Back story

583 66 20
                                    

_The secret issues_
     *💖JYY💖*


*32-33*

           *_NIMCYLUV_*

*_Wattpad_*
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb

*_Telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ

         *Hey Guys*
  Ur big writer *MSS FLOWER* pls and be with her follow her on her wattpad accout Check out MssFlower20's profile on Wattpad. https://www.wattpad.com/user/MssFlower20 don't forget to vote and comments, her books
*Ƴar so*
*Sarki*
*Lafazi* and *Gumbar dutse* mss foller ta kuce😘.

     Speacail gift to
  *MaimunaAbdullah* my jaruma i lyk ur w hurt coffee and don't forget to  wash ur hands and stay Safe😅🙇🏻‍♀️😘only u can relate.

#Back to story

Not edited

                ......Haifaffan garin Rano ne shi tun yana yaro Ubangiji ya amshi ran iyayensa sbd hatsarin daya faru dasu,hakan yasa sukaci gaba da zama shida ƙanwarsa Fatima a wajan kawunsu,haka sukaci gaba da rayuwa har girma ya sameshi yaje Cyprus  karatu yay karatu mai zurfi kafin ya dawo ya samu aiki acan,aiki mai tsoka kafin wani lkc ya zama shahararran mai kuɗin gske wanda duniya take taƙama dashi,yana da sauƙin kai sosai ga hqr uwa uba ƙyauta abun hannunsa bai rufe masa idanu ba,hakan tasa kullum cikin ƙyauta yake dalilin hakan ya sanya arziƙinsa ƙaruwa,cikin iƙon Allah haɗuwa da wata budurwar mai suna Khadija sosai suke san junansu kamar basa rabu ba,inda aka samu akasi iyayenta basa sonsa dalilin hakan yasa sukace ta rabu dashi,nanfa ta rufe idanunta tace idan bashi ba sai rijiyar,haka suka ɗaura mata aure dashi da sharaɗin koda wasa kada ta sake ta nemesu musamman yayanta da yafi kowa ɗaukan zafi akan abun shida cousin  ɗinta Fairus wanda ya nuna mata so tun tana yarinya amma rana ɗaya ta gujesa,haka akai auren inda Alhaji Mustapha Rano ya ɗakko matarsa suka dawo Gida nigeria da zama,shekara na zagayuwa suk haifi ƙyaƙƙyawan ɗansu fari tas dashi,yaro yaci Suna Fahad yarona mai wayon gske kuma mai aiki da ilimi ba daka ba,tun yana ƙarami yake da ƙwarjini da haiba uwa uba cikar zati,yana da juriya domin ko kukannan na ƙuruciya bayayi abu ɗaya ya sani zai zauna yayta zana ƙyaƙƙyawar yarinya a papper yana gama ya rubuta "my sunshine bby" haka iyayen zasita dry,haka rayuwa taci gaba har ya isa matakin zuwa university of Cyprus  domin shine ƙasar da tayi masa a karatu,daman tun yana ƙarami aka mai dashi wajan ƙanwar Babansa da zama Fatima wacce ake kira da Momma.

Tayi aure inda ta auri abokin yayanta Alhaji Tijjani wambai,sosai soke son junansu kamarsu yime,saidai shuru bata taɓa haihuwa ba hakan yasa aka bata Fahad lkcn Khadija nada ƙaramin ciki.

Tasha rigima kafin ta samu yay hqr ya tafi karatun,bayan tafiyarsa da wasu watanni aka haifi yarinya inda taci suna Najma,bayan shekara biyu ta ƙara samun wani cikin inda ta haifi ƙyaƙƙyawar yarinya son kuwa ƙin wanda ya rasa,lkcn ɗaya suka haihu da Fatima,inda ta haifi tagwaye.

Ganin bata da wani wanda zai kula da ita yasa ta dawo gidan yayan nata da zama,a tare sukayi rainon Lili da kuma tagwayenta,Lubna ta tasu yarinyar mai hqr da kuma son rashin magana da wahala ta zauna a waje kaga tayi ƙiriniya,a wannan lokacinne Yayan Khadija shida cousin ɗinta suka kawo mata ziyara inda tayi mamaki sosai suka nuna mata komai ya huci,shi daman aure nufine na ubangiji,taji daɗi sosai har saida tayi kuka.

Yaransu nada shekera 5 Alhaji Tijjani ya ɗauki matar zuwa Pakistan,inda ta buƙaci yayanta ya bata wani kasu na daga cikin dukiyar da iyayenta suka bar musu,amma yace tayi hqr zuwa wani lkcn aƙwai wani plan da suke shiryawa kan kuɗi,nan tace bata san wannan zance ba,kan dole ya tattara kuɗinta ya bata kana yace duk abinda ya faru babu ruwansa,baƙin cikin hakan yasa tunda suka tafi bata kirasa ba,sannan bata gaya masa address ɗin inda take ba.

 JUYAYIWhere stories live. Discover now