DUBAI

4.9K 52 0
                                    

✈️ *DUBAI*✈️



*HAƘƘIN MALLAKAR*
              👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*

🚫 *Jan kunne*
_Idan har kin kasance me saurin sha'awa to kada ki karantamin lbr bare kiji wani abu kice nice nikam babu ruwana._
_Ban hana budurwa karantawa ba amma kada kiyi kuka dani kema babu ruwana❗._

*_6/7/2020_*

*Episode 3*

_________📝 *DUBAI*
Kwantar da kansa yayi a jikinta yana sauke numfashi yace “inasonki Habeey don Allah kema kice kinasona kinga daga haka sai mu tsallake wannan matakin mu shiga na gaba..."
Tureshi tayi ta miqe batare data ko kalleshi ba ta bude wardrobe ta dauko wata matsiyaciyar yaloluwar riga ta ace ta juya zata shiga bathroom yayi saurin miqewa ya kamota ya manna mata kiss.

Qafarta ya daga ya sanya yatsansa cikin vulvo dinta yana juyawa yana kallonta tayi luf a jikinsa yanata shafeta, tasan yau ta boni da jarabarsa amma bata damuwa saboda tanajin dadin harka dashi kasancewar tana mugun jin dadinsa da gamsuwa dashi.
Zare hannunsa yayi ya sake daga qafar sosai ya durqushe ya sanya kansa tsakqnin cinyoyinta ya tura harshensa cikin pupsy dinta tare da tsuke bakinsa ya zuqo gurin, saida ta kusa sumewa saboda dadi kafin ta dawo hayyacinta yaci gaba da tsotsarta yana bude fatar yanajan numfashi, dadin ya wucce yanda zata iya controlling kanta ta farayin qasa ya riqeta yaci kwantar da ita ya sake zura harshensa yaci gaba da karkadawa yana matsa bomb dinta ya riqe Black circle din yana murzawa yana qara zuge ruwan vulvo dinta, idan ya daga kansa ya lasa sai ya sake tura harshen ya qara caccakawa, dukya gama gigitata ta saki wata qaramar qara jikinta yana ta tsuke gabanta da harshensa a ciki, shi kansa dabashi akesha ba saida yaji kamar zai suma balle ita.


Zare harshensa yayi tana wani kuka da nishin dadi ya hauro samanta ya cafki boobs dinta yasa a bakinsa yana wasa da kunnenta, ta wani bangare ta saki kuka tace “hmmmmm ahhhhhhh Ta... Taheer kak kabar..." Rufe mata baki yayi da hannunsa ya kama hannunta ya hada da murdaddiyar penis dinsa, ta kama da sauri ta riqeta a hannunta tana shafawa da murza kanta a hankali ya ciza kan nipples dinta saboda wani dadi daya ratsata ya dago a hankali yace “My Habeey" bude manyan idanunta tayi a saman murdadden qirjinsa, ya shafa kanta yace “bazan gaji da roqonki ba ki yarda muyi aure mu daina wannan rayuwar muyi ta sunnah, Habeey nayi miki kema kinyimin zamu iyada junanmu to meye zaisa kiqi yarda mu rufawa kanmu asiri muyiwa rayuwarmu fada mu adana quruciyarmu?"


Ga mamakinsa sai yaga yauma ta fara jan zuciya tana tureshi, tsoro ya kamashi yayi saurin sakar mata nauyinsa ta kuwa rushe da kuka tace “kayiwa girman Allah ka dagani ka dagani Taheer..." Rufe Mata baki yayi da nasa ya janyo pillow ya dago bayanta ya sake riqeta ya mayar da bakinsa cikin gabanta yaci gaba da motsata.
Lamarin yarinyar yana bashi mamaki da tsoro ace ita a rayuwarta babu kalmar data tsaka kamar kalmar biyu kalmar soyayya data aure, ya aunata yafi sau nawa akan wadannan abubuwa amma kullum basa qarewa lfy ya rasa meyene asalin damuwarta.
Janye bakinsa yayi ganin taqi bashi hadin kai sai tureshi takeyi tana wani kuka me gunji ta kuwa miqe da sauri ta dauki kayanta zatasa ya miqe da sauri ya kamota ya jefata gadon yabita ya danne ya fara pompim nata duk a qoqarinsa nz yaga tayi shiru maimakon haka sai yagama kukan nata qara qarfi yakeyi.


