*💖JYY💖*
*38-39*
'''SARAUTA''' 👸🏼
*_@Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
*Dedicated to*
Yaya Mu'az, Bro Muhammad Ibrahim, N.yareema, First class, Hassan basiru,Al'amee, '''kuna ƙoƙari sosai Allah ya saka da alkairi😍''' 👏🏻Not Edited
..A hargitse Sufyan yayu kan Fahad,Fahad na ganin hakan ya gyara tsaiwarsa tare da harɗe hannayensa a ƙirji,Wani shu'umin murmushi yaywa Sufyan,cikin kiɗima Sufyan yace"wat are you try to see?"gira Fahad ya ɗagawa Sufyan tare mutsa jajayen laɓɓansa yace "i knw u adry heard wat i'm say" wani mugun damƙa Sufyan ya kaiwa Fahad tare da faɗin" are u crzy matar da zan aura kake kira da ur wife,a wajan ɗaurin aurena da matana zaka kawumin maganar shirme kace matanka ne"lumshe idanu Fahad yay tare dayin wani murmushin gefen baki wanda ya ƙarawa fuskarsa ƙyau haibarsa ta ƙara fituwa,annurin dake fuskarsa ya ƙara bayyana,cikin lion voice Fahad yace "Ka daina haɗa kanka da macen da take mallakina,she's always mine not urs understand"ya faɗa cikin ƙaraji da kuma nuni da gargaɗi,ganin rigima nasun kaurewa tsakaninsu yasa gab ɗaya aka zaunar dasu,Fahad ne ya ɗaga kai ya kalli mutum dake gefensa wanda ko ba'ai magana ba yasan jinin Mamynsa ne,cikin fahimtar juna Alhaji wanda ya kasance uba a wajan Sufyan yace "Dr Fahad yaya akai Matar da ake shirin ɗaura mata aure da wani kazu kace matan kane,Alhalin kuwa yasan cewa ita single ce bata taɓa aure ba"jinjina kai Fahad yay tare da ɗan tafa hannunsa saiga Musty yay sallama tare da shiguwa cikin parlour,cikin muryarsa wacce take ɗauke tada jurumta yace "Musty karanta wasiƙar nan a fili yadda kuwa zaiji"
Babu ɓata lkc Mutsy ya buɗe takaddar hannunsa tare da gyara tsaiwa yace.
_Na san kuwa zai mamakin yadda Lubna zata kasance mata a wajan ɗana Fahad,Tabbas Lubna matsayin ƴar take a wajena amma a zahiri banine Mahaifinta wanda ya kawota duniya ba,Lubna ƴarce a wajan ƙanwata Fatima ita kanta bata san da hakan ba sai yanzu idan ta samu labari, wata rana kafin raɗin sunan ƴar da mamata ta haifa da kuma twinst ɗin da ƙanwata ta haifa kasan cewar ta dawo wajena da zama kafin arba'in,ta shine daga zaunan na nufi waje tare da shiga mota na amso wani saƙo wajan abokina wanda ya kasance Miji a wajan ƙanwata Fatima,bayan na shiga mota na dawo ina gaf da shiga gida naga wasu mutane sanye da fuska na girgiza sosai ganin gida suke kallo ba tare dason ganni ba,na rufe glass ɗin mota ta kasan cewar baƙina babu mai ganina na gangara gefen titi,abinda naji mutanan suna faɗa yay matuƙar ɗagamin hankali ɗaya daga cikinsu ne ya ƙara faɗin "Dama ɗaya ce garemu dole ne acikin yara ukun nan mu ƙwashe guda biyu,to dole zargi zai shiga tsakanin yaya da ƙanwarsa,kaga zata kaishi ƙara ƙilama a yanke masa hukuncin kisa,daga nan mun gama da ita domin a plan ɗinmu babu ita zamu koma kan matarsa Khadija domin ɗaukan fansa" cikin tsoro na ƙara mai² ta kallamar “Fansa” wacce fansa? Shine abinda nake ta tunanin har lkcn dana rubuta wannan wasiƙar ban samu amsa ba,dan haka Lubna ƴar uwace a gareka Fahad “Afnerh” itace ƴarta amma bama mata kallon ƴar wannan Lubna itace farin cikina jin daɗina,bayan na gama jin abinda suke cewa har suka bar wajan ban kunna mota ta ba,bayan sun tafi na shiga cikin gida ina zuwa na tarar dukkansu suna bacci,ƴarta na ɗauka sannan na shiga ɗakin ƙanwata Khadija na ajjiye na ɗauki ɗaya daga cikin yaranta,kasan cewar kaya iri ɗaya ne a jikin jariran ga kuma yanayin halitta ɗaya abune mai wahala kasan anyi sauyin beby,nayi hakanne kuda sun ɗauke to bafa duk yaranta suka ɗauka ba,na salwantar da ran yarinta bisa farin ciki ƙanwata sbd Dr ya tabbatar ba zata sake haihuwa ba,tun cikin daren na tafi Matata na shaida mata kada ta kuskura kuda wasa ta ɗauki Nono ta bawa yarinyar domin bansan mai gaba zata haifar ba,cikin sa'a ba'a ɗauki beby ko guda ba sai kawai na share aka raɗawa yara suna inda nina zaɓi sunan Lubna sannan na zaɓi sunan ƴarta Afnerh, a lkcn da Mamana ta tabbatarmin ba zata auri Faisal ba saina yanke shawarar haɗa aurenta da ɗana Fahad a ranar da aka ɗaurawa ƴar uwarta aure da Faisal a ranar da daddare aka ɗaura auren Fahad da Lubna_
YOU ARE READING
JUYAYI
Short Storyher life is ending becouse of her biogical brother,he rapping her the frist tym that he see her in his life