DANNAR 'KIRJI...💞(COMPLETED✅)
Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO
Dannar kirji... Gajeren labari mai dauke da darussa kala kala na wata uwargidah da akaiwa abokiyar zama(amarya)😻💕..NA MRS JH AND MSS XOXO
Based on true life story labarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out
𝐁𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆 𝐇𝐀𝐒 𝐀𝐋𝐖𝐀𝐘 𝐇𝐀𝐃 𝐀 𝐒𝐏𝐄𝐂𝐈𝐀𝐋 𝐏𝐋𝐀𝐂𝐄 𝐈𝐍 𝐌𝐘 𝐇𝐄𝐀𝐑𝐓. 𝐈 𝐋𝐎𝐕𝐄 𝐓𝐎 𝐁𝐀𝐊𝐄 𝐀𝐍𝐃 𝐖𝐇𝐄𝐍𝐄𝐕𝐄𝐑 𝐈 𝐆𝐄𝐓 𝐓𝐇𝐄 𝐂𝐇𝐀𝐍𝐂𝐄 𝐓𝐎, 𝐈 𝐖𝐈𝐋𝐋 𝐓𝐀𝐊𝐄 𝐓𝐇𝐀𝐓 𝐎𝐏𝐏𝐎𝐑𝐓𝐔𝐍𝐈𝐓𝐘. 𝐒𝐎 𝐈'𝐌 𝐇𝐄𝐑𝐄 𝐓𝐎 𝐒𝐇𝐀𝐑𝐄 𝐒𝐎𝐌𝐄 𝐎𝐅 𝐌𝐘 𝐅𝐀𝐕𝐎𝐑𝐈𝐓𝐄 𝐑𝐄𝐂𝐈𝐏𝐄𝐒 𝐎�...
*MATATA TA BIYU LITTAFINE WANDA YA KUNSHI KISHI, CHIN AMANA, WULA KANCI, MUGUNTA, RASHIN GODIYAR ALLAH, BUTULCI, IKON ALLAH, ISHARA, DAKUMA TSANANIN SOYAYYA DOMIN ALLAH,...*
Labarin wasu aminai guda biyu, duk da irin shaquwar da ke tsakaninsu amma mijin d'aya ya zagaye ya ce yana son d'ayar, bayan ta qi amincewa har ta kai ga ya yi mata fyad'e.
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* *NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?* TAMBAYA:
LABARI MAI RATSA ZUCIYA KIYAYYA, TSANGWAMA, GAMIDA SOYAYYA MAI BAN SHA'AWA, UWA UBA HAKURI DA JURI DUK SUN HADU SUNYI TASIRI ACIKIN WANNAN NOVEL DIN.
Koda na tashi gidan mu mutalatin da biyar ne, mata talatin da uku namiji biyu, amma koda nayi hankali mata ashirin da ɗaya duk sunyi aure, kuma a halin yanzu dukansu zawarawa ne. Nima yanzu haka watana biyar da aure amma mijina yasake ni batare danayi masa laifin komai ba, yanzu haka ni *BAZAWARA CE* Babana tun yana ɗ...
Khair gara nak'ara maimaita maki bake ba Aikin nan ke bari na tak'aita maki wallahi wallahi ban yarda dake da Dr Umar ba.... Cikin Kuka tace " Zargina kake? "Hawaye yana zuba a idonta... "Wallahi Ahmad sai kayi nadamar abunda kayi yau, zan tabbatar ma Jamila ba'a mata barazana arayuwarta bakuma a had'a soyayyarta d...
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
*BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da wahalhalu kala-kala, tayi burin ta haife cikin domin ba wa jariri ko jaririyar duk wata kulawa da za su samar da tagomashin tarbiyya da kyawawan d'ab...
_labari ne a kan kalubalen rayuwar zamantakewar aure da matsaloli da mata ke fuskanta a cikin rayuwar aure. Da yadda maza ke wulakanta mata da kin sauke hakokinsu da Allah Ya dora musu. labarin zai zo ne a kan rayuwar mata biyu da suke fuskantar kalubalen rayuwa_.
RAMADAN KITCHEN DOMIN UWAR GIDA DA AMARYA Girki shine mace,duk macen da bata iya girki ba wannan bai kamata akirata da suna mace ba,darajarki ko a gidan mijinki shine girkin ki,girki yana taka rawar gani sosai a rayuwar ma'aurata,so da dama ana samun mutuwar aure saboda rashin iya girki. Uwar gida da Amarya...
Hamma Aure fa ka ce? Ni da banda saurayi, babu wanda ya taba zuwa ya ce yana sona." Ta bata fuska, irin abun na damunta. "Waya ce miki baki da masoya? kina da su mana, kuma su na zuwa nan gidan. Amma idan suka zo sai Baffa ya ce su yi hakuri yayi miki miji." Cikin sauri ta matso kusa da shi, saura kadan ta kifar...
Litafin "UWAR MIJI KO KISHIYA"labarine akan yadda.uwar miji ke azabtar da matar danta sabida ita juya ce kubiyo ni donjin.yadda zata Kaya.
Rubutacciyar ƙaddararta tana cikin ZAFIN KISHIN ta,tana zaune da mijinta lafiya ƙaddara ta riskesu ta sanadiyar haduwa da wata fitinaniyar ƙaruwa wacce ta wargaza farincikin su.Ta yi fatali da jin dadinsu,duk a sanadin ZAFIN KISHIN matar shi . Shi mutum ne mai burin zama da mata guda biyu,sai dai kash ya hadu da ƙa...
Aurena huɗu kuma dukka mazaje na aura,amma cikinsu duka bazan iya fidda zakara ba,kowanne ya nunamin soyayya amma daga baya naga ba soyayya ba ce.Bazan yarda na aureka ba Yaya Fu'ad saboda kaima namiji ne kuma nasan kaima halin mazan zaka nunamin,kuma ka sanya a ranka shima Yaya Sagir bazan aureshi ba sabosa bazan iya...
Assalamu Alaikum HAJIYA wai innaki kene innata salama ayya MALLAM kai hakuri sallah Nike inna yarin yannan tatafi na aiketa gidan ANTY Jamila ta amsomin sako sai tai zamanta toh Allah yadawo da ita lfy nagaya miki banason yawan Aiken nan ki aiki bashir daga yanzu karkikuma aikanta toh in Allah yayarda bazan kumaba. ...
*MIJIN BAHAUSHIYA* Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shin ina tsantsan tausayi da mutuntawa da yake nuna min? Shin ina tausasan kalamai masu yaye baƙin ciki da dasa farin ciki da annushuwa a zuciya suke? Ca...
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba...
Labari akan wata yarinya Hafsat wacce mahaifin su ya rasu mahaimahaifiyar sy ta sake aure in da ta auri mugun miji. shine me mimijin Ummun nnasu yaii ke musu duk muje muji a cikin littafin Mjjin Ummu nah
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... ***...
Wannan labari me suna YA JI TA MATA shine littafina na uku.... Labarin wani saurayi ne Wanda bashida aiki sai zina, a cewar sa ba laifinsa bane Allah ne yayi sa hariji. Toh hakan ne yasa iyayen sa suka rufe ido sai yayi aure amma fa an gudu ba'a tsira ba domin kuwa babu wacce take iya zaman sati biyu dashi tsanani kwa...
labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa. ku biyoni don in inda wannan labarin zata kaya. Labarin cike take da tausayi da nunawa jajircewa....
Tayaya ummi da salman zasuyi rayuwar aure wanda da abaya basu son junan su an hada su AUREN HAĎI ku biyoni muji yadda zata kaya