16 &17

10.9K 48 2
                                    

*LOVE SEX*  _Romacing And Love Story_ *STORY & WRITTEN* *BY* *PRETTY* ®ðŸŒ� *FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION.. _{Ƙungiya Domin, wayar da Æ™an mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_ …{ F J W A}★ https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/ _warnin idan kinsan bakida aure karki kus-kura ki karantamin Book dumin ban yar jewa budurwa ba...._ *PAGE :16&17* Ba abinda kakeji a dagin sai ihun da sukeyi'' bayan sun Gama Shan dadi din su, wanka sukayi bayan sun fitune Nailah taga wayarta na Ringing dagawa tayi cikin farin farin ciki, nadaiji tace toh my sweet Allah ya kawoka lafiya daganan sukayi sallama ta kashe wayar, Ihu ta buga tana rungume Zeey tana dariya, my Zeey kinsan me my Khalil yacemin!! ,, Aa saikin fada? Cikin Murmushi tace yace gashinan zuwa zamuyi wata magana Mai muhin manci Kuma nasan maganar auran mune dumin tun kanyaje Dubai mukayi magana yace da zarar ya dawo zaiyi maganar, ta karasa fadar haka cikin tsananin farin ciki. Wani irin Abu Zeey taji ya taso Mata a makushi, magana ta farayi a cikin zuciyarta,, wallahi Baki Isa kiyi aure ki barniba bayan kin Fara tabar Dani dadi lesbian sex san'nan zaki tafi ki barni cikin kadaici, zakisan ba'a rabuwa da Zeey cikin sauki, a Zahiri Kuma tace,, Kai kawata Amma na tayaki murna, Amma kuma ni bansan wan'nan Khalil dinba daman kinada wani saurayi bayan Muktar ne? Eh gaskiya baki sanshiba an ina jin munkai 2 yers tare dashi toh kinsan dan kasuwa bai cika zama a Nageria ba kuma sauran family kinshi ma suna can shiyasa Baki San Shiba Amma zaku San juna yau, ta karasa maganar cikin tsananin Murmushi da farin ciki dumin jinta take kamar wance akama da albishirin aljan'na. Ah kawata kenan ba'a Nageria zaku zaunaba? Aa danmi ai nikam nace Mai a Nan Zan zauna kusan iyayena, Murmushi Zeey tayi Wanda baikai zuciba,, kayansu suka saka san'nan suka fitu zuwa falo'' Basu wani dade da fituwa ba taga, text kinshi ya shiga,, Murmushi tayi tana cewa kawata'' gashinan ya karasu, bara naje na dauku hijabi na!! Toh Yi sauri dumin ni a matse nake Dana,, ganshi dariya kadai tayi kamin ta tashi ta haura sama. Bata wani jimaba ta fitu, sanye da hijabi har kasa,, kuda Zeey ta ganta cewa tayi,, shegiya kawata da wan'nan shigar Zaki wajansa, haba my Zeey ai kin San dole na rufe jikina dumin my Khalil bayason yaga mace kumai na jikinta a waje Kuma,,, Hummm lalle, ni Kinga bama wan'nan ba tashi muje yana jirana, tashi tayi zuka fita. A tsaye ta gangushi yana jingine ga motarsa, sanye yake cikin wata hadandi Yar shadda tayi matukar yimasa kyau dayake farin mutun Daman kumai yasa kyau yake masa. *(Kamar my sweetheart Dan fari dugu Dan tsiriri daku day girgiza goma nawan Allah ubangiji ya tsaremin kaida ya kauda idon bakiya a kanmu 🤲 ameen)*😊 Tunda Zeey ta daura ido zaman khalil ta kasa daukesu, ji tayi duk duniya babu Wanda take so saishi, dumin ya hadu iya haduwa uwa uba ga kudi wani irin shu'umin Murmushi Zeey tasaki, a zuciyarta tace Allah sarki kawata kiyi hakuri Amma wan'nan gayan nawa ne sai nayi, duk wata kissa da kisisina Dan ganin na kwace miki shi wani Murmushi, mugunta ta saki lokacin da suka karasa kusan sa'' Sallama sukayi ya amsa cikin Murmushi,, Zeey ce ta gaishesa cikin kissa tana wani marma da Mai ido, amsawa yayi yana Kare Mata kallo,, sweetheart wan'nan fah ya tanbayi Nailah yana nuna Mata Zeey da han'nu? Kawata ku babbar kawata tare, muka tashi tun muna yara, sake kallo Zeey yayi dumin shi Haka kawai yaji bata wani,, kwanta masa ba balle da yaga yanda take wani juyamai ido,, ok ya sunanta ya tanbaya a takaice, Zainab a sunanta Masha Allah suna Mai dadi, malama Zainab, wani irin dadi Zeey taji da ya ankaci sunanta sai Murmushi take sakar Mai Wanda shi kansa ya rasa dalilin wan'nan Murmushi da take sakar Mai........ *( Kuyi hakuri da jina shiru da kuka yi wlh Ina busy ne amm ga wan'nan kuyi maneji dashi )* _ love you my Fan's Allah ya barmu tare😊_ *SHARE AND COMMENTS*

LOVE SEXWhere stories live. Discover now