💖💖💖💖💖
LOVE SEX
💋💋💋💋_Romacing And Love Story_
*STORY & WRITTEN*
💖💖💖💖
*BY*
*PRETTY DIGEE*®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
_{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_★{ F J W A}★📝
https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/
💖💖💖💖💖💖💖💖
_Alhamdulillah, alhamdulillah thank you so much my Fan's da irin damuwar da kuka nunamin na rashin gani'na Kuma nagode sosai da adu'ar ku, Allah ubangiji ya barmu tare 💋💋💃_*PAGE :30&31*
Murmushi Zeey tayi Wanda, ake cewa yafi kuka ciwo hummm lalle matarnan bakisan ku wacece Zeey ba wallahi indai Ina lunfashi a durun kasar nan, saina kuntata miki a rayuwa sainasa kuwa ya tsaneki, sainasa kin sama abar kwatance,, a gari hhhhhhh dani kike,, wasa musuba mugani nidake Dan halak ba fasa, wawiyar banza jaka zakisan ba'a taba Zeey a zauna lafiya,,
Haka taita surutan tan tana zagin Nailah kamar, tana gabanta,, rigar jikinta ta gyara ta dauki Jakarta ta wuce daga gidan gaba daiya batare da,, tabi takan mutanan dake cikin gidan ba‘‘
*Akwana a tashi babu yuya wajan ubangiji* yau takama laraba yau, ake kamun amarya, Yan uwa da abokan arziki duk sun cika gidan,, kuwa kagani Yana cikin farin ciki, amarya na hangu,, can itada kawayan ta'' fira suke cikin ra'ha da an'nuri,
Bayan la'asar ankasaka, amarya lalle inda Yan uwan, sukayi abin azu agani dumin khalil, a family anfi jidashi mutun ne mai saukin kai, gashi da kyawawan halaiya, shiyasa yan mata da dama sunsha kamai kukan, barar soyayyar su'' amma sam shi baya kulasu, dumin zuciyarsa mace daya ta kamu daso, bayan ita bayajin zai,, iya son wata ya mace, inba Nailah ba,
Amarya Tasha kamshi, Kinga yanda kikai kyau kuwa Kai anty Hindu nibanason zuga, oh zugaki ma nake kenan lalle bakya kallon madubi da Kinga yanda kika canza, sun kuyarda kanta tayi kasa,, tana Murmushi irin na amare😉
Yauwa waini ina, abun nan da Mom take Baki kinasha, tun safe nake bidarsa amma ban gansaba? Dariya Sosai Nailah tayi tana cewa Kai anty Hindu amma kin cika,, naci wlh Momy fa tace karna saki na Baki shi Kisha,, amma idan kinason na Baki, toh saikin amsamin tanbayar da zan miki san'nan¿
Cikin zumudi Hindu, tace yauwa Yar kanwata fadi Kuma minene zan Baki amsa, indai nasani,, hummm anty kenan daman ba kumai bane wai, mewan'nan abum yakeyine da naga keda anty hafsa Kuka nace, akan Momy saita bakushi kunsha, wlh Nima Shan dole nakemai,
Anty kinji dacin wan'nan abun kuwa, ta karasa maganar tana tsuke fuska,,
Dariya Sosai Hindu tayi san'nan tace, ai dama bazaki'san anfanin shan irin wan'nan tsuminba sai 'nangaba kadan, kedai kidaure kiyitasha ango zai kwashi rumu,
takarasa maganar tana kashe mata ido,, tabe Baki tayi kamin ta'tashi taje ta dauku mata, tsumin.
*WASHEGARI*
alhamis sun tashi sai shirye-shirye zuwa wajan, diner ake,, ango da kansa ya turo wata mata mai makeup, Dan tayiwa amaryar sa kwalliya,
sosai ku matar tayi mata wani irin kwalliya, Mai kyau *Masha Allah amarya tayi kyau sosai, Ida har ba farin da kayi wa Nailah ba zaka iya, rantsewa ba ita bace*
Bayan angama mata, kwalliyar mutane suka Fara daukan ta photo, wowww kawata kinyi kyau,, Murmushi Nailah tayi tace nagode 😊
************
Da nayi zatun baza kazuba, Murmushi yayi gefen Baki Yana cewa haba my Zeey ai kema kinsan,, dole nazu kaga niba wan'nan ba Ina aikin Dana saka kasamu kuwa, kaiya gyada, mata alamar eh cikin hanzari Zeey tamikamai wayarta, ya saka mata wata numba aciki, Meka mata yayi har zata amsa, Kuma ya janye ina alkawarin mu cikin isa da takama tace ba yanzu ba san'nan sai kamin aiki na biyu tukun'nan,
Wane irin aiki Kuma Zeey? Murmushi tayi tana cewa idan lokaci yayi zan sanar dakai, ok amma karki manta *idan an'min alkawarin dole ne a cikashi idan daga baya kazu Kaci amanata hhhhhh wallahi sai kayi requiret kinshi* yana Gama fadar Haka ya Mika mata wayar ta, Haba gaye ai kasan tsakanin mu babu haka kuma,, karka mance *Zeey fah takace mallakin kace so Miya kawu wan'nan maganar kawai kadai,ka jira har kayimin aiki na karshe* san'nan na baka kaika, Murmushi jin dadi yayi san'nan yace toh, yaushe ne aiki? Tana kukarin tashi tace Nan bada jimawaba.
A tare suka tashi suka bar wajan.
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
Washegari juma'a daurin aure
*Alhamdulillah an daura auran NAILAHTU UMAR SANI tare da angonta ABDUL KHALIL MUKTAR (watu khalil)* a sadaki 50k. Ango Baki yagi rufuwa, saboda tsabar farin cikin da yake ciki,,
yan uwa da abokan arziki sai tayasa murna ake, ana musu fatan zaman lafiya.
A bangaran amarya kuwa, ji take kamar ta tashi ta taka rawa dan nuna tsan'tsan farin cikin da take ciki.
*BAYAN WASU AWAN NI*
9:pm akazu daukar amarya, sosai Tasha kukan rabuwa da iyayanta, anmata nasiha mai rasa zuciya, kamin a dauketa asata cikin mota.........
*Nima na dauki kekena nayi gaba🚲🚲🚲*🤣🤣
*COMMENT AND SHARE*