Kamar kullum he went out without saying a word ta kuwa shiga ta kara gyare dakin ta fito ta wuce abunta tana da kudi hannunta kuma shes got her master card with her uncle muhsin da mummynta sun bata kudi ta fito daga resort din tayi googling found a mall on the internet tayi using map called a cab ta wuce she spent atleast 5hours tasan bai dawo ba damah sai dare yake shigowa wani lokaci ma tayi bacci sai dai ta juya taga mutum
Modibbo kam tunda yaga laps dinta ya kasa natsuwa sun je wani club shida wani friend dinshi da mutanen dubai duk larabawane amma some are actually naked Amiirr ya gano ahmed is all weak ya tura mishi wata balarabia tazo ta zauna akafan shi suka fara wasan banza(Allah ya shirya) a wannan daren ita ce ta dauke mishi damuwar da ke damunshi saboda hes weak when it comes to desires unfortunately bai koma wurin laylaah ba but hes in the hotel a wani side da balarabiyar da amir ya hada su so sad ya ajiye ta a hotel din yana zuwa yana ganinta yana biyan bukatarshi toh ita kudi ya kawo ta amma ta kasa tafiya saboda guy din ya tafi da imaninta gaba daya so bata da matsala shikuma hankalinsa na matukar wurin anita saboda ahalin yanzu every move dinta ya sani yana getting so hes really wants to get back amma his excellency paid for a honeymoon package mashi da matar shi (wai matar aure) he asked himself again? Lallai they spent 2weeks in dubai & proceeded to italy, venice sunada booking din 8nights at the gritti palace venice,italy. Sunyi kwana bakwai a daddafe saboda shi ba mai son hira bane ita tana da son magana amma ko tayi mishi sai taga baya amsawa sai take ganin kamar tana damunshi sai kuwa tayi nesa dashi ba ma kamar daya dinga kwana a wani daki a hotel din da suka saukaa a dubai wani yaron hotel din told her and she found out ta window taga ya fito ya wuce tare da balarabiya dressed half naked tana son modibbo sosai don shi abun so ne but shes naive and gentle and too young bata gane komai ba she thinks mayb uncle muhsin ne ya tuttura ta yayi tallar ta tasha kuka abunta because at very young age she has met matan aure as her coursemate wasu sun zama friends dinta sannan atleast 2 of her friends got married and its differently from hers after 8nights they flied to santorini,greece akwai motar data dauke su zuwa gidan his excellency dake santorin, neo moudania plot 65 m2 a very nice builing kusa da ruwa its actually a four bedroom house, very cute and cozy ta fada a ranta bayan sun shigo falon ta dauki handbag dinta ta haura sama ta shiga dayan dakin da ba'a kai lugage dinsu ba tace this time around anan zata zauna ta shiga toilet tayi alwala ta fito zata shiga dayan dakin da modibbo ya shiga inda aka kai musu kayansu na manta ta fito ba after dress sanye take da karamar riga iya cinya duk nonuwanta a waje saboda handless very short gown ce a lokacin data duka ta dauki kayan alokacin chef yayi knocking ya shigo da tray dauke da 2 glass cup juice da ruwa nan take yaci birki ya tsaya yana kallonta ta duka ta dauki kayanta juyowan da zatayi sai taci karo da chef idonsa duk akan ta gashi ta sake gashin kanta baki wuluk very thick long & shiny shi kanshi chef bai san lokacin da yace you are an eptiom of beauty ma'am tabi ta gefenshi ta wuce aranta tana fadin modibbo bashi da hankali saboda taji lokacin da yayi knockin modibbo yace ya shigo sai tayi mishi magana ta wuni da bakin ciki shikuma modibbo bayan ya shirya ya sauka harabar gidan gefen ruwa ne chef din yace mishi zai tafi amma bai ga sister dinshi ba bata fito taci lunch ba kuma yayi dinner ma da ita yayi mata knocking tace kada ya shiga modibbo ya amsa da oh ohk har chef harry zai tafi sai yace Mr ali i like your sister will she marry me sai modibbo ya dago kai yace ask her a dai dai lokacin da take fitowa saboda ta huta amma tana son taga ruwa da kyau sai ta dan tsaya bayan chef harry ya juya ya tafi aranta take mamakin wai mijinta bashida kishinta ko kadan aranta kawai sai taji tsoronshi da take ji ya wuce ta karasa wurin da yake yana video call da anita daga baya tana tahowa ta hando wata kyakkyawar yarinya mai bakin gashi gata baka da manyan idanu gata nonuwa sun cika mata kirji amma ita anita bata kai ta ba sai dai yadda ta sakesu babu ko zani balle riga ne yaba layla mamaki aranta tace lallai kina ruwa
