💖💖💖💖💖💖
*LOVE SEX*
💋💋💋💋💋'''Romacing And Sex Story'''
*STORY & WRITTEN*
*BY*
*PRETTY DIGEE*®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
_{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_★{ F J W A}★📝
https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/
💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
*PAGE :48&49*
A hankali yake zagayeta, yana aika mata wani mugun kallon ruwan da aga han'nunsa masu zafi ya zuba mata.., wani irin razana tayi tare da zakin wani kara na azaba, tashi tayi zata gudu ya damku gashin kanta da karfi, yana aika mata da wani irin kallon kyama Kashin kanta ya sake matseshi da karfi yana cewa,Lalle Saudat kincika butulu kirasa wanda Zaki ci amana saini Kamal nida na daukuki cikin Rana na, sanyaki a inuwa kinmanta a inda na daukuki Amma waini zakici amana Saudat ya karasa maganar yana shaku wuyanta,.
Sosai idonsa sukayi ja abinku da farin mutun tini jijuyuyin jikinsa, suka tashi fatar Nan tayi jawur,,.
Rukunsa ta farayi cikin muryar data disashe saboda tsabar kuka,, Amma Ina Sam baya jinta ran soja ya baci, dukanta yake bana wasaba tini fuskar Nan ta kunbura, hancinta da bakin ba abinda ke fituwa sai jini""
Saida yayi mata lilis san'nan yayi bal da ita ya dauki wata zabgegiyar dorina mai Baki biyu, yayi sama ya barta Nan a sheme ku han'nunta Bata iya dagawa,..
.
Kuda suka ga ana kukarin buda kufa suka, ja jinin jikinsu dumin sunji ihun Saudat, dake falo ana jibgarta kushera ta jawu ya zauna,, ya daura kafa daya kan daya yana cewa Maza Ku tube,,Jiki na kar-karwa suka tube kayansu, suka hada han'naye wajan rukunsa tsawa ya daka musu, yana nunasu da yatsa idan na sake jin bakinku a wayan'nan zan barar da hakuranku wallahi sheku Yan iska kwartaye banza kawai,, ku kwanta min kaza nace cikin sauri suka kwanta suna rintse ido,¿
Tashi yayi ya dauki bulalar sa wanda taji maida yaji,, Kusan Hafiz ya tsaya yana Mai kallon tsana bulalar ya daga ya fara tsulamai a duwawu wani irin ihun azaba ya saki yana kukarin tashi,, yasa kafa ya maidasa kasa, sosai yake tsulamai dorinar da dukkan karfinsa,... Saida ya musu dukan dauka. Rai san'nan ya rabu dasu'''
Yana wuci, yace ku gobe Ku sake cin gindin matata kugani banzaye kawai,, fita yayi daga dakin ya wuce kitchen ya sauku barkunun daya jika''
Kuda ya shigu daki dariyar mugunta yayi, yana binsu da wani mugun kallo barkunan ya zuba musu a saidai wajan duwawun su suwa wajan burarsu, wani irin razanan nan kara sukayi suna ihun azaba,, amma Ku digun tausayin su baijiba, Haka ya cigaba da zuba musu yana dariyar mugunta irinta sojoji,,
Mustafa ya kalla yana cewa daga yau sai yau bani bakai, Kuma duk dukiyar da nasan tawace na amshe kayana maci amana kawai, yaja digun tsaki ya fice,, harya fita Kuma ya kumu yana nunasu da yatsa karku saki kubari nazu na iskeku anan yana gama, fadar Haka ya fice daga dakin'',
Da kyar suka saka kayansu suka fitu, kuwane nabin Saudat da kallon tsana dumin su a ganinsu duk ita ta jamusu halin da suke ciki,,
A wan'nan ranar Saudat Tasha uban duka, ga Kuma saki har ukku daya dirka mata,, a cikin daran ya kureta daga cikin gidansa ku tsinken kara Bai Bari ta daukaba'''
💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢💢
Tafiya take ita kadai a kan titi,, sai zage-zage takeyi duk Wanda ya kalli zeey saiyace mata mahaukaciya'' dumin Bata cikin haiya cinta''
Gashi batada Ku tsitsi duk junior ya kwashe kudadan ta, yar wayar da take daran ma idan ta Kira azu a dauketa itama ya dauke,,
Kuda ta Isa gida Bata iske kuwaba, duk sunyi barci dakinta ta wuce ta zauna ta zabga uban'' tagumi Nailah ce ta fadu mata' a rai.........
*____________________________________________________________*💖💖💖💖💖💖💖💖💖
*🌝kuyi hakuri da bin comment kinku da banayi wlh bana samun time ne Amma nagode sosai da addu'ar ku allah ubangiji ya barmu tare💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻*
*COMMENT AND SHARE*
_💋💋💋dijan kuce💋_