DARAJAR MACE END

167 15 0
                                    

Rayuwa tayiwa zeena daidai tuni tayi aurenta wani malamin makarantar primary take aure mai suna babangida
"yayansa biyu mace da namiji mamarsu ta rasu kalau suke zaune cikin rufin asiri ta riqe masa"ya"ya kamar nata,baffa ya bata jari ta bude saloon kusa da gidanta ta zuba yara ga dan qaramin cikinta.
Jamila kuwa mijinta scholarship  yasamu an turashi madina qaro karatu yanzu haka suna can  ita da mijinta da yaransu.
Khairiyya ma sun tafi yawan bude ido ita da Ahmadinta da yaransu zuwa qasashe biyar daga can zasu kaiwa Aunty Jamila ziyara.
      💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Kamal kam abun babu dadi leema da mutananta tuni suka masa illah ta hanyar lalata masa dubura tare da kashe masa qarfin gaba tsabar yawan sex da homo tuni suka daina mai allura da qarfinsa yake aiki idan ya kasa yaci na jaki ,wai acewarsu film din dasuka fitar yasamu karbuwa sun samu kudi sosai.
Bayan wani lokaci tuni suka daina yayinsa kasancewar ya rube ta baya gabansa kuwa tamkar laqwani duk ya daye tsabar azaba yayi ja gawani masifaffan kaikayi hade da ruwa mai qarni,dukiyarsa kuwa ta dade dazama tasu leema yanzu haka sun maidashi BQ,yayi kuka yayi nadama marar amfani gashi babu lafiyar bautawa ubangiji balle zuwa neman yafiya ya cutar da mutane barin zeena da yarsa dabai san sunanta ba balle har ya bata kulawa amatsayinsa na uba ya zaluncesu yanzu ko wani hali suke ciki.
Hajjaju ma ta dawo Nigeria ranar da ta dawo ranar qartai goma suka mata fyade tare da yashe dukiyarta bayan sun yanke duka mamanta tare da kunnuwanta duka sa'annan suka mata aski suka cika mata baki da sumar suka aje mata kunnuwan  da maman domin basa buqata,haka ta kwana ga hannu a daure bamai taimako take rai yayi halinsa sai da ta kwana biyu ta fara wari kafin aka ankare.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Yau su leema sai shiga ake ana fita wani sabon film din badala suke shiryawa daidai lokacin da suka shagala lokacin ginin dasuke ciki ya ruguzo akansu  sukayi filla filla rugu rugu babu dadin gani ba abunda ya tsira agidan.
 
ALHAMDULILLAH
Kuskuran dake ciki Allah ya yafe mana

Vous avez atteint le dernier des chapitres publiés.

⏰ Dernière mise à jour : Sep 29, 2020 ⏰

Ajoutez cette histoire à votre Bibliothèque pour être informé des nouveaux chapitres !

DARAJAR MACEOù les histoires vivent. Découvrez maintenant