38&39

3.4K 38 3
                                    

💖💖💖💖💖💖
             LOVE SEX
             💋💋💋💋

_{Romacing And Love Story}_

             *~STOR & WRITTEN~*

💗💗💗💗💗💗
                *BY*
       *PRETTY DIGEE*

®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
_{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

        ★{ F J W A}★📝

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

         *PAGE :38&39*

             Tun safe take bidar gidan Amma ta kasa, gani tayi tanbaya harta gashi da karshe dai ta yanke shawarar kumawa gida, har nayi bincike san'nan ta dawo,, da wan'nan shawarar ce ta tare mai adaidaita ta'mai kwatancen inda zai kaita.


Honey Banga wayarba, kiduba cikin aljuhun rigata ya Bata amsa dubawa tayi ta daukuta,, zama tayi a bakin gado duba wayar tayi taganta a kashe Murmushi tayi san'nan ta kun'nata, wayarna tashi tana kukarin saka numba taga shigowar sako har guga uku,, ikon Allah waye Kuma ya turomin wan'nan sakon tana kukarin tashi takaimai wayar idonta'' ya sauka akan numba Wanda ya turo sakun,,

Dam! Dam! Gabanta ya fadi *Miya hada Zeey da numbar mijina harda turomai sako ga Kuma missing call har guda goma* wata zuciyarce tace mata, ki duba Mana ai wayar mijinki ce da wan'nan shawarar ta zuciyarta ta buda sakon,,

Suman zaune tayi tanabin message din da ido, nashiga uku ni Zeey zataima sharri yanzu da Honey yaga message din'nan,, da ya zanyi sake karanta saura message din tayi, inda akayi magana kamar Haka? *Assalamualaikum ango barka da dare nasan yanzu Kana cikin farin cikin auranka Amma abinda nakeso kada ka saki ka kusanci matar ka har saikayi kwak-kwaran bincike akanta idan Kuma kana tantama akan abinda na fada maka ka kirani zaka samu Karin bayani, a wuta lafiya ango* cikin kunar zuciyata ta saké duba dayan message din,,,

Inda yace *san'nan idan kanason wujjuji inadasu kala- kala Kan cewa matarka dantiri Yar bariki ce Kuma Yar lesbian ce hhhhhhhhhh ina tausaya khalil Bayan ta gama bawa maza sun kwakule Mata gindi san'nan zata lallaba ta like maka hummm KHALIL kayi bincike da kyau na barka lafiya* hawaye taji ya zubu Mata lalle Zeey kin cika maci Amana wallahi ku a mafarki ban taba tinanin Zaki iyamin hak.... Bata karasa zancen zucinba, taji alamar shigowar mutun cikin dakin''


Cikin saurin ta goge hawayen ta, san'nan ta dauki wayar da goge message din da message call,, kin duka ajiye wayar tayi, cikin sauri ta shige toilet Dan batason ya ganta Haka,,

💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥

Saudat ce kwace ita daya a daki, sai chading take itada Hafiz da yake yau, yace Mata bazan kwana gidan taba,, tana cikin chading din'ne taga wata bakuwar numba ta Mata Tex, *HELLO* yace Mata Amma tai banza dashi,, bayan mintina biyu taji ya sake turo Mata da Tex *dariya yayi san'nan yace malama Saudat kenan shine kika shareni* cikin mamaki take karanta message din,

Tanbayar kanta tayi wanene wan'nan Kuma a Ina yasan sunana, Bata Gama tinaninba taga ya turo Mata wani video,, kululu taji cikinta yayi Lokacin da idonta'' ya sauka a Kan video, nashiga uku ni Saudat wanene wan'nan yake kukarin min bara za... Bata karasa magana ba taga ya kirata,, han'nunta na kar-karwa ta daga Kiran wata irin muguwar dariya taji anbuga,, *hhhhhhhh malama Saudat kenan da fatan dai Kinga sak...* Katseshi tayi ta hanyar, cewa Dan Allah bawan Allah a Ina ka samu wan'nan vidéo, dariya yayi yana cewa ba abu mai wuya bane a wajena kuma nanda sauran mintina zan yada wan'nan video,,,

Kuwa ya gan... Cikin kuka tace Dan Allah bawan Allah wanene Kai Kuma ka fadamin ku, nawa kakeda bukata Zan baka, cikin jin dadi Mustafa yace ba kudi nakeso ba, tace toh mekakeso saida yayi Murmushi yace *ke nakeso inaso ki mallakamin kanki kuma n'a miki alkawari bawanda zaiga wan'nan vidéo* ajiyar zuciya ta sauke, san'nan tayi Murmushi amma ka, iya tsokana Nida zata wani abune ashe wan'nan ne,,

  Dariya yayi yana cewa, aa wani abune mana kinsan fah Mata irinku ba'a saurin samunsu a arha, dole sai ansha wahala san'nan wani kayatance Murmushi tayi tana cewa, karka damu indai nice karigada kasamu ku Yanzu Idan kana, shirye zaka iya zuwa gidana,,

Wani irin ihun, jin dadi yayi Yana cewa yanzu kuwa gani'nan zuwa Yana Gama fadar haka ya kashe wayar,,

Murmushi Saudat tayi, tana cewa hummm dama a matse nake inada bukatar Wanda zai ragemin zafi, Murmushi gefan Baki ta sakeyi san'nan ta tashi, ta shige toilet danyi wanka,,


   Shiryawa tayi cikin wata hadan diyar rigar barci, san'nan ta sauku kasa Dan jirarsa,,

*⏰Bayan minti 40*

Tana zaune tana shiransa Amma shiru,, shiku Yana waje ya jima Yana hon Mai gadi Bai budemaiba,,

Fituwa yayi, da niyar kwan-kwasa kufar yaji za'a bude Yar fitilar da aga han'nun Mai gadi ya haskamai,, ah ah yallabai Kaine a warhaka murtuke fuska yayi, Yana cewa ka budemin kufa na shiga da motana,,

Budemai yayi ya shige da motarsa aciki,, parking yayi a inda ake ajiye motuci,, san'nan ya fitu ya shige ciki''


Kutumar uba Amma Hajjiya Bata kyauta minba nida nake jira, naje takirani Nima nazu'na kwashi rabuna Amma saidai Inga maza na shiga ciki, mtssss tsaki yaja san'nan ya shige cikin''dan dakinsa......



*🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️*

*COMMENTS AND SHARE*

LOVE SEXWhere stories live. Discover now