_The secret issues_
*💖JYY💖**26-27*
*_Wattpad_*
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb or Nimcyluv*_Telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ*SELF DU'A🌚👇🏻*
'''Ya Allah ka yarda dani,kasoni kasa mala'ikunka su soni,kasanya mutanen kirki su soni,Allah ka rufamin asiri,kabani sa'ar rayuwa da mutuwa,ka samu rayuwata albarka..Allah ka kareni daga sharrin mutum..Aljan..da dabba,Allah na roƙeƙa ka karenu daga sharrin mai sharri da zargin mai zargi da munafunci mai munafurci da hassadar mai hassada,Allah kasa na gama da duniya lafiya Ubangiji ka sanyamin Albarka..'''Not edited🥱
......Baki Sufyan ya saki tare da jinjina girman jin kai irinna Fahad ɗin,ata rihin rayuwarsa zai iya cewa bai taɓa ganin mutum mai ɗagawa da jijjida kai ba sai yanzu da Ubangiji ya haɗashi da Fahad haka kawai yaji bai masa ba,lkc guda yaji wani matsanancin kishinsa ya dirar maza a zuciya,basarwa yay tare da kallon Afnnerh yace "Muje ki tayani ɗakko kayan matana"washe baki tayi tare da kama hannunsa suka isa gaban wata ƙatuwar mota,bayan motar ya buɗe ya shiga sakko da kayan jiki saida ya gama ya rufe ya ɗibi manyan aƙwatinan ita kuma ta ɗauki ƙanana,yana gaba ta binsa a baya a haka suka ƙarasa cikin parlon,Momma da Mama ne zaune sai kuma Yusrah wacce take kusa da Fannerh,da sallama ya isa yana zuwa ya ajjiye aƙwatinan tare da zama a kan sofa mai ɗaukan mutum guda,Mamace ta amshe da faɗin "Sufyannu manyan yau dake bikin kane ai naganka a gidana ko,gaba ɗaya mantawa kake da gidan ƙanin wan mahaifin naka sbd kirki da yay maka yawa,na tabbatar a hanya ka haɗu da twins ba lallai kasan ka haɗa dangi dasu ba"ƴar dariya yay tare da cewa"yanzu Mama bagani ba and how many time I'm telling you ki daina kirana da wani Sufyanu haba haka nan kamar wani tsohu just say Sufyan shine abun wahala haba Mamana"dry gaba ɗaya sukai.
Miƙewa yay tare da zubawa ƙofar bedroom da aka saka Lovely bbynsa a ciki kana ya girgiza kai yay flat ɗin da aka masa.yadda yake dreving cikin fusata tare dajan motar da gudu shi zai tabbatar maka baya cikin nutsuwarsa,why zuciyarsa zatai masa hk,mai yasa a kullum baya jikin nutsuwarsa da tunaninsa?.
Ina zan ganki when zuciyana zai daina beating a kanki?.
Idan akai da duba da shekarun baya da suka huce ba abin mamaki bane domin ta riga ta zama jinin jikinsa kamar yadda yake da tabbacin itama ya zama jinin jikinta.
Motar ya ficika da ƙarfi lkcn da ƙyar yake buɗe idanunsa wanda suka gama yi masa nauyi.
Wani ƙawataccen murmushi yay wanda ya ƙawata ƙyaƙƙyawar fuskarsa wacce take zagaye da yalwataccen saje baƙi siɗik zai ƙyalli yake.
Tura hannunsa yay cikin tulin sumar ƙansa wacce take ƙwance luff saman kansa.
A ƙaro na farko bayan rasuwar iyayensa yaji wata nutsuwa da kuma farin ciki sun saukar masa,bayace ga dalili ba domin shi kansa baisan dalilin hakan ba abu ɗaya ya sani he is in happiness.
Lafiyayyun jayayen laɓɓansa ya wara cikin lion voice yace “MY SUNSHINE BBY”.
Ƙira'ar sheik Sudais ya saka cikin suratul yaasin,ya shiga bin karatul cikin daddaɗar muryarsa ya nayi yana lumshe idanunsa a haka ya ƙarasu babban asibitin prvt hoptl dake unguwar Folato a garin paskitan.
Parking yay a harabar asibitin tare da kashe ƙira'ar dake tashi fituwa yay daka ciki ganin yadda aka zuba masa idanune yasa shi tsuƙe fuska tare da sadda kansa ƙasa yana tafiya cikin nutsuwa.
Wata nurse dake gefensa ita da wata mata tace.
"wow Rabbi yaban irin wannan mijin a matsayin maɗin rayuwata komai nasa ya haɗu kalli yake tafiya kamar wani ɗawisu".
Taɓe baki yay tare da taune lips ɗinsa a ransa yana mamakin mata masu irin wannan halin.
Ganin bashi da wani tym ne yasa shi hucewa duba marasa lpa.
Sosai ya duba marasa lafiyansa yana shirin fita wani Dr ya shigo da sauri tare da faɗin.
"Dr Fahad pls wata zaka duba babu lpa"
Numfashi yaja tare da faɗin"babu tym"
Cikin sauri Dr ya ƙara faɗin"wlh she is critical condition Asmer ya takura mata"
Jin cutar da yaji Dr ɗin ya faɗa ne yasa shi saurin kallonsa.
Runtsa idanunsa ya runtse da ƙarfi cutar daya tsana ko sunnanta baison jin cutar data takura masa little sis ɗinsa yana jin tausayin duk mai irin cutar.
"where is she?"...yana faɗa tare dayin gaba,cikin rawar murya Dr ɗin yace.
"tana Emergency"
Yadda zuciyarsa ke bugune yasa shi tsayawa daga ƙoƙarin shiga room ɗin.
Dafe zuciyansa yay tare da faɗin"ya rabb"
Yana faɗin hakan ya tura kansa cikin room ɗin,tun daga nesa ya kejin ɗaukewar numfashinta zai ƙoƙarin shaƙa mata inhela suke a baki.
"oya waje"shine abinda ya samu damar faɗe cikin sauri suka fice,a nutse ya shiga mata taimaƙon gaggawa cikin iƙon Allah numfashinta ya fara dai²ta Oxygen ya saka mata tare da ɗaura mata drip ya zuba injection a ciki.
Ganin komai yay nrml ya fice daga ɗakin lkc ya duba yaga 2 saura daɗan sauri ya shiga cikin toilet ya ɗaura alwala.
Yana fituwa ya ɗauki key ɗin motarsa yay waje.
Motar yaywa key tare da janta da gudu ya nufi masallacin juma'a.
YOU ARE READING
JUYAYI
Short Storyher life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life