UWARGIDAN BAHAUSHE
A story of Safiyya and Usman
"Banbancin kowacce rana na tare da yanda take sake kusantani da ganinki" #Love #Family #Military #LubnaSufyan
Duk yanda taso ta daure wa zuciyarta yanayin datakeji abin ya faskara, duk iya qoqarinta na ganin cewar ta tsayarda hawayenta amma seda sukayi tattakin yin ambaliya daga manyan fararen idanuwanta zuwa lallausan kuncinta, zuciyarta ke barazanar fasa qirjinta ta fito, duqawa tayi ta dafe wurin ilahirin sumar kanta ta sa...
labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu suce Aljana ce!. Ku biyo alkalamin Ashnur pyar dan jin gaskiyar lamarin.
"hakika Allah kaine gatana kuma gareka na dogara kai ke kashewa kuma kake rayawa, kai ke fitar da rayayye a cikin matacce ka kuma fitar da matacce a cikin rayayye. ya Allah ina rokon ka da sunayenka kyawawa da ka barwa kanka sani, da wanda ka barwa Annabawanka sani, da wanda kabarwa Annabi muhhammad SAW sani da kadauk...
Here are some little part of NEENA MALEEK Book...the story of an orphan Boy called Maleek....and his father's Family....get inside the story .
Allah ya sani bata k'aunar zuwa gun matar nan domin daga gidanta zuwa bakin titi inda zata hau napep akwai ɗan tafiya, sai an wuce wasu bishiyoyin dake bayan layin hanyar sam ba tada kyau, idan dai har tayi dare bata cika son biyawa gunta ba saboda tsoro, yau ma dalilin daya ya sata zuwa gidan domin tace mata kuɗ...
Bugun zuciyar tane ya qaru, ganin shigowar Al'ameen gidan, ktchen take qoqarin shigewa sanda ya qaraso gabanta ya murtuqe fuska hade da ce bayan ya qura mata manyan idansa "Ina sanin meye asalinki? Wacece ke? Wannan aikin dakike beyi kamada jikinki ba sam, alamomin ki da komai be sanar dani cewar daga wani mugun gida...
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!
labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana
labarin sarauta wanda yake dauke da kishi, mugunta, sankai, butulci da kuma soyayya, yana dauke da tausayi da kuma biyayyah wa iyaye, yana dauke da dunbi fadakarwa, da kuma nasiya akan rayuwa tayau da kullum.
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.
labarine akan yanmata masu kwadayi gami da dogon buri,salma yarinyace kyakkyawa ajin farko,yayinda zuciyarta,ta lalace dason abin duniya,bata da buri daya wuce taganta an turata bautar kasa,waishin wannan buri na salma yana cika kuwa?in yacika ina makomar kwaɗayi da burin datake dashi?duka amsoshinku nacikin wannan li...
labarine me tausayi, abin dariya, alajabi, soyayya, ku shiga ku karanta ze kayatar daku
labarin akwai abubuwan ƙayatarwa aciki uwa uba soyayya,da jajircewa da juriya,kushiga ku karanta ze ƙayatar daku
A idon duniya ya kasance abin Alfahari, kuma abin koyi ga kowani Da musulmi ... Amma a idonta ba kowa bane face mugu, azzalumi ta gwamci ganin mutuwanta akan shi... Hakan ba abun mamaki bane in aka yi la'akari da masu iya magana da su kace KOMIN HASKEN FARIN WATA DARE ABIN TSORO NE ... Ku buyoni a cikin labarin F...
Rayuwar maryamu labarine kagegge Wanda yakunshi abun tausayi,alajabi dakuma nishadantarwa kubiyumu kusha labari!!!
Kamar yadda kowani dan adam ke da buri, Haka itama ta taso da san zama me cinma duk burunkan da ta sa a gaba, sai dai yanayin yadda k'addarata tazo mata, be bata damar cima wasu burunkan nata ba, a lokacin da komai nata ya daidaita , sai ya zamana tana tsakiyar zakarun maza guda biyu da kowanne cikinsu ke mata so na h...