Cahpter11

75 1 2
                                    

Bayan kwana biyu sukayi shirin zuwa medina, suka shiga flight from riyadh to medina 1hour 30minutes ne suka sauka a zamzam hotel sannan sukayi niya suka sauke farali layla agaban dakin ka'aba sai addu'ar data manta gameda rayuwarta da wanda yayi sanadiyyar kawota ta rokar masa mafi alkhairi ko a ina yake koda alkhairi din ba tare yake da'ita ba tunda abun nasu sai ahankali ita kuma yana fice mata daga rai a hankali ahankali sunyi kwana biyar a medina inda aka kuma hada su daki daya amma bini bin tazo dakinsu azi wurin azi da anty rahma da kuma khadija (maman khalid) har anty rahma tace wai ke layla bangane ba wannan wane irin salon soyayya ne mu koya muyi ma mazajenmu sai aje daki ayi soyayya da miji minti biyu kuma sai adawo nan a baje koli toh bari in gayamiki su maza suna bukatar akula dasu sosai ba wai a dinga jan'aji ba sai maman khalid tace ke nima na lura ko wani maganar arziki batayi da mijin yar nema gashi kuma ta kunsa azi tace kai da gaske anty rahma tace baki alamu ba maaamah ce tace ya kamata suje suyi confirming saboda its wrong tana da karamin ciki kuma tana shan sanyi wlhy zata saka ma baby mura layla ta bude ido tana fadin waye keda karamin ciki? Suka hada baki suna fadin ni, tayi dariya sosai sannan tace musu wlhy banida ciki gwara tun yanzu ku yarda anty rahma tace kunyi test ne layla tace ba wani test bani dai ba komai wlhy maman khalid tace ban yadda ba wannan yar yarinyar mey ta sani suka ce ai kam chan tare his excellency yana waya very late a falo sai modibbo ya fito daga daki zai fita sai his excellency ya kirashi yazo ya tsaya bayan ya gama waya yace kai modibbo na lura baka da wayyo yau ma ice cream din zaka kara siyo mata? Modibbo yace wace? Ita matar ka, ita batada wayyo ka biye mata tana ta shan sanyi gata da karamin ciki wlhy zata haihu 'da mai sanyi ka hanata shan ice cream ta hakura modibbo kanshi ya daure bai san lokacin da yace waye mey karamin ciki? His excellency yace ban sani ba sai modibbo ya amsa maganar baban na shi ya fita yana tunatin layla ce musu tayi tana da ciki bari idan ya koma zai tamabyeta
Yaje ya siyo pizza da ya dawo yasameta tana karatun novel a wayanta yace layla kince ma su maamah kinada ciki ne? Ta tashi zaune tace nima fa haka kawai su anty rahma suka sani a gaba wai ina da ciki nace musu ko kwai ban da shi sai ya tsaya yana kallonta ta kara kyau sosai kuma ta ciko dukda ita ba siririya bace ba ai amma ta dan ciko ya kai dubansa ga nonuwanta gasu a tsaye acike dab mashaAllah yana hango kan nonon saboda rigar bacci ta sa yaji wani kwadayin ta kamar zai tsinka tunaninshi nan take hankalinshi ya fara gushewa ita kuma tana nan tana zuba uban surutu sai jinta tayi kawai an janyo ta sai jikinshi ya lalube bakinta ya fara tsotsa bakin sosai ya saka hannun shi a cikin rigarta yana ta wasa da su chan ta kwance kanta ta mike tsaye sai ya koma kan kujera yace mata tayi hakuri ta kwanta abunta
Daga ranar ta fara jin tsoronsa dukda tasan da wannan kuma tana lura da yanayin kallon da yake mata amma dai ta shiga tsoronsa sosai matuka
Washegari ya shirya ya fito yayi breakfast tare da iyayenshi yace zai je king khalid military city zai 1hour trip by flight zasuje wani meeting sai maamah ta kada baki tace baza ka da matar ka ba? Yace noo ta zauna anan his excellency ya daga kai yana kallon 'dan nashi yace toh Allah ya gafarta modibbo saboda mey? Daddy aiki zanje kuma wlhy layla nada rigima fa sai mama tace a hakan? Ko magana batayi fa cewan maamah yace tana da magana manah modibbo ya bata amsa sannan yace da muka je greece chef harry ya shigo daki kawo mun drinks wai ashe ta saka karamar riga ni ban lura ba na bashi go ahead din ya shigo