Chapter 18

42 3 0
                                    

Ko gaisawa Haj Halima bata bari sukayi ba sai cewa tayi na samu hanyar da zan kwace encina. Kinsan yar Sarkin kano, yesmin ko? Haj sekina tace na'am toh da ita nakeso in hada da 'dan gidan nan tilo haj sekina tace ina fahimta wato kina nufin Ahmed(modibbo) yace ya auro ta Haj Halima tace tabbas haka nake nufi sai Haj sekina tayi shuru chan tace tayaya zaki kwato encinki kenan gimbiya sai Haj Halima tace idan yesmin ta fara ajiye kwai tunda waccan har yanzu shuru kinga sarki fa daga kano yake kuma fa sai yadda mukaso zamuyi saboda zan mulke yesmin ita kuma ta mulki Ahmed shikuma dan gatan duk abunda yace shi za'ayi kinga dai nike juya power stery Haj Sekina ta fashi da dariya tace tabbas haka ne dai dai don bazai yu ku tabbata yan kallo ba ace komai sai hilda da 'danta haba abun yayi yawa Haj Sekina ta kuma cewa amma ta ina zaki bullo wa maganar kai tsaye zaki ce kin bashi ko kuwa? Tace ai wurin Mallam Shuaibu zamu je zuwa da yamma haka sai yayi muna bincike ya gayamuna abun yi Haj sekina tace toh tabbas zanje in dawo sai ta mike sai haj halima tace ina zaki zanje visiting din Zainaba dita kinsan yau ake visiting ki shirya kawai idan na dawo sai mu wuce amma ki kirashi don yasan da zuwanmu haj halima tace toh shikenan nagode

