✈️ *DUBAI*✈️
*PART ONE*
*HAƘƘIN MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)**_12/7/2020_*
*Episode 8*
_________📝 *DUBAI*
Numfashi ya sauke yace “ok Dad I call you later" yana ajiye wayar ya miqe ya dagata cak ya shigar da ita bathroom yayi mata wanka har lkcn bata farfado ba ya fito da ita ya bude wardrobe dinsa ya dauka doguwar riga cikin kayan daya siyo Mata daren jiya yasa mata.
Wayarsa ya dauka ya kira likitansa ya sanar dashi abinda ke faruwa, wanka ya shiga ya fito shima ya shirya ya zauna ya zuba Mata ido.Zuwan likitan ne yasashi tashi ya bude qofar parlourn suka shigo har dakin ya dubata sosai ya bata magunguna yace “akwai damuwa sosai a zuciyarta wacce take neman haifar mata da ciwon zuciya idan aka cika bata Mata rai ko tursasata tayi abinda bataso to komai zai iya faruwa"
A sanyaye sukayi sallama ya fita shikuma ya miqe ya fita domin nemo Mata abinda zataci, bai jima da fitaba ta tashi jikinta duk ya kumbura saboda dukan da tasha ga gabanta da shima yake a kumbure saboda qwaqular a yayi mata, hakanan ta rinqa juyi a gadon tana kuka tare da nadamar abubuwa da yawa da suka zama qaddarorinta mafiya muni.Kuka takeyi sosai tana qara tsana da kaicon wannan baqar rayuwa da mahaifinta ya zaba mata, a hankali kuma a wahalce ta miqe tana dafa bango ta dauko wayarta ta bude ta fara laluben number Aysher.
Bugu daya ta daga tace “ina kika shigane Habeey tun jiya Partrick yake zaryar nemanki wayarki kuma anata Kira baki dagawa" numfashi taja cikin rawar murya tace “saura kadan kuji labarin mutuwata Aysher Taheer ya kirani gidansa ne domin ya kangeni ya rinqa azabtar dani Aysher kasheni Taheer yake nufin yi wlh"Salati Aysher tayi tace “me kikayi masa da yake nufin kasheki ni natabajin masifa irin tashi wai ana soyayya dole ne, kayy kema ke kikaso ki tashi hankalinsa ki gudo mana ki antaya shege a blacklist ki huta ni nataba jin masifa irin wannan kuwa anya tunda nake"
Kukanta ta qarawa qarfi tace “na tsank Taheer wlh na tsanesa yau bakiga irin dukan da yayimin ba kawai don nace bana sonsa ya zanyi Aysher ya zanyi ne nikam wannan masifar ta isheni daga wannan sai wannan" sanyaya murya Aysher tayi tace “ki kwantar da hankalinki ki samu ki kufce basai ya sake ganinki ba"Shawara sosai Aysher tabata sukayi sallama ta aje wayar tana dagowa suka hada ido taja da baya da sauri shikuma yayi murmushi ya matsa gabanta ya riqo hannunta yace “ki kwantar da hankalinki ki gudu ko? Hmmm Habeey kenan"
Daga haka bai kuma cewa komai ba ya fita ya dauko flat da kofuna ya zuba musu abincin daya siyo yace “kizo kiyi break" farko qinci tayi saida taga uwar bari sannan ta rinqa tura abincin yana kuka, tana hadiyarsa daqyar shikuma yana kallonta hakanan sukaci suka qoshi ya kwashe kayan ya fita dasu ya dawo ya dagata cak ya dorata a gadon yaja musu bargo.Bataso ba amma batada qarfin qwatar kanta haka ya mannata a jikinsa yana shafa bayanta zuwa mazaunanta har bacci ya saukesu.
Basu suka tashi ba sai wajen uku na hudu na maraice shine ya tashi ya yaye mata duvet din ya zuba mata ido yana kallon kyawun surarta da ubangiji ya ni'imtata dashi yanajin wani shauqi da kwadayin kasancewa da ita daqyar ya miqe ya tasheta sukayi sallar azahar da la'asar ya shiga kitchen ya dafa masu indomie itakam daqyar taci cokali uku ta kalleshi tace “don Allah kabarni na tafi inda nafi wayo"Dago kansa yayi fuskarsa a daure yace “duk ranar da kika qara roqona sai ranki ya baci wlh" Shiru tayi tana wasa da yatsunta hawaye nabin idonta ganin hakan yasashi tashi ya shirya cikin wata shadda gezner milk ya dora hularsa ya sunkuyo daidai kuncinta yayi Mata kiss yace “mijinki zai fita"
Ko kallon tsiya bai samu ba balle na arziqi yayi murmushi ya dagata ya azata a gadon ta zille yabita ya danne ya buda qafarta ya zubawa ask dinta da ko pant babu ido kafin ya dauki yatsansa ya tura ciki ta qwalla qara ya dago ya zuba Mata sihirtattun idanunsa ya sauke ajiyar zuciya yace “bana taba gajiya da cin gindinki Habeey bari nayi kadan saina fita"
YOU ARE READING
DUBAI
Romancelabarin wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.