hada kai da gwiwa.


Kuka wahala yakeyiwa Taheer a rayuwarsa amma yau baisan sanda hawayen yake sitirya a kuncinsa ba zuciyarsa nayi masa wani radadi yana jujjuya kai kukansa harda shassheqa kamar mace.
Wayarsa ce tayi ring ya daukota cikin sarewa da sallamawa farin cikin rayuwa ya sake durqushewa ya kara wayar a kunnensa yana sauke ajiyar zuciya a hankali mahaifin nasa yace “meye yake faruwa ne naji kamar kana cikin damuwa" kukansa ya qarawa qarfi yace “tace ta tsaneni Dad  nida ita take fadamin I hate me Dad ka taimakeni tasoni wlh ita kadai nake burin samu matsayin matata"



Ajiyar numfashi Alh Waziri yayi yace “shine me don mace tace batasonka shine abin da zai daga maka hankali har kake zubar mata da hawaye dama ashe ragon namiji na haifa Son ashe haka kake waye yace maka mata suna qarewa a duniya"
Iska ya furzar me zafi yace “itan ta dabance a gurina Dad inasonta fiye da rayuwata Dad ka taimakeni tasoni wlh itace cikon farin cikina" murmushi Dad yayi yace “kayi addu'a kawai kuma ka rage zafin zuciya mace kamar qwai take tattalinta akeyi saboda idan ka sake ka fasa mata zuciya har taji tsanarka ta ratsata to bazata taba sonka ba"........……………
 




*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*

DUBAIWhere stories live. Discover now