Tana kwance a falonta na sama acikin kujeru masu laushi sosai sai taji anyi kissing dinta har jawo lebenta sai tayi saurin bude idonta don kamshin mijinta taji sai ta mike ta fada jikinsa tana fadin shine baka cemun yau zaka dawo ba inyi maka tuwo yace ai yanzu ma bata bace ba gimb. Motsa kimun tuwon danAllah tace yanzu kuwa my love sannan tace how was it? Sai yace it was fine amma anyi mun ta'adi ba saboda akwai wani old friend dina he was incharge of the account dinda akeyin payment gaba daya garin ashe he emptied da acct kuma hes nowhere to be found thou za'ayi tracing dinshi down nace na yafe mishi aci gaba daga inda ya bari nayi fixing new leaders sai na taho yau kawai sai tace Allah sarki Allah ya ganar dashi kai kuma Allah ya mayar maka da alkhairi yace ameen my dear sai ta mike tace bari in shiga kitchen nazo da garin tuwo ai sai yace shine amfanin mace ai yanzu lets say kina nan dani am very sure ba abunda zan nema in rasa sai tayi murmushi tana fadin duk akan tuwo jama'a sai ya shige tuwo yana fadin kin gano so soon yan matana
Bayan ta shiga kitchen ta bude sachet din semolina ta saka ruwa a tukunya sannan ta dauko cow meat fresh ake kawo musu duk duka bukata sai su saka a frigde, ta wanke ta zuba a tukunya tare da albasa da kayan kamshi she came with alot that she will need a kitchen after ya fada nuna sai ta zuba naman kazo da stock fish bayan ya nuna sai ta sauke tukunyar ta hada kayan miya with alot of ginger and garlic and a little pepper ta tsayar da ruwan miya sannan ta hada su boiled meat,chicken & stock fish a acikin ruwa miyan ta basu time ya nina sosai sai ta zuba fresh fish tare da crayfish sannan ta kada miyar kunewa bushshashiya ta toke tuwon ta kwashe tayi serving a dinning taje kiranshi sai ta sameshi yana waya yana fadin eh amma ba wai ta dawo bane ba dukka zata koma tayi law school inaga almst a year sai yayi shuru wato yana sauraren abunda ake fada acikin wayan sai chan yace aww ni kasan zan iya hakura da mace ya fashe da dariya yace ni wlhy abunda ke satisfying dina ba nan kusa yake ba sai ya kara kwashewa da dariya bayan ya gama saurare
Abunda ya daure ma layla kai shine all this while he doesnt get a satifaction shiyasa duk chance inda zai samu zai yi amfani da ita tace lallai yafi karfinta sannan tayi knocking tace ta gama ranka ya dade sai ya mike yana fadin kamshin kawai ya ishe cikina amma sai na 'dan'dana sannan zan gano ko sai ta daga kai alamar haka ne ta jere mishi a dinning table dinshi na falonshi sannan ta zagaya zata wuce yace ina zaki tace zanje kitchen in dauko pineapple drink ne yace yawwa amarya aww ashe fa kin tsufa ko tace nikam ai ba yau nake ba sai yayi dariya yace nikam sabuwa kike awurina har yanzu tace hmm kodai har ka fara tunanin karowa yace mata nawa aka ban ina dodging tace toh karon nan akwai wadda ka karba ya fashe da dariya ita kuma ta sha mur yayi dariya sosai har da tari yace ban karba ba yaushe rabona da kasarku balletana ace ga mata tace ai kana komawa zasu dinga zarya yace su wa kenan tace matan manah yayi dariya yace layla ta amsa da na'am yace ba mata bane agabana ba kinji tace hmmm yace ki yarda da modibbonki manah tace toh naji yayi dariya yace kinji kenan ba wai kin yarda ba kawai sai ta mike ta wuce ta bayanshi ta hau sama abunta taje tayi kwanciyarta a dakinta dayaga haka yasan lallai maganar ta taba ta inba hakaba layla mai hakuri sai ya shareta yaci abincin shi sai da ya koshi sannan ya wanke hannunshi ya fita waje ya tsaya yana waya kusan 3hours ya hawo sama ya samu bacci ya fara saceta sai ya tabata a hankali ita ma sai ta bude idonta a hankali yace mata tazo suje shopping mall manah tace noo ita she dont want to go out yace baby i insist get ready ai kuwa she has no choice tayi kwalliya jikin dark pink jeans and white shirt ta daura vintage veil ta dauko wayarta suka nufi mota suna tafe yana bata labari tana dariya amma duk ta kalleshi sai taga wanda baya sonta a idonshi
Suna kwance akan gado shi yana taba wayarshi ita kuma tana wasa da yan yatsunta chan sai tace zan tambayeka wani abu sai yace ina jinki tace can you please be honest with me yace why not? Tace meyasa ka aureni, dani dakai munsa bawai don kana sona bane yasa ka aureni ba sai yayi shuru chan sai ya fara murmushi sai yace ur smile got me the first time i set my eyes on you then ur dimple mostly your eyes baby sai tace saboda murmushina idona da kuma dimple dina yasa ka aureni modibbo u r not serious danAllah be serious now u promise yo be honest with me kai tsaye yace saboda a daina damuna da maganar aure shiyasa na aureki tayi dim bayan ya gama fadin haka da minti biyu wani shuru ya biyo baya sai ya kalleta yace i had no idea that you will be a part of me sai ta kalleshi tayi murmushi sai chan yace you became my safe heaven ya kara fadin kinsan wani abu tace a'ah yace da ina karatu na first degree dina a London na taba mafarkinki, am not sure ko kece na gani but yanzu am very sure kece yace kin saka kayan kamar kayan fulani yace not actual kayan fulani but saki dinnan nasu dark maroon zani da riga kin daura dankwali ki sake gashin ta baya kuma kin fitar da wasu a gaba yana labarin tana kallonshi sosai da ban mamaki sai ya kara fadin ina zaune acikin mafarkin fa akan wani bench dake bakin department din mu saboda an kewaye wurin da flowers it was a small garden then i dont now gaskiya tunda wannan mafarkin its almst 10years fa kinzo kin jawo ni kika ce ga wasu zasu duke ki that inje in rama miki sai nace miki wai ina iyayenki ni ban iya fada ba sai kika ce ba ance kanada doki ba kuma ance kanada fadawa ba kace su rama mun kinta kuka kina share hawayenki sai na tashi tabi bayanki muka je wani wurin yaki see from that garden it immediately changed to wurin war fa the i saw me fighting ina irin bahubali i automatically changed to his fights strategies sai ya fashe da dariya yace dana gayama Nura alokacin cewa yayi duk yadda akayi na kalle movie din yaki b4 sleeping sai suka fashe da dariya tare har tace are you sure thats me yace yes kece manah thou a mafarkin ansa miki effect din duhu bakida haske sosai sai dai ur hair wasnt curly ya taba gashinta yana wasa dashi yace where ur hair ever straight tace noo i was born like this with a natural curly long hair ...

Laylatu Aman👑Where stories live. Discover now