shine fa tazo ta fara rigima dani his excellency yace amma kai gabou ne modibbo ya tsaya yana kallon dad dinshi yace waya ce maka ana wasa da matar auren sunnah toh maza ka tafi tare da ita ku samemou a jidda zamu je jibi in sha Allah modibbo ya bata rai matuka saboda yaso yaje neman mata don shi ya gaji da kare kanshi matar tasa bata da wani amfani a gareshi maamah tace your excellency kabar ta kawai ita ma kamar bata jin dadi sosai kada taje ta wahala please sai his excellency yace toh shikenan Allah ya bada sa'a mudai zamu tafi sai kazo yaron ya juya ya tafi his excellency yace madam gsky yaronki yana bani tausayi tace tausayi kuma? Yaro dan gata da uwarsa da ubansa ga matarsa abun nunawa duniya His excellency yayi murmushi yace baki da ta ido yanzu ya za'ayi yaro sabon aure yana rawar jikin tafiya yabar matarsa ai kinsan ba lafiya kamar ya ba lafiya maamah ta tambayeshi sai ya mike da takaici ya fita shi ba'a gane akwai abunda ke damun 'dansa ba yayi magana kuma ana kokarin ayi masa gaddama wannan 'yar kada dai tazo ta rikita ma 'dansa lissafi sun sauka a jidda sun huta sukayi wanak suka shiga masallaci bayan sunyi sallahr isha'i ne sai ga modibbo sun dawo damah kwana biyu ne zai yi iyayensa kamar zasu goya shi amma matarsa ko kallon inda yake batayi ba haka shima kamar bai san da ita awurin ba maman khalid ce tace wai kaji sabon kitihi tana satar kallon mijinta sai kowa ya juyo ita yake kallo it kuwa sai ta bude baki alamar mamaki taca haba anty banda sharri fa suka kwashe da dariya amma modibbo ko inda take bai kalla ba abun yayi ma layla zafi kuma ya ba maamah mamaki kwarai da gaske sun koma nigeria suka wuce yola direct bayan dan biki bikin da aka hada musu sai nadin sarautar da aka mishi sai suka wuce borno sunyi gaisuwa sannan suka dawo abuja,nigeria
A kwana a tashi watan su daya da dawowa maamah nata zuba ido taga ko layla zatayi jiki ko wani alama ya bullo ta matsa ma his excellency yayi ma modibbo magana ya kai matarsa asibiti aduba cikin dake jikinta ko lafiya
Bayan modibbo ya shigo gidan around 10:45 na dare ya tarar da babanshi yana kallon news maamah ko tana aiki da laptop dinta bayan sunyi gaisuwa ne sai yace Allah ya gafarta modibbo ka kai mai dakin ka asibiti manah sai modibbo yace bata da lafiya ne ai ni bata gayamun ba maamah tace ji wani shasha danAllah cikin dake jikinta za'a duba modibbo ya bata rai nan take ya chanza fuska ya mike yana fadin yaronyar nan bata da komai fa na gayamuku yafi sau goma yace daddy zan koma london next week aiki na jirana sosai wallahi akwai branch dinmu na china da mukeso muyi grand opening yana magana ranshi abace sosai sai maamah tace babana toh matar fa yace ta zauna anan tayi karatu zasu bata transcript nayi magana da chancellor dinsu zata koma school dinsu azi yayi sai da safe dasu ya wuce his excellency ya cire glasses dinshi yace bana gane modibbo toh acahn din baza ta ita karatun bane ba? Maamah tace mayb kishinta yakeyi sai ya barta a uwa duniya shikuma yana wata duniya cewan his excellency sai tayi shuru chan sai ta mike ta shiga ciki ta dauko gyalenta ta wuce his excellency yana kallonta ya san zataje side dinsu ne bayan tayi knocking sau biyu ba'a ce komai ba ta murda kofan ta shiga ta kitchen kitchen din very clean kamar ba'a taba aiki a kitchen din ba tana shiga falon taci karo da wani kamshi mai masifar dadi na @lushincenso.ng (check on insta & get urs) turaren wuta ne mai asalin kamshin dadi da natsuwa har da kwantar da hankali, shurun da taji yayi yawa ne yasa ta murda kofar dakin layla sai taji a rufe ta juya kenan sai taji an bude master room ta kai kallonta a kofar dakin sai taga modibbo ya fito yana waya da alama da mace ce saboda taji yana fadin Anita calm down am coming back for you next week we're going to settle our differnces tayi tsaye tana kallon ikon Allah wanda keda mata kyakkyawa haka koda ba yar gidan kowa bace dai ai tana da kyau maamah tace modibbo ina matarka yayi saurin juyuwa ya nuna dakin ta kara bude kofar arufe sai ta daga kai tace mishi mu kwana lafiya ta wuce