Kukanta tashin hankalinsa yakeyi wannan dalilin yasa yayi release don dole bawai don yanaso ba ya dagata   ya koma gefe ya zauna ha hade kai da gwiwa kawai ita kuma ta miqe ta dauki kayanta tasa ta dauki Jakarta zata fita yayi saurin riqe jakar ya dago yace.
“Ina zaki?" Fincikewa tayi ta bude qofar zata fita ya sake rungumeta ta baya qirjinsa na bugawa da qarfi yace “kece ajalina Habeey wlh ko zaki janye tallafi akaina bazan fasa fada miki inasonki ba kuma insha Allahu wannan ranar saitazo ranar da zaki daga idonki ki kalleni matsayin mijinki na sunnah Hab...."
Wani gigitaccen mari ta daukeshi dashi tare da hankadeshi ya dafe kuncinsa bakinsa da jikinsa suna rawa itama haka, idanunsu suka kawo ruwa a tare ya dago fuskarsa dafe da kuncinsa cikin tsananin mutuwar jiki data hassada masa zamewa ya zauna, ya motsa bakinsa idanunsa na shararar da hawaye masu zafi yace.


“Saboda nace inasonki shine kikayimin abinda iyayena basu taba yimin ba Habeey ni kika mara?" Sakeyin qasa yayi dakansa ya dafe qirjinsa ya dago dauki jakarsa ya bude ya zaro raffers in dollars ya matsa gabanta ya bude jakarta yasa mata har lkcn hawayensa bai tsayaba yace.
“Duk motsinki a kunnena yake ki kula da kanki kafin na dawo ban yarda da yawo ba ki zauna anan komai kikeso zaki samu Habeey kinci arzikin qauna da watace bakeba ta mareni wlh saina datse Mata yatsun hannunta amma dake kece" kamota yayi ya rungumeta tare da kissing nata yace “bazan iya yi miki komai ba, bazan wucce wata daya ba a 9ja waye kikeso na gaishe miki dashi ki bani address din gidanku zanje na gaida mama da baba....."
Daga  masa hannu tayi tace “ya isheka haka Taheer babu ruwanka da parents dina ka sakemin bag dina na tafi bazan iya zama anan ba" sakar Mata jakar yayi yana kallonta taja wani uban tsaki ta juya ta fice da sauri yabi hips dinta da kallo har tayi kwana ya koma ya zauna dafe da kansa yana furta “wai meye aibina ne? Meye Habeey bataso a gurina?"...………………
 

___________Bata wani bata lkc ba tana fita ta samu taxi ta hau ta nufi unguwar da suke kasancewar darene Koda yake su a qasar dare shine lkcn harkokinsu.
Sauka tayi tabashi kudinsa ta shiga gdan babu ko sallama ta fada dakinsu Aysher dake parlourn ita da wani saurayinta ta miqe tabi bayanta.
A kwance ta tarar da ita takalminta da Jakarta babu wanda ta iya cirewa, zama Aysher tayi ta dafa bayanta tace “bansan yaushe ne zaki daina wannan kukan ba, bansan  yaushe zaki saba da wannan rayuwar da qaddara ta zaba mana ba Habeey zuwa yanzu ya kamata ace kece kikeyiwa wani fada bake akeyiwa ba yanzu meye matsalarki meye ya sabbaba kukan? Bari na duba naga me aka samo mana"
Bude jakar tayi ta zaro kudin tare da zaro ido waje tace “Raffers na dollars wow wanne dan saar kika samu haka kodai mayen naki ya dawo ne?" Miqewa tayi ta zauna tanajan zuciya tace “Aysher na rasa meye yasa kullum burin Taheer ya cusamin baqin ciki kullum burinsa ya rinqa tonomin da abubuwan danake qoqarin mantawa dasu"

Zama Aysher tayi tace “Ai tunda naga wannan kyautar girman nasan tasace to yau kuma meye ya hadaku kuda baku rabo da rikici kamar qananun yara" kwantar dakai Habeey tayi ta “zayyane mata komai Fandah data shigo ta zauna ta tafa hannu tace “kefa yar iskace to kuma meyene abin kukan?"
Dagowa tayi idanunta yana zubar da hawaye tace “saboda natsani yace yanasona na tsani yayimin mgnr aure"
Dariya sukayi harda tafawa Aysher tace “ke kullum a banzarki kike yanzun meye laifinsa da ya fadi miki sirrin zuciyarsa Ina laifin wanda yace yanasonki har yana burin auranki duk da yasan wacece ke yasan ba kowa bace ke daya wucce karuwa ni sainake ganin abin ma kiyi murna ne da kike samun masu sonki din"
Daga mata hannu tayi tace “to cewa nayi inaso asoni a qyaleni mana kada Allah yasa asoni sai me na tsani duk wanda zaice yanasona a qyaleni nayi rayuwata yanda qaddara ta zabamin nayi imani da Allah da mahaifiyata batabi rudin soyayya ba da bamu tsinci kanmu cikin wannan qazamar rayuwar ba, Aysher meye dadin soyayya meye ribar soyayya indai makomarta zata zama irin tawa?"………………




*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*

DUBAIWhere stories live. Discover now