36&37

4K 43 12
                                    

💖💖💖💖💖💖
       *LOVE SEX*
       💋💋💋💋💋

_{Romacing And Love Story}_

      ~STORY & WRITTEN~

                     *BY*
           *PRETTY DIGEE*

💖💖💖💖💖💖💖

*بسم الله الرحمن الرحيم*

®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
_{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_

        ★{ F J W A}★📝

https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117/

💖💖💖💖💖💖💖

*Spécial gift to my queen Meerah Yar guzuma 😚 😚 Allah ubangiji ya saukeki lfy 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 thanks you my kankanaty Ina yinki over 💋💋*

My Instagram @pr.etty9601. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=i9xqyalikfz&utm_content=f9aaimf

         *PAGE :36&37*

     Daurewa kawai yakeyi Yana daukansu video, amma shida kansa ya shiga wani Hali,, saida yakai kusan 2mint Yana daukan su kamin, ya lallaba yabai falon dariya ce ta subuce Mai lokacin da yafitu,, Allah sarki abokina kana Chan kana bidar abinda zai rufa muku asiri ita Kuma matar ka tana'nan tana wallewar ta dawani, dariya ya Kara sakawa,,

Ton fituwarsa Mai gadi ke kallon sa cikin mamaki, ikon allah Nida nake jira naji anfara danbe ku naje rabu amma sainagansa ya fito, Yana sharara dariya,, aradu sainaje nayi kume ya faru, tashi yayi ya karasa kusan Mustafa,,

Yallabai ya Naga ka fitu haka, ku baka ganshi bane? Cikin saurin Mustafa ya juyu Yana,, kallon Mai gadi banganeba, kenan kaima kanada masaniya akan abinda ake aikatawa a gidan'nan Bayan idon, Kamal?

Aradu yallabai Zan fadama gaskiyar, abin hajjiya ke aikatawa idan babu alhaji, nanya kwaje lbrin dun abinda Saudat ke aikatawa idan babu kamal,, dariya Sosai Mustafa keyi harda rige ciki Mai gadine yace yallabai Lafiya?  Tsaida dariyar yayi Yana cewa bakumai yanzu abinda nakeso dakai, kada kasaki ka cemata nazu gidan'nan kuma harda shiga ciki, ka Kama bakinka kayi shiru idan ba hakama, ya nunamai bindigar sa yace aikasan aikin soja''

Cikin'' tsoro mai gadi ya daura han'nunsa saman Baki Yana cewa,, aibama zata jiba wallahi yallabai Murmushi Mustafa yayi san'nan ya wuce

Cikin motarsa ya zauna Yana, nazarin abinda zaiyin wata dabara ce tazumai Murmushi yayi yana cewa aikuwa nima zan danata, daga Haka yasha motarsa yayi gaba.

💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥💥

*BAYAN KWANA UKU DA FARUWAR WAN'NAN LAMARIN*

Yau Zeey ta yanke shawarar zataje gidan Nailah, ta tona Mata asiri, duniya tasan kuwacece ita,,
wayar ta dauka ta dan'nawa Gaye Kira tana sanar dashi cewa tafara aikin da tasashi tanaso tayi aiki da kaita, cikin muryar Yan shaye-shaye ya fara magana, toh ya maganar alkawarin mu?

*Dugun tsaki taja tana cewa Allah ya sawaka nabawa Dan iska irinka jikina, Kai inba dakikiba tayaya zaka yarda da cewa Zan iya baka jikina hhhhhh Gaye kenan toh wallahi kaji da kyau gindin Zeey ba irin Wanda ake samun a arha bane, kuma daga yau karka sake,, neman layina tana Gama fadar Haka ta tsinke wayar* shirinta tayi san'nan ta fice daga gidan,,

   Wata irin arniyar dariya Gaye yayi, yana cewa lalle Zeey kin dauku  ruwan,, dafa kanki zakisan kin fadawa Gaye haka, Yana Gama fadar haka yayi wani irin Murmushi wanda shikadai yasan kudirinshi.......

*🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️🤸🏻‍♀️Kuyi maneji da wan'nan har zuwa gobe😚😚*


*COMMENT AND SHARE*

LOVE SEXWhere stories live. Discover now