32&33

4.6K 28 0
                                    

💖💖💖💖💖💖
        *LOVE SEX*
         💋💋💋💋

_{Romantic And Love Story}_

     ~STORY & WRITTEN~

              *BY*
   *PRETTY DIGEE*

💖💖💖💖
_dedicated to my fan's_

بسم الله الرحمن الرحيم

®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
_{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

        ★{ F J W A}★📝

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/

      *PAGE :32&33*

          A cikin wani katafaran gida, motocin sukayi parking,, a hankali akejan amarya har cikin kanta meman falon, da yasha gyara sosai direct wani dagi aka wuce da ita. Saman bed aka zaunar da ita san'nan kuwa ya mata sallama aka bar amarya daga ita sai halinta.

 
*Bayan wasu mintuci*⏰

Yana kukarin shiguwa cikin gifan, yaji wayarsa tayi Kara alamar shigowar message Bai tsaya dubawaba kawai ya kashe wayar saboda bayason wani ku wata, ya lalata Mai daran farin cikinsa. Saida ya kashe wutar ku'ina san'nan ya wuce dakin da take a hankali ya tura kufar ya shiga bakinsa dauke da sallama, cikin murya kasa-kasa da amsa sallamar sa, zama yayi kisa da ita fuskar sa dauke da wani kawutancen Murmushi,, dariya yayi yana cewa my wife yau baza'a dago a kalleniba,

Ku bakyason naga kyakkyawar fuskar Nan tagice, Murmushi tayi ta Kara sunkuyar da kanta, han'nusa yakai ya bude fuskarta'' a hankali ta dagu tana kallonsa fuskar ta daukeda Murmushi, *Masha Allah godiya ta tatbata ga wanda yayi wan'nan halittar my wife Kinga yanda kikai kyau kuwa harda zata kuba ke bace,, fari tayi da ido cikin shagwaba tace haba my love ai kaima kasan babu wacce ta isa tazu a madadina, datana shine Allah ya barmu tare har mutuwa* shayuta yayi jikinsa ya rungumeta yanajin wani sanyi na ratsa zuciyarsa, my wife ai kema kinsa babu wacce ta isa ta shigu gidan'nan a matsayin matata idan ba keba, *khalil nagine nake daya I love you my beautiful wife* Murmushin jin dadi tayi tana Kara shigewa jikinsa tace *I love you too darling*

Sunkai minti biyu a Haka kamin yace dear, ki tashi muje muyi alwala, batai musu ba ta tashi suka shiga a tare suka dauru alwala, san'nan suka fitu sallah suka gabatar raka'a biyu Danyin godiya ga Allah. Yaji dadi sosai da yaji ta basa amsar daya tanbayeta akan addininta, ledar daya shigu da ita ya jayu musu kazace guda uku aciki da saura kayan ciye-ciye,,

Shida kansa yake ciyar da ita, saida ta kushi san'nan shima yaci, Bayan sun gama cine ta tashi da niyar dauke kayan yace mata, aa my wife ai bazaki Fara aiki tun yanzu sai bayan suna san'nan ya karasa maganar Yana, kan'ne mata ido daya, kunya ce taji ta rufeta tashi tayi ta shige toilet a guje tana rufe fuskar ta,,

Murmushi yayi yana cewa, hummm zan cire miki wan'nan kunyar aiba hakaba zata ita cutar dani, kayan ya kwaje yayi kitchen dasu sauran kazar ya sakata a firji,, saida ya wuce dakinsa yayi wanka ya saka kayan barci san'nan ya feshe jikinsa ta turare masu sanyi kamshi, san'nan ya fitu daga dakin’’ kuda ya shiga Bai gantaba amma yaji karar ruwa a toilet a Lamar wanka take, shida kansa ya dauku mata wata fitinan'niyar rigar barci zama yayi Bakin bed Yana jiranta ta fito¿

Bai jima da zamaba saigata ta fito daure da tawol, cikin nuna jin kunya kunya ta karasa gaba mirowar, my wife me zakiyi? sunkuyar da kanta tayi kasa tana cewa kayan barci zan saka, toh ai saiki kirani nazu na saka miki tasowa yayi yazu, kusanta, aa darling ka bzesh... Bata karasa maganar taba taji ya dauketa cakk, saman bed ya zaunar da ita yana cewa Ina zuwa,, wani Mai Mai sanyi kamshi da turare ya dauku, kusa da ita ya dawo ya zauna Yana sakar mata Murmushi han'nu yakai da niyar cire tawol din sai yaji ya rigesa, plx darling ka barshi banaso nafa cemiki bazan Bari kiyi aiki da kankiba, Babu yanda ta iya tanaji tana gani taji ya cire tawol din yayi wurgi dashi

Rinse idonta'' tayi da karfe shiku ogan naku lokacin da yayi arba da nonuwan dake tsan-tsaye baisan lokacin da yakai han'nunsa saman suba, ita lokacin da taji han'nunsa saman kirjinka ji tayi wani tsoro ya rufeta dumin ita duk iskancin ta, a lesbian ya tsaya bata taba kusantar namiji

  "Saboda mugun tsoron lumemiyar😁

A hankali ya fara shafa mata turare ku Ina' na jikinta saida yabi ya shafamata,, han'nunsa yakai kasan gindinta, wani irin Nishi yayi lokaci guda burarsa, ta Mike sanbul sai albawa take,, jikinta ne ya fara kar-karwa lokacin da taji han'nunsa a kusan gindinta'' batai auneba naji ya kwantar da ita, tare da hade bakinsu wuri guda,, cikin zafi-zafi yake kissing dinta dayan han'nusa nakan nonunta Yana, lallaya mata su'''

Sosai takejin dadin abinda yake mata amma tana tsoron abinda zaije ya biyu baya,

Kayan jikinsa ya fara kukarin cirewa,

Idonta ne sukai arba da katuwar burarsa dake tsaye cakk, kuka ta saki tana cewa plx darling banaso kadaina, tana Kara fashewa da kuka,, baima tsaya sauraran taba ya cabku nonuwan ta Nan ya, Fara tsosar su, wani irin Nishi yake saukewa ita ku sai, ruskar kukanta take tana hadasa da Allah amma Ina yayi nisa,, bayajin Kira,,

Halshansa ya tsura cikin matse-matse gindinta..

Kukarin kwace jikinta take, amma takasa dumin ba rikun wasa yayi mataba, jajayin rinannun idonsa ya dago yana kallon ta cikin kun'nanta yace Dan Allah dear kiyi hakuri bazan miki da karfiba, zanbi a hankali amma dan allah karki hanani plx ya karasa maganar Yana tsura bakinsa acikin nata......

*🙈🙈🙈🙈Kuyi hakuri da wan'nan mu hadu a nex page danjin yanda zata kaya*🤸🏻‍♀️


*COMMENTS AND SHARE*

LOVE SEXWhere stories live. Discover now