Chapter9

72 1 0
                                    

Ranar Daurin auren unguwar gaba daya ta cika da jama'a mostly yan nigeria ne da kuma mutanen His excellency na nan Qatar ne
Uncle Muhsin ya shiga cikin jama'a chan yake tambayar cousin sister din Layla daughter din Abdullahi aroz whereabouts din Layla amarya Maya tace mishi tana cikin daki ya wuce mutane ya shiga ya ganta zaune ta hada kanta da guiwa gabanta ga akwati tana hada kaya da alama bata gama hada kayan ba ya zauna kusa da ita ya dafa ta sai ta dago idonta duk ya cika da hawaye yace haba amarya sai ta kara fashewa da kuka sai ya tsaya yana kallonta bai taba nadamar hada yarshi da modibbo ba sai yau, matuka yayi nadama kamar yayi tsuntsuwa yaje yace a fasa kawai sai yaji muryarshi na tambayarta akan a fasa auren ne? Sai tace uncle Muhsin Ina sonshi fa amma shi baya sona sai yace haba layla how can you believe wani 'da namiji zai ce naya sonki? U r a beautiful soul in and out don haka dole a soki kuma dole modibbo ya soki, ya mike yace get ready immediately after the lunch reception zai zo ku tafi yayi tafiya kadan ya juya mata baya yace layla I trust you sannan yace get him on your knees karki mishi da wasa wallahy modibbo dan duniya ne sai ya wuce
After juma'at prayer aka daura auren Ahmed(Modibbo) Ali Ammadu & Layla Aman Aroz akan sadaki akan 9.500 qatari rial miliyan daya kenan kudin Nigeria bayan 3hours da daura aure sun gama cin abinci sai mota kirar Range Rover Jeep black da black tint ta paka kofar gidan Abdullahi aroz kamar ba'ayi taro ba a layin some hours ago yayi dialing number dinta ta fito daga toilet kenan taji phone dinta na ringing data daga taga modibbo thou she saved his number from his message tayi answering bayan bugun gaban da take fama dashi, yace layla tace na'am sai taji duk duniyar nan ba wanda ya kai Modibbo iya kiran sunanta sai tace na'am yace Ina waje da fatan kin shirya saboda flight dinmu zai fara boarding in less than 3hours DanAllah kiyi sauri sai tace toh gani nan sai ta mike bayan yayi ending din call din ta kalle anty maryam data sallame sallah agefenta sai tace anty kinga wai yazo yana waje wai in fito mu tafi flight dinmu zai fara boarding in less than 3hours, nan take anty ta mike ta dauko handbag dinta ta bata wani gorar ruwa tace bude jakar ki ki saka wannan chan cikin kayanki tsumi ne maganin mata ne make sure kinayin wankan tsarki kishanye shi, ta kuma dauko wasu roba masu Marfi guda biyu tace kisha da madarar amma dayan nan ki hada da zuma anty maryam ta saka mata su acikin bag din da kanta ta kuma mika mata wani kulli a leda tace kinga wannan garin ja zaki jika Aruwa kiyi tsarki da shi ga humran mata ki dinga shafa shi duk kika fito daga wanka kafin am ki tsane jikin ki DanAllah layla ki tsare duk bayanin danayi miki na jiya dana dazu har da na yanzu. Anty Maryam ta fita ta sanar da mutanen gidan ango nawaje aka fitar mata da luggage dinta ta fito cikin shigar black after dress wanda keda belt a waist ya fitar da shape dinta not that much gashi tayi parking din gashinta tayi rolling sai ta fito balarabiyar asali aka kaita ta gama sallama da kowa sai ta fito daga cikin motar modibbo ya hango ta jikin zuciyar shi wani abu yace mishi ga balarabiyar ka kai kuma abunda Allah ya baka kenan yace ga abunda nakeso chan wata uwa duniya bude kofar motar da akayi shine ya dawo daga tunanin da yakeyi ta zauna a baya kusa da shi driver na gaba wurin tuki sa'id yana a gaba alokacin da ta dago ya kalleta sai yaga kuka takeyi sosai amma ba sauti sai ta bashi tausayi aranshi yace wannan yar Ka kankaniwar yarinyar DanAllah ya zaiyi da ita saboda Allah mey ma zata ce mishi ko da mene zata ciyar da shi kawai sai ya kawar da zancen aranshi sun dauki hanya kenan sai sa'id yace amarya layla kiyi hakuri manah Sai Modibbo yace bata sona ne shiyasa take kuka sai tace nooo it's not like that cikin kuka sai ya kuma dago da kanshi ya kalleta ita kuma tana share hawaye sai yace toh what is it? Tace all my life ban taba barin mommy ba yace Akwai farkon komai a rayuwa. Nidai Ina da shawara guda biyu zuwa uku gareka ango maigida ya juya yana kallon modibbo yana dariya Modibbo ya watsa mishi harara yace toh Ina jinka sa'id yace hakuri shine jigon zaman lafiya sannan gaskiya sai kuma ka saurara sannan ka fahimta kana ji na ko cewan sa'id Modibbo yace ai dole in saurare ka baba sai na gaba yayi murmushi yace Gimbiyar YOLA layla sai ta dago ta kalleshi idonta ya Kumbura sai yaji ta baashi tausayi sai yace kyauta guda biyar zan baki a yau masu muhimmanci wanda Idan kika dauka zasuyi miki amfani a zaman rayuwa dawannan dan duniya Sai Modibbo yayi murmushi a lokacin da yake kada kafa da kai kamar sarkin Medina sa'id yace ladabi da biyayaya saboda kece karama kuma haka Allah yace sai kyautatawa ko mahaukaci kika dinga kyautatawa sai ya soki balletana sarki kuma Governor yaro da kudi abokin tafiya manya Modibbo ya watsa mishi harara sa'id ya kuma cewa tsabta tana taka rawar gani Sosai ya ma'aurata, yace iya girki da kwalliya wannan zamuce gyara kenan sai last but not the least addini, lallai Allah bazai bari ki wulakanta ba sannan namiji yana jin shakku da tsoron cutar da mace mai ibadah saboda yana ganin nan take Allah zai hukuntashi kuma tabbas hakane Allah baya hakuri ya kyale wanda yaci zalin nace mai pure heart sai ya ce kuma ka dai ji abi ahankali

Laylatu Aman👑Where stories live. Discover now