pregnant

689 82 33
                                    

_JUYAYI_

_Wattpad:  *Nimcyluv*_

*56-57*

  Wannan page ɗin gaba ɗayansa sadaukarwa ne ga *M.K PLACE* ngd sosai da addu'oinku gareni ubangiji ya ƙaremu da lpa baki ɗayanmu,Allah yabar ƙauna da zumuchi ina maku sahihiyar ƙauna har zuci😘wlh ina sonku da gske mg special writers Allah ya ƙara mana basira da ɗaukaka baki ɗaya.



Saukar numfashinsa cikin kunnanta yai² da ɗaukewar nafa numfashin sbd sabon yanayin daya saukar mata a yanzu,tsigar jikinta ne ya fara tashi ga wani abu mara daɗi daya shiga yi mata yawo a jiki,tsoro da fargaba gaba ɗaya sun gama cika mata zuciya,gaba ɗaya ta shiga ruɗu da juyayi domin ba tayi tunanin wannan abun a dai² wannan lkcn ba,kukawa ta shigayi da numfashinta dake ƙoƙarin ɗaukewa da gske,nayayin yadda naked body ɗinsa ya haɗu da fresh skin ɗinsa ya ƙara zautar dashi tare da ƙara tura tongue ɗinsa cikin kunnanta ya shiga guga mata sajen fuskarsa,a hankali ya janye jajayen laɓɓansa dagq cikin ears ɗinsa ya shiga manna mata kiss a naked body ɗinta,cikin salo ya ɗura tafin hannunsa a saman lafaffan cikinta ya shiga shafawa tare dayin sama dashi,wni ajjiyar zuciya ta sauke lkcn da taji saukar hannunsa saman albarkatunta,cikin fitar hayyaci ta shiga girgiza kanta sbd tsoran da yagama ratsa zuciyarta,jajayen narkakkun idanun ya zuba mata yana jin wani irin tausayinta na ratsa zuciyarsa,da ace zai iya rabuwa da ita da yay hakan amma shi kansa abin a tausaya masa ne,wani irin masifaffen feelings ne yake barazanar tarwatsa masa mara,a hankali yar copping face ɗinsu cikin daƙushasshiyar murya mai nuni da zallar abinda mutum keso yace "pls wify ki tausaya boobynki"ya faɗi hakan yana ƙara shigewa jikinta tare da ware laps ɗinta jikinsa na rawa da ɓari ya shiga neman hanya,zafi da raɗaɗin da taji ya fara tsata yasa ta buɗe baki zatai kuka yay saurin sanya bakinsa cikin nata ya shiga bata wani lafiyayyiyar sumba mai tsaya a zuciyar dukkan wanda akaiwa,runtsa idanunsa sbd jin yadda kansa ke tsarawa tare da juya masa,ganin idan baiyi da gske ba bazai taɓa samun hanya cikin wani guzari daya zo masa ya shiga karatu addu'ar dasuwa da iyali kana ya shiga jikinta da ƙarfi,ihu da ƙara suka saki lkcn guda yayinda tayi ihun a zaba data shige wacce bata taɓa tunanin aƙwai irinta lkcn kaɗan ta fita hayyacinta banda girgiza kai haɗe da taune bakinss dake cikin nata babu abinda take,nutsuwa farin ciki sune suka sauka a zuciyarsa da kuma gangar jikinsa,wasu hawayen farin ciki ne ya shiga fita daga cikin idanunsa yama rasa mai zaiyi gaurantakar zai sauke mata ko kuma tuzuruntakar jinsa yake a sama gaba ɗaya kansa ya juye cikin fitar hayyaci ya suma shige jikinta ya suma raya sunnar ma'aiki  kamar yadda yazu a addini,banda surutai da sanya mata albarka babu abinda yake sosai yake raya daren cikin nutsuwa da kuma ƙwarewa kafin wani lkc baiwar Lili ta fita hayyacinta ko hannu bata iya ɗagawa sai hawaye dake ambaliya cikin idanunta,gaba ɗaya fuskarta ya haɗe majina hawaye ta haɗu tayi jajir,bai samu nutsuwa ba sai daf da kiran sallar asuba,kana ya saki wata ƙara tare da faɗa jikinta ya rungometa tsam a faffaɗan jikinsa ya suma fidda wani numfashi,lkc kaɗan wani zazzafan zazzaɓi ya rufesa su duka biyun,yayinda Fahad fever ɗinsa ke nuni daya samu kuma ya zama cikakken namiji kamar yadda yake fata,ya fitar da dukkan wani sifam ɗinsa wanda a koda yaushe yake takurasa gefe guda kuma ya juye dukkan wani sha'awarsa gareta dalilin hakan zazzaɓi ya rufesa,zafi da wahalar data sha ga kuma yanayin jikinta da ba lpa gareta hakan ya haifar mata da zazzaɓi cikin ƙashi haɗi dana fata,yadda take fitar da  numfashi da ƙyar ne yasa shi dawowa hayyacinsa,a hankali ya zare jikinsa daga cikin jikinta tare da mirginawa gefe ya zuba mata gajiyayyun idanunsa yana jin wani sonta da ƙaunarta na ratsa sassan jikinsa,jawota yay jikinsa ya matseta ya shiga sanya mata albarka lafewa tayi jikinsa tana sauke numfashi murmushi yay tare da shafa mararta yace "ƙwailata kin sanyamin farin ciki wanda ban taɓa shigarsa ba,nayi imani da Allah yau ƙwaina zaikai ga raga nan da 9mouth zan sami beby Allah yay maki albarka"kanta ta cusa cikin ƙirjinsa  ta sakar masa ciwo tare da ƙwaɓe baki ta shiga kukan shagwaɓa,dry yay mata cikin ɗauriya ya miƙe da ita a jikinsa suka nufi toilet,da kansa yay mata wanka kana tayi na tsarki kafin ta gama ya gyara ɗakin tare da sauya bedsheet, paryer mat ya shimfiɗa masu sannan ya tada sallah itama tayi a zaune tana sallah tana kuka har suka idar,ɗaukanta yay cak ya azata bisa bed kana ya cire jallabiyar jikinsa itama ya cire mata,sosai yay hugging ɗinta yana ɗan bubbuga bayanta,ƙoƙarin ƙwace kanta take amma ta kasa gane haka yasa a hankali ya sanya bakinsa cikin nata kana ya rufesu da duvet.