Ta jawo kujera ta zauna dab dashi ko gezau baiyi ba ko dago kai baiyi ba balle tana ya kalleta yaga inda ta zauna ita kuma ta zauna ne gab dashi yana shakar humra dinda yanzu ya zama kamshinta sai da ya gama ne ya dago kai ya kira maria let me have a glass cup if juice, maria matar da ke kula da gidan ne bayan ta kawo mishi ne tace ko layla zata sha ta kawo mata sai tace no thanks am ohk sai alokacin ne ya dago kai ya hada ido da layla ita kuwa ta watsa mishi harara mai masifar zafi yace a'ah mey yayi zafi cikin sanyin murya ta amsa mishi a hasale tace komai ma yayi zafi sai yayi murmushi yace whats wrong with you? Are you sick? Tace no u r sick yace am fine fa tace wlhy baka da lafiya yace hadda wlhy ta daga murya tana fadin idan baka son ka tsaneni you dont have to humilate me kace ma wani ya shigo daki while i'm half naked yace when? Yaushe ? Ta tsaya tana kallonshi tace lallai modibbo dan renin wayyo me duk tayar da hankalinta da tayi tana masifa shi kam ko ajikinshi saboda murmushi ma yakeyi yana danna laptop yace ni ban ma san anyi haka ba tace lokacin da chef din chan ya kawo maka jujce & water yace oo that time you were half naked sai ta kalle idinshi duk da ba ita yake kallo ba yana danna laptop ne tace noo ban sani ba ta kuma cewa ko don darajar aure da addinin mu ai bai kamata ka bari ya shigo ya ganni ba yanzu kuma yace maka will she marry me har da cewa kayi ask her ina da aurenka akai na fa, yace haba? Tayi shuru bakin ciki duk ya cika mata ciki tace gaskiya baza ka haukata ni ba ta tashi ta shige ciki da tafiyanta wanda takeyi tana swinging hips dinta at first ya dauka tanayi ne saboda ta ja hankalinshi tunda duk mata haka sukeyi later sai ya gano ita haka take tafiyan ta
The Next day ta fito da wando da riga na kayan bacci sai ta same modibbo a kitchen yana cin beef stick da boiled potato ga juice a gefenshi da ruwa gora ahannun shi alamar yaje exercise ne da safe data shigo tayi sallama bata gaida modibbo ba sai chef harry ya washe baki yana fadin good morning beautifull how was ur night sai tayi murmushi ta amsa har ta tsaya suka gaisa sosai modibbo ko kallo basu ishe shi ba sun ma dameshi da surutu kamar ya dauki plate dinshi ya koma falor toh amma idan yayi hakan zasu gane ya ma damu dasu haka yayi hakuri sai alokacin yaji chef harry na tambayarta tunda tace ita shes arab can she marry europian kawai sai yaji tace why not? If i could get someone that will marry me & detained me here i wont mind sai ta dauki cup din tea da plate din 2sandwitch ta wuce da yar tafiyar nan data sai alokacin modibbo yace wannan yarinyar bata da hankali fa ya fada afili yana kallon wucewarta sai daga nan ya mike ya shiga daki yayi ficewarshi
They spent atleast 8 days sai ya shigo dakin ta tana kwance ta fara bacci ta saka short nighty sky blue duk ana ganin jikinta gaba daya rigar ta kwashe sama ga nonuwanta duk sun fito weakness din modibbo ya motsa sai ya juya zai fita tayi motsi sai ya dawo ya dauki fillo ya buga mata sai tayi mika alokaci daya ta lasa lebunanta modibbo ya gagara tsayi ya jingina da bango yace layla layla cikin bacci ta amsa sai ta tashi zaune tana goge idonta sai alokacin ta gane shine a tsaye akanta gashinta duk ya wargaje sai yace laylah gobe zamu wuce riyadh,saudi achan zamu hadu da maamah da his excellency get ready sai ya juya ya fita ba tare da ya tsaya yaji amsarta ba ita kuma sai da ya fita ne ta gano yadda ya barta kunya da tashin hankali duk sun ishe ta shikuma ya kasa zaune ya kasa tsaye yazo kofar dakinta yafi sau goma da niyar ya neme alfarma awurinta wata zuciyar tace kai fa mijinta ne kuma its ur right wata zuciyar tace wannan yar baby din mey zata ce maka? Rena ka ma zatayi the moment kukayi wani haka yayi tayi har sai da dare yayi sosai sai yaje ya shiga toilet yayi wanka sannan ya fito ya kwanata bacci da safe suka fara shirrin barin garin bayan ta gama shiru tsab cikin after dress black mai gold design hannu da yatsu sun sha gold kunnenta ma ya sha gold tayi rolling tayi gyaran gashita har yana fitowa ta baya kasan veil dinta ta dauki mustard