"NUR FIRDAUS"....
kowacce uwa tana alfahari da y'ay'anta amma awajen nasu uwar tamkar wahala da nauyi Haihuwarsu ya zame mata wanda take saukeshi da kyar, gabaki daya rayuwarta revolves around her endlesss meetings, the social rallies and big big political events which have taken toll in thier family life tun suna ya kanana. this migh...