TAFIYAR ƘADDARA
"Kai bil-adama! Kai bil-adama! Kai bil-adama! Wanne tsautsasayin ne ya jefo ka cikin wannan ƙasurgumin jejin namu, Jejin Balkaltum Jejin halaka? Ya kai bil'adama kai sani cewa wannan Jejin Balkaltum birnin mune fadar muce bugu da ƙari masarautar muce, wannan ce nahiyar mu duk wani bil'adama da ya yi ƙokarin shigar ma...