#2
GIMBIYA HAKIMAby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi sarauta da kuma makirci ga uwa uba soyayyar da ake tafkawa a ciki dan tasu soyayyar daban dake da ta sauran kudai ku biyoni
#3
JANNAHby Aisha Abubakar
Kaddara abuce mai nauyi, kuma mai zafin gaske,ayayin da ta kasance mai kyau alokacin take da dad'i a yayinda tazo akan akasin hakan lokacin kakejin duk duniya babu wanda...
#5
DAN ISKAN NAMIJIby fareeda abdullahi
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
#6
DA'IMAN ABADAN by JameelarhSadiq
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.
#7
IMRANby Ahmad Ibrahim
This story is a life hearted story about passion and compassion....
It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...
#8
SHIMFIDAR FUSKA HAUSA NOVELby Naeem Sabeet Master
Labarin Yan Qunshe Da Wata Masifaffiyar Soyayya Jindadi Walwal Tare Da Kunci Da Qaddara Guys Sai Dai Kun Karanta Zaku Fahimta
#Maidanbu
#billynabdul
#fauziyya
#9
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
#10
FRIENDSHIP (A BOTA)by Aisha Abubakar
tak'aitaccen labari ne akan abotar mace da namiji ga y'an jami'a, da matan aure shin ya ya kamata ki mu'amalanci namiji matsayinki na mace, ku shigo cikin kabarin domin...
#11
HUNAYDAHby Aisha Isah
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.
#14
SOYAYYA CE SILAby Bintu Lawal Shamsiyya
Hakk'un kaddarar rayuwa babu yanda bata zuwa ma bawa daga lokacin da aka haife ka tofa shikenan kaddarar rayuwa zata dinga majau jawa dakai inkai hak'uri kacinye jarabaw...
#15
KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)...by Aysha Murtala
A story of a young lady who face life challenges with alot of maltreatment, inmorallity and leter become happy
#16
ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ!by SUMAIYYA BABAYO A.
*MIJIN BAHAUSHIYA*
Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shi...
#17
BAHAMAGEby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci
amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi
sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa
tun yana dan yaro yake...