ME GARI FATIMA.
Shin ka taba jin inda mace tayi jagorantar al'umma a wannan zamanin?? Al'ummar ma ta hanyar sarauta? Sarautar ma ta ƙauye? Sannan a arewacin Najeriya? Sannan yarinyar ta kasance marar ji? Shin waye zai yadda ta jagorance shi? Shin ita yardar su take nema ma? Idan tayi sarautar zata fuskance kalubale? Wane kalan kaluba...