bag & a little wedge shoe shima mustard color suka bar gidan at santorini, greece (JTR) airport to riyadh, saudi arabia(RUH) is 8hours straight koda jirginsu ya sauka duk kafafunta sunyi zafi har tana takawa da kyar mutuminka bai ma kula ba kawai dai yana tafiya yana satar kallonta ita kuma tana tafiyar da kyar ko kulashi batayi ba saboda ahalin yanzu duk ya fita daga kanta ta gano baisan darajar auren ba ma ashe suka shiga residential car direct to al olaya and sulaymaniyah No654 a bakin gate motar tayi horn wani mahaukacin gate ne aka bude suka shiga akayi dan tafiya kadan sai akayi parking dai dai entrance ya bude ya fito ita kam ta gaji sosai don haka tana fitowa wani ma'aikaci yayi mata nuni tabi ta shige aciki taci karo da maamah, his excellency, anty rahama, lily sai azi a falor suna hira sai taji kunya nan take ta duka ta kwashe gaisuwa ai kuwa duk suka mike tsaye banda maamah da ta zuba mata ido azi tayi hugging din layla tana fadin wow ma sha Alalh sai modibbo ya shigo nan take ta kara yarda da lallai modibbo dan gata ne iyayen nashi da yan uwanshi duk tashi sukeyi sai tace ma azi tana son taje daki ai kuwa azi ta kaita wani daki chan daga lungu badai girma ba sai layla tace tare dake zamuyi bacci anan sai hausar layla ya bata dariya sai tace no tare da yaya modibbo dai sai tace toh ina dakinki yake sai azi ta nuna mata daga nesa bayan azi ta fita ne ta shiga toilet tayi wanka tazo tayi sallah sai ta kwanta akan sofa dinda ke dakin very comfy sai bacci koda modibbo ya shigo shes fast asleep bai ce mata komai ba yayi wanka ya fito ya tarar dasu akan dinning har da cousin dinahi mika'ilu first grandson dinsu mika'il yace ranka ya dade sarkin gombe modibbo ya goce yaki bashi hannun sai minka'il yace Allah ya baka sawon rai ai na manta ba'a gaisawa hannun da hannun da sarki modibbo yace bro ka kyaleni minkail yace ai nine zance ka kyaleni kayi aure ba gayyata don renin wayyo sai ka tafi wata kasa kayi aure suka kwashe da dariya minkail yace mey kake nuni wato matan yola basu isa ba kennan modibbo yace nifa baza ka daureni ba don bansan wace hausa kakeyi basuka kwashe da dariya gaba dayansu sai annan ne anty rahma tace modibbo where is ur wife? Sai yayi shuru abun sai yayi mishi wani irin wai his wife sai ya dago zai bada amsa sai maamah tace a ina ka barou matar taka masu mata manya sai akayi murmushi yace tayi bacci sai anty rahma tace bacci fa? Baccin lafiya? Sai minkail yace anty rahama ku kyale min sister in law 'ya 'yan dubai ne jinin gidan sarauta ne suka saka ta bacci sai alokacin modibbo ya dago kai yana kallonshi sai ya nude kai yana jin kunya duk a table din sai da sukayi dariya saboda yadda ya fadi maganar his excellency yace idan ta tashi sai ku neme abunda zaku bata taci saboda ba'a barin mutum da yunwa suka amsa da toh bayan sun gama cin abinci ne ya shiga dakin ya tarar ta farka bai ce mata komai ba itama haka sai ta mike ta fito sai ta shiga dakin azi, ta samu azi tana video call da saurayinta ta zauna a gefen gadon bayan azi ta gama ne tace mata gimbiya kin tashi layla tace gimbiya kuma azi ta kada kai tace matar sarki ai sarauniya ce ko don haka ranki ya dade sarauniya layla kin tashi ai kuwa layla tayi dariya sosai tace ai kuwa sarki ne yadda yake ji da kanshi ba kadan ba azi tace ai tun yana yaro haka yake aka ce layla tace ai kam azi ta kuma cewa alokacin da ta mike kinada aiki layla tace ni ko? May God see me thru sukayi dariya sosai tace muje anty layla kici abinci ta mike tace am starving kam but i want to take ice cream azi ta juyo ta kalleta tace lallai suna fito ta fara shela maamah matar sarki wai yunwa takeji amma ice cream take so ta sha layla ta mintsineta a wuya ta gudu tana dariya layla taje gab da maamah ta duka tace maamah ina gajiya ba gajiya layla ya gajiyan hanya tace alhamdulillahi sai ta mike suka je dining layla ta diba biryani da garlic sauce zata ci da yake ma'aikatan na gidan his excellency na riyadh duk yan saudiyya ne chef's ne agidan da ma'aikata kala kala gida ne na gani na fada kowa nada bangarenshi a gidan
YOU ARE READING
Laylatu Aman👑
RomanceDestiny!!! Can never be denied it can only be delayed for some mysterious reasons