Bayan Lubna tabar Sufyan a babban parlour yana shan giya,sai abun ya ƙara ta'azzara haka ya dinga ƙwanƙwaɗar giyar har saida ya shanye tas,cikin maye ya miƙe yana tangaɗi ya nufi ɗakin Afnerh,tana ƙwance taji an faɗo kanta ana shirin rabata da kaya jikinta,da sauri ta hankaɗesa yay baya sbd tun dga wannan ranar bata ƙra yadda dashi ba, ƙara kusanto ta yay ta ƙara ja baya da hannu ya shiga nunata yana lumshe idanu  cikin sarƙewar murya yace "sai naga bayansa,Fahad ya shiga tarkuna yau shine zai ƙwanta da matar da nake sha'awa nake burin kasan cewa da ita,yay kaɗan saina kashe i will kill him ehhh na faɗa"nan ya dinga surutai marasa kan gado,ƙara nufuta yay tare da cillata kan gado ya faɗa samanta ta saki wata ƙara sbd wahala,ganin da gske so yake ya ƙwanta da ita ta sakar masa cizo a hannu babu shiri ya fara dawowa hayya cinsa ya zuba masa idanunta cike da takaici yace "kije ba'aso ma,ke bana sonki ma na sakeki saki biyu"yana fɗin hakan ya zari key ɗin mota yay waje,kuka ta saki tare dayin hamdala haka nan taji tayi farin ciki da sakin da yay mata,wajan 2 minutes ya dawo ya cillo mata takaddar saki tare da ficewa da sauri yana tan gaɗi,kuka ta shiga rerawa wanda bata san dalilin yinsa ba,a haka har bacci ya ɗauketa a wajan,Sufyan na fita ya faɗa cikin mota tare da janta a guje har wani tashi sama ta keyi kamar zata faɗi haka yayta yawo a wajan harya tsaya a wani haɗaɗdan club parking yay tare da shigewa ciki yana shiga idanunsa suka fada kan wata haɗaɗdiyar yarinya ƴar zamani wani yawo ya haɗiye nan take mararsa ta karta,yana cikin maye yaje yaja yarinyar suka nufi wani ɗaki cikin son ransa da kuma rashin tsoran Allah suka shiga aikata alfasha _(Ubangiji ya tsaremu da tsarewarsa ka rabu sa son zuciya irin wannan Allah kasa mana tawakkali)_ haka suka dinga lalata har kiran sallar asuba.



