💋💋💋💋
LOVE SEX
💖💖💖💖💖💖'''Romacing And Love Story'''
*~STORY & WRITTEN~*
*NA*
*PRETTY DIGEE*®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
_{Ƙungiya Domin, wayar da ƙan mata Farin jini writer's domin ci gaban Mata.}_★{ F J W A}★📝
https://www.facebook.com/Farin-jini-writers-association-108359057471117
*PAGE :42&43*
Cikin zafin nama Mustafa ya'yu Kan Hafiz Yana cewa Kai, ni sa'ankane kwarton banza kwarton yoyi mai zina da matan mutane,, kai yanzu ku kunya bakaji kayi Zina da matan wasu Kuma su biyaka tirrr da halinka Wallahi,, uwarka tayi hasarar haihuwar ka ya karasa maganar yana Kara, shaku huyan Hafiz,,.
wani irin karfi Hafiz yaji yazumai kwace rigar huyansa yayi Yana kaima musty naushi a hanci cikin wani irin wuci,, Hafiz yake magana yauzu Kai Dan ubanka kanada bakin magana Bayan kaima ka aikata zina da ita Kuma dadin abun ma bani kadai za'a kirada kwartoba saidai ace kwartaye,, cikin zafin Rai Mustafa ya'yu wajansa wani irin shaku wutansa yayi Yana kaima wani irin naushi a Baki,, Nan take jini ya Fara zuba a hanci da baki,, danbe ya kaure a tsakaninsu sosai suke Dukan juna kuwan'ne daga cikinsu yaji rauni a jikinsa,,
Itaku Saudat take tsaye cikin dima'ucewa, taje ta rabasu Amma ta kasa, da karshema bige Bata maki sukayi,, wani gracy da'a kusan kushera, Hafiz ya dauka ya bugawa Mustafa shi, a kafa wani irin razanan 'nan Kara ya saki Nan take jini ya fara bulala a jikinsa''.
Cikin wani irin yanayi Saudat tayu wajansa,, Amma Ina Hafiz ya damkuta wani gigitance Mari ya shara'ra Mata har guda, biyu yana cewa ke kin Isa kici Amanata da wani toh wallahi daga yau idan na sake, ganinki tareda wani katon banza,, hummm zakice na Gaya miki, Yana kukarin juyawa yaji ta daukesa da wani firgitan cen mari cikin wuci da daga murya, Saudat ke magana kai harka isa kazu cikin gidana ka mareni kuma ka zauna lafiya,,
Dan Kutumar bura'uba karamin dan iska,, toh wlh Bari kaji ba Haka ake barikiba kuma Musty yafimin Kai sau dubu, dare daya takk nayi dashi Amma ya jiyar Dani abinda Kai kakasa,,,
Wallahi! Wallahi idan ka sake taba fuskata humm zakai mamaki na wlh, banza alade kawai mtssssss taja wani dugun tsaki ta bankade shi ta wuce,,,
Karfe 10: dai² ya shigo cikin garin Kano, saida ya biya ya sayu Mata tsaraba san'nan ya wuce gida,, kuda yazu yajima Yana hon Amma Bai gadi Bai budemaiba, saida yayi kusan kusan say biyar san'nan Mai gadi yazu da gudu Dan budewa,.
In'nalillahi wain'na ilhin raji''un Mai gadi ya fada da karfi'' Yana alhaji kaine kudai gizu kakemin ne,, Murmushi Kamal yayi yana cewa nidai kazu ka budemin, jiki na kar-karwa Bala ya karasa budemai''
Tunda ya ajiye motarsa Yana kukarin fituwa, yaji zuciyarsa na bugawa da sauri da sauri,, a hankali ya fitu daga motar sa yanajin wani irin a cikin zuciyarsa''.
Yana kukarin shiga cikin falon ya farajin hayani ya, ga ihun Saudat dake tashi aciki ga Kuma muryar kanti da yakeji'' cikin sauri ya karasa falon Buda kufar da zaiyi yayi dai² da Saudat ta fitu daga kitchen han'nunta dauke da wuka, tana kukarin chakama Hafiz dake kwance saman Musty sai dukansa take,,.
Wani uban tsawa Kamal ya daka musu, cikin rudewa da tsananin bacin rai yake kallon so Saudat saboda tsabar rudewa'' da firgici faduwa tayi kasa suman''miya........
__________________________________