Bismillahahir Rahmanur Raheem!!!Dukkan godiya ta tabbata ga Allah s.w.t me kowa me komai Wanda ya ara Mana Rai da lafiya har kawo wannan lokaci.
Muna adduar Allah ya cigabada ara Mana lafiya me amfani har zuwa qarshen rayuwar mu.Ina Mai Mika godiyata ga me kowa da komai Wanda ya bani ikon fara rubuta wannan littafi, Allah y bani ikon rubuta daedae ya Hana ni rubuta ba daedae ba acikin wnn littafi.
Littafina me taken QASARMU A YAU qirqirarre ne bawai labarin wanine ko wata ba sedae nayi dubane ga rayuwar QASARMU A YAU take ciki Wanda shine dalilin sunan littafin.
Littafin QASARMU A YAU zeyi duba ne da yanayin siyasar QASARMU Nigeria, rayuwar talakawan cikinta tareda San Kai da San zuciya irin n shuwagabannin cikinta.
Hakana soyayya me tsafta tareda gwagwar mayar cikinta.
Cin Amana inrin n Dan Adam tareda zaluncin shugabanni tareda wahalar rayuwa ga talaka da Kuma fafutakr neman sauyi!!!.
In fatan zaku biyoni sannu a hankali Dan Jin irin salon da labarin ze zo dashi.
Dan Allah duk Wanda beda interest akan wnn labarin nawa Yana iya barminshi salin alin batreda zagi ko cin mutunci ba.
In roqon ku readers da ku ringa sharing views dinku tareda ni tahanyar comments.
Zan Gane in littafin yayi muku dadine ta hanyar voting.
Ina matuqar gdya agareku .
Wnn littafin mallakar khairert ne Dan haka ban amincewa kowa ba y juya min Shi ta wata siga ko ya cire wani Abu daga ciki.
Zanyi amfani da yare biyu ne acikin littafina wato mother and foreign language (English and hausa).
Ngde ngde ngde!!!!
YOU ARE READING
ƘASARMU A YAU! ✅
Romancewace irin rayuwa talaka keyi yayinda shuwagabannin kasar ke tattare duka arziqin qasar zuwa ga kansu kadae tare da iyalensu??? Tabbas rayuwan talakan QASARMU A YAUyana cikin halin matsi da rashin sanin makama. Duka Yan siyasar QASARMU sunayin komae...