Zaman da layla keyi acikin gidan zaman kunci ne sai dai idan azi ta shigo su sha labari sai kuma idan zata je biki or outing suna zuwa dare thye became friends sosai they was a day azi ta tambaye layla amma bakida ciki ko layla tace wlhy banida komai sai azi tace toh saboda me yasa sai layla tace Allah bai kawo ba sai azi tace ko don dai kina gudun yaya modibbo ne? Sai layla tace ai shine baya sona azi tace toh idan baya sonki waya sa shi dole ya aure ki layla tace shine har yanzu ban gane ba da zai zauna muyi labr kadan i could ask him amma shi guduna yakeyi ya zanyi nidai yanzu na fitar dashi daga raina
Bayan tafiyan modibbo layla started school suka bata law level one a nile university shes smart and sharp so she started with flying colours kowa layla aman kowa sonta yakeyi maza da mata ita kuma azi bata ji haushi ba sai lokacin da layla ta fara kula maza coursemates dinta ne amma azi taji haushi thou bata nuna mata taji haushi ba
A shekarar ta na biyu a school tana level 3 bayan sunyi hutu ne his excellency yace suje hutu from dubai suka wuce london wurin modibbo azi, anty rahma da layla suka isa gidan modibbo unfortunately baya nan sai dai mrs ahmed cewan mai gadi anty rahma ta kalli azi suka hada ido da ban mamaki layla tayi kamar bata ji ba amma taji kuma gabanta yafi sosai sai dai ta dake driver dinsu ya karasa cikin gidan mai dauke da 5bedrooms duplex ne akwai swimmimg pool koda suka shiga main building din matar na fool din suna shiga side din swimming din ta fito tana tambayar su who are you looking for anty rahma ta amsa ta rashin mutunci cewan ahmed ali amadou sai tace aw he traveled out he will be back 2mrw by 2pm you can wait for him in the guest side Norah ta kwala wa wata mata kira matar tazo da shiga irin masu aiki maids kenan na kashshen turawa tazo tana fadin yes ma'am norah take them to the guest charlent they're out guest make dinner with them please anty rahma tace lunch , now, am hungry ta wuce muka bi ta abaya anita ta daga kafadarta alamar ko ajikinta bayan an kaimu room and falor ne da toilet da wani balcony sai aka kawo muna abinci suka ajiye a dinning mukaje muka ci na shiga nayi wanka na shirya nace ma azi kin shirya shiga gari tace yes lets go, azi ina mamakin ace layla ko ajikinta har yawo take son zuwa azi tace anty gsky a raba auren anty Lee da yaya modibbo saboda wannan abun ya zama cuta da cutarwa wlhy sai anty rahma tace a'ah wlhy da wannan shegiyar dai zamu raba shi yau sai yaga fushina bayan layla da azi sun fita achan layla tayi saurayi har da bata braclet designer na tiffany & co ta saka a hannunta da yake jeans dinta ta saka blue da pink shirt sai dankwali data daure gashin bayan sun fita dukkansu banda anty rahma sai ta shiga side din madam ta dinga mata bincike anan ne taga sunyi court wedding ga pictures da letter daga hospital na her womb is damaged baza ta iya haihuwa ba kenan anty rahma tasa kuka tana fadin maamah da dad sunyi kuskure wlhy babba karfe 5 na yanma sai ga modibbo nan take ya shigo side din ya tarar da anty rahma yana shigowa ta fara bala'i tana kuka tana Allah zaiyi ma layla sakayya wlhy ka ajiye yarinyar mutane for morethan 2years saboda Allah da annabi kullum cewa kakeyi gaka nan ashe wata juya ce ka aura wadda bata da mahaifa har da court wedding duk arzikinka zai zama nata idan ka mutu ah lallai zaka mutu mosai

Laylatu Aman👑Where stories live. Discover now