WANDA YA DAKA RAWAR WANI 2018
Duk a diririce take, ta kasa ganewa tsorone ko kuma fargaba, jikinta sai kyarma yake ga ƙafafuwanta da ke neman gaza ɗaukanta..... Labarin WDWR ne ciki de ban tausayi,ban haushi,ban dariya ban takaici, da sanyayyar soyayya. Ku shiga ciki ku sha labari.