Ango da Amarya basu tashi ba sai wajan 12😝soyayya daɗi,a tare suka buɗe idanu tare da saukesu a cikin idanun junansu,ko wanne na wassafa irin son da yakewa ɗan uwansa,murmushin ƙarfin hali ta saki dan bata son nuna masa gazawarta,hannu tasa ta shafi sajensa cikin daddaɗar muryarta tace "mrng my happiness"sumar kanta ya shafa kana ya murza lips ɗinta yace "mrng too my ƙwailata"turo baki tayi ta shafi lallausan gashin ƙirjinsa cikin shagwaɓa tce "uhm uhm a'a"gira ya ɗaga mata cikin do da ƙauna ya sunkuceta sama ya nufi bathroom da ita.

Sai wajan 1 suka gama shiryawa ya mata magani tasha kana ya rufeta da bargo,hancinta yaja yace "u're my life my happiness kice komai nawa"ya faɗi hakan yana sakar mata kiss a gefen lips ɗinta,kana yay waje tare da rufe mata ƙofar,gana ganinsa zaka san yana cikin farin ciki da ƙwanciyar hankali.



Rayuwa kenan anyiwa baba Habu aiki kuma an samu nasara,yayinda a ƙwana biyun nan Amarya kuma Uwar gida take fama da ciwon kai bata cin komai sai chocolate ƙwaɗon zugala,gwajin farko a tabbatar da shigar ciki na sati biyu,farin ciki wajan Fahad ba'a mgn haka ya dinga rabon kuɗi wa almajirai da kuma masallatai,a wannan ranar kuma lili ta nuna masa ƙadarorinsa wanda ta maida cikin email ɗinta saida yay sujudul shukkuri yaywa ubangiji gdy.

Najma uwar biyu itama ta kamu da samun ciki na tsawon sati uku,wanda ta tabbatar cikin Sufyanne sosai ta shiga tashin hankali ta fara ladamar haɗin kan data basa taci kuka ta gode Allah.

Yau aka sallami Baba habu daga asibiti a hankali Fahad yay parking a compund na gidan ya fitu,yana gama Uwande na bayansa sai Musty daya riƙe baba habu a haka suka ƙarasu cikin,Da farin ciki Mama ta amshesu Fahad wajan matarsa ya nufa ya zauna kusanta,idan mutane ya faka ya sakar mata kisa kana ya aza ƙafartaa saman cinyarta ya shiga matsa mata,hakan yay mata ta lafe cikinsa babu jimawa bacci yay gaba da ita,Haba habu da Musty suka nufi ɗakin da aka basu kana uwande ta zauna suna hira da Mama,Najma ce tai sallama tare da shigowa cikin parlour,Uwande ce ta ɗago kai cikin sauri ta miƙe tare da nuna Najma da hannu cikin ɗaga murya tace "Hansai!!!!
  *_sorry guys kunjini shuru wlh bana da lpa 2days ina ƙwace a hospital🙁ku sani a addu'arku dan Allah dan Annabi kuyi share,kada ku manta ina buƙatar comments ɗinku 😍😘dan Allah ai comments_*

 JUYAYIWhere stories live. Discover now