DUBAI

3.8K 28 3
                                        

✈️ *DUBAI*✈️

_Subscribe discount of payment_

*_21/7/2020_*

_Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin *DUBAI* ya koma na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300_

_So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200_

_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_

_Account number_
👇🏻
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_
👇🏻
_09013718241_

_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_
👇🏻
_09013718241_

*Episode 20*

Bantaba bawa Hajiya haushi irin na ranar nan ba fada kamar ta rufeni da duka, tundaga wanna ranar na daina samun wata kulawa a hannun hajiya.
Cikin ikon Allah bangama wannan period dinba aka gamayi mana komai na tafiya Saudi, nidai kowa yana murna Amma bandani saboda ko mgnr akayimin ban sanin sanda hawaye ke fita a idona, hakanan muka shirya aka kaimu Abuja mukayi fingering a daren jirginmu ya daga zuwa qasa me tsarki inda nidai nace ta zama qasar shagalallu.

____________Tundaga airport na fara ganin wasu baqin al'adu haka Hajiya ta debemu zuwa wata unguwa sunace Mata Hausawi, muna shiga cikina ya fara ciwo saboda komai juyamin yakeyi zuciyata na barota a gombe gurin Addahna.
Wani bangare kuma inajin tsanar Pappa saboda wannan hanyar lalacewar daya dorani akai Ina ganin kowa da mukazo dashi Hajiya tasasu sukayi wanka suka cakare da kwalliya suka qyafe.
Maza naga sunata shigowa suna daukarsu suna tafiya dasu duk Wanda  yazo sai ya nuna interested dinsa akaina amma sai Hajiya tayi masa magana da larabcin da banajin ko sannu a cikinsa sai naga sun tafi haka aka watse aka barni dagani sai Hajiya sai Wata yarinya wacce da kadan tafini mai suna mansura.

Kwananmu biyar Hajiya tasa ana koya mana yan qananun kalmomi da zamuke amfani dasu sannan akazo aka daukemu kowacce aka kaita gidan aikinta ita mansura tayi saa aka kaita gdan wata balarabiya da mijinta da danta daya.
Nikuwa dake nazo a rashin saa sai aka kaini gdan maza, eh gdan maza mana dattijuwa ce matar gdan bamata da isasshiyar lfy sai yaranta maza uku Muhammad me 31 year Abdullah me 29 year sai Muheed me 27.
Kuma dukkansu suna gdan, hakanan aka bani daki komai na alatun rayuwa akwai a ciki sannan aka lissafamin ayyukana ban wani girgiza da ayyukan ba tunda dama dan talakan 9ja ya saba da wuya.

Na kama aikina ka'in da na'in nice shara mopping nice komai na gdan, hatta kulada tsohuwar gidan nice nakeyi Abdullah da Muheed sarakan yawo basu cika zama ba shikam Muhammad kullum muta tare a gda abubuwa da yawa idan nayi ba daidai ba shine yake gyara min.
Inajin dadin zamansa duk da ba wata mu'amala ce tsakaninmu ba amma baya qyarata kamar yanda Abdullah yakeyi, haka har na cinye wata guda abinka da canjin cima na qara wata mahaukaciyar cika choco din fatata ta murje nayi wani sihirtaccen kyau amma duk da taimakon Muhammad saboda shine yake jiqani da kayan kwalliya.

Akwai wata Mata yar Niger dana tarar a gdan tana zaune da mijinta mijinta driver ne ita kuma wanki takeyi da wasu ayyukan, wata rana Ladi ta sameni a kitchen ina hada musu gahwa Muhammad yana tsaye akaina yana tsaye akaina yana qaremin kallo banyi aune ba saijin hannunsa nayi a tsakiyar kaina na dago da sauri kawai sai naji yasa hannunsa ya saqalo weast dina ya hadani da jikinsa yana sauke wani numfashi.
Qwacewa nayi da sauri dake yanajin turanci nace masa “meye hakan?" Cikin kidima nayi mgnr, shima a kidimen ya matso kusa dani yasa hannunsa ya riqoni yace “babu komi ki tsaya kiji wani abu zan koya miki..."

Shigowar ladi yasashi saurin janyewa yace “ki kawomin dakina" tsayawa tayi tana kallona ashe duk taga abinda ya faru ta matso ta dafa kaina tayi murmushi tace “kadan ma kika soma gani cikin halayyar yaran gdan nan danma Allah bai hada jininki da Abdullah ba da tuni ya qaddamar miki idan kinqi kuma su azabtar dake da duk wani nau'i na azaba, Habeey wannan shine dalilin da yake korar duk wata yar aiki da zaa kawo gidannan, hatta tsohuwa basu qyale ba mayar dake zasuyi kamar qwallo tsakaninsu wannan ya buga wancan ya buga"

Tsoro ne ya kamani jikina ya soma rawa tayi murmushi tace “a qasar nan gida daidai ne zakije baki tarar da wannan matsalar ba garama nan mazane zasu nemeki wani gdan idan kinje matar gdan ce zata rinqa nemanki"
Nidai dake ba ma'abociyar tambaya bace ban tambayeta kamar ya matar gda ta nemeni ina mace tana mace ba, haka ta rinqa yimin bayanin yanda zan Kare kaina nayi mata godiya ta tayi abinda zatayi ta tafi Ashe yanzu wasan ya fara.
Tun daga wannan rana abubuwa suka rinqa lalacewa kullum tarko Muhammad yake danamin nikuma Ina zillewa takai ko dakinsa na daina zuwa na gyara sai naga fitarsa a mota.


Wata rana bana mantawa ina sama ina leqen waje naga tashin motarsa a tunanina shine ashe bashi bani Muheed ne, sakkowa nayi da sauri na na shiga dakina na dauki doguwar rigata na dora a saman qananan kayan jikina kasancewar wandon jikina three quarter ne.
Rolling nayi na fita na nufi dakin nasa na cire rigar na soma gyarawa Ina mitar qazantarsu komai su se anyi musu hatta takardunsu sun iya hargitsawa amma basu iya gyarawa ba, ashe yana corner yaji shigowata bai shigo ba Saida na gama gyara dakin tsaf na juya na shiga bathroom din Ina wankewa naji an taba qofar dakin na zabura na miqe da sauri nayo waje.


Yana tsaye jikin qofa da cup a hannunsa, babu ko riga a jikinsa sai boxes gashin jikinsa lufluf yayi mugun tsoratani jikinsa kamar na akuya ko Ina gashine.
Yayi murmushi tare da dannawa qofar pin ya fara takowa gabana yanayimin wani kallo kamar na maita, nikuma inaja da baya bakina yana rawa, haka muka rinqa zagaya dakin dashi har ya gaji ya cillar da cup din hanunsa ya tarwatse yakaimin wata cafka data kusa sanya numfashinsa daukewa ya mannani da qirjinsa yana wani sauke numfashi tare da kiran sunana da wata wahalalliyar murya.

Ban iya amsa masa ba saboda tsoron daya cikamin ciki na yanda jikinsa yake mazari kuma naji wani abu a cikin wandonsa yana tabani, na janye da sauri gabana na tsananta faduwa nayi qasa alamun roqo nace “kada ka ketamin haddi don Allah Muhammad..." Sunkuyawa shima yayi ya dora hannunsa a bakina yace “zan ninka miki albashinki sau uku daga dubu dari da hamsin zai koma dubu dari biyar zan rinqa fita dake club club kina ganin rawa sannan idan zanje qatar zan tafi dake, ki bani dama muyi sau daya kullum zakiji dadi" girgiza kai nayi nace “aa haram..." Bangama hade labbana ba kawai naji hannunsa saman qirjina ya damqa da qarfi ya saki wani ihu yana fadin “Kalas Habeey kalas"............




*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*

DUBAIWhere stories